file_name,text,language,duration audio/audio_0000.wav,An tanadar daƙaramin asibiti a kowace jami'a.,hausa,3.66 audio/audio_0001.wav,Wani irin hanyar busar da abinci kake yi?,hausa,3.06 audio/audio_0002.wav,Shi ne maganin Kwanjamo?,hausa,2.1 audio/audio_0003.wav,Baby calm down wakar Rema ne.,hausa,2.34 audio/audio_0004.wav,mun yi tseren gudun kar a jiya,hausa,2.22 audio/audio_0005.wav,Masanin fasahar lab shine malami a cikin dakin gwaje-gwaje.,hausa,4.5 audio/audio_0006.wav,Ku bani kudina aski da nayi muku,hausa,2.82 audio/audio_0007.wav,Na ji kana son ka siyar da talabijin ka.,hausa,2.82 audio/audio_0008.wav,Shugaban jami'a dole sai farfesa.,hausa,2.7 audio/audio_0009.wav,Bukkar ƙasa gini ne na gargajiya da akeyin sa da taɓo.,hausa,3.9 audio/audio_0010.wav,Yi amfani da allon yanka yan da sauki.,hausa,3.18 audio/audio_0011.wav,Mata mai cikin ta faɗo daga sama.,hausa,2.82 audio/audio_0012.wav,Salon gashi na sa gashi yayi kyau.,hausa,2.94 audio/audio_0013.wav,Limamai sunyi magana akan satar da aka yi jiya,hausa,3.42 audio/audio_0014.wav,Buba ya ƙware wajen haɗa fina-finan katun na Hausa.,hausa,3.6 audio/audio_0015.wav,Binta za ta ba ni jaka talatin.,hausa,2.4 audio/audio_0016.wav,Na yi labule na daga kaya.,hausa,2.1 audio/audio_0017.wav,Wane abinci kuka fi so ku saya.,hausa,2.34 audio/audio_0018.wav,Mangoro ruwan rawaya ne.,hausa,2.16 audio/audio_0019.wav,Ya kamata kana canja zanin gandaon ka.,hausa,2.82 audio/audio_0020.wav,Keke abun hawa ne na matuka.,hausa,2.28 audio/audio_0021.wav,Lawal zai je kasuwa a keke napep.,hausa,2.64 audio/audio_0022.wav,Bayar da labariLabari maza da mata.,hausa,3.36 audio/audio_0023.wav,Harkokin sufuri ya shafi abin hawa.,hausa,2.88 audio/audio_0024.wav,NLC kungiya ce.,hausa,2.04 audio/audio_0025.wav,Yaran sun danna kan cirowa.,hausa,2.22 audio/audio_0026.wav,Ta san yanda ake yin sarƙoki da zobuna da duwatsun ado,hausa,4.2 audio/audio_0027.wav,Critiano shine mafi kyawun ɗan wasan ƙwallon ƙafa na.,hausa,4.2 audio/audio_0028.wav,Shin waccan farar tattabara ce?,hausa,2.46 audio/audio_0029.wav,Ana yarda da mata a matsayin ma'aikatan jinya.,hausa,3.48 audio/audio_0030.wav,"A ajje albasar a buɗe, idan ba haka zai ruɓe",hausa,3.6 audio/audio_0031.wav,Ina tuaka dioki.,hausa,2.4 audio/audio_0032.wav,Kwalejin ilimi kuma makarantar sakandare ce.,hausa,3.36 audio/audio_0033.wav,Tattaunawa dole ne su kasance cikin yaren da duk mahalarta ke fahimta,hausa,4.86 audio/audio_0034.wav,Gulmar abokiyar aiki ta muke yi.,hausa,2.88 audio/audio_0035.wav,Yana aiki a admin a banki.,hausa,2.34 audio/audio_0036.wav,Yara suna yawan kwaikwayar iyayensu,hausa,3.06 audio/audio_0037.wav,Dakakken doya ana kiransa sakwara a jihohin arewa.,hausa,3.84 audio/audio_0038.wav,Yaronku ya halarci tseren gudun hijira jiya?,hausa,3.24 audio/audio_0039.wav,Maganin anastesiya na matar da jiki.,hausa,3.06 audio/audio_0040.wav,"Idan akwai gane juna sakanin ma'aurata, za a iya yi.",hausa,4.08 audio/audio_0041.wav,Suwetar jaririn ta burge ni.,hausa,2.7 audio/audio_0042.wav,Ƴan tada suna kashe mutane batare da imani ba..,hausa,3.9 audio/audio_0043.wav,Likita mai ceton rai ne.,hausa,2.16 audio/audio_0044.wav,"Amma an gaya mun, ka san yaran Larabci.",hausa,3.06 audio/audio_0045.wav,Akwai tabarma a ko wani masallaci.,hausa,2.76 audio/audio_0046.wav,Yara mara iyaye su ne marayu.,hausa,2.58 audio/audio_0047.wav,Al'adar Bahaushe ta haramta kwaɗayi.,hausa,2.88 audio/audio_0048.wav,Za a iya kiran ni mutum guda mai nasara?,hausa,3.12 audio/audio_0049.wav,Yara su ne mutanen da a su wuce shekara shabiyu ba.,hausa,4.26 audio/audio_0050.wav,Akwai wakoki da yawa a tatsuniyoyi.,hausa,3.0 audio/audio_0051.wav,Mun je taro a dakin taron makaranta jiya.,hausa,3.36 audio/audio_0052.wav,Garba yana da ƙwara a gidansa?,hausa,2.28 audio/audio_0053.wav,Kamara mai harbi 1.,hausa,2.16 audio/audio_0054.wav,Ganyayyakin na kara kore.,hausa,2.4 audio/audio_0055.wav,Yinifom na sojan sama daban ne da na sojan ƙasa.,hausa,3.36 audio/audio_0056.wav,A jiya ne shagon aski ya kone,hausa,2.46 audio/audio_0057.wav,Majalu shine jarida mai kwalitin faiffa.,hausa,3.66 audio/audio_0058.wav,An kama mutumin da ya yiwa yarinyar fyade jiya,hausa,3.24 audio/audio_0059.wav,Hajara tana tsinko ganye daga bishiyar zogale.,hausa,3.18 audio/audio_0060.wav,Akwai wata shukar tukunyar a kan tebiri,hausa,2.88 audio/audio_0061.wav,Zan iya magana da matukin jirgin?,hausa,2.34 audio/audio_0062.wav,Jirgin ƙasa ba ya sauri kamar mota.,hausa,2.64 audio/audio_0063.wav,"Ka kara kyau, aboki na.",hausa,2.16 audio/audio_0064.wav,Za ki zo hira da ni ranan jummu'a?,hausa,2.82 audio/audio_0065.wav,A likita m akwai amfani da 360 kamara.,hausa,3.96 audio/audio_0066.wav,Ina koyon yanda ake yin malafa.,hausa,2.58 audio/audio_0067.wav,Soket na talabijin bai kamata y azama iri ɗaya da soket na filla ba.,hausa,4.8 audio/audio_0068.wav,Bai kamata a daidaita maza da mata.,hausa,2.52 audio/audio_0069.wav,Zaki suna farauta tare a cikin fakiti.,hausa,3.24 audio/audio_0070.wav,Akwai kungiyoyin manoma a nan arewa.,hausa,3.0 audio/audio_0071.wav,Zan iya rubuta labarin fim.,hausa,2.4 audio/audio_0072.wav,Chin chin na iya kasancewa tare da dandano na tsawon makonni.,hausa,4.68 audio/audio_0073.wav,Ban san yadda ake kokuwa ba.,hausa,2.46 audio/audio_0074.wav,Makwabtana yara ba su san wasan ludo ba,hausa,3.96 audio/audio_0075.wav,Ana dinka mun sabon kayan makaranta.,hausa,3.12 audio/audio_0076.wav,Je ka nemi sana'an yi.,hausa,2.16 audio/audio_0077.wav,Akwai wutan lantarki a bariki.,hausa,2.46 audio/audio_0078.wav,Bala zai yi wasan dambe.,hausa,2.1 audio/audio_0079.wav,Akwai wani kyankyaso a kan tabarma,hausa,2.76 audio/audio_0080.wav,Ban san yadda ake ɗaure goro da screwdriver ba.,hausa,3.72 audio/audio_0081.wav,Maza ba su taba zama karuwa ba.,hausa,2.28 audio/audio_0082.wav,Wa ke sa komai a bakinsa?,hausa,2.58 audio/audio_0083.wav,Na dafa abinci ma yaran gida.,hausa,2.46 audio/audio_0084.wav,Scraper kayan aikin zane ne don goge bango.,hausa,3.54 audio/audio_0085.wav,Ana amfani da kilifa wajen aski.,hausa,2.7 audio/audio_0086.wav,Macanike jirgi sai sun duba jirgi kafin ya tashi,hausa,3.96 audio/audio_0087.wav,Ya nemi auren ta amma ta ki.,hausa,2.7 audio/audio_0088.wav,Akwai kwanaki biyar na aiki na mako,hausa,2.82 audio/audio_0089.wav,Ɗakunan gwaje-gwaje suna nan iri-iri.,hausa,2.76 audio/audio_0090.wav,An gasa cake in da kyau.,hausa,2.1 audio/audio_0091.wav,Tatsuniyoyi na sa nishaɗi.,hausa,2.46 audio/audio_0092.wav,Saura shekara biyu mu gama.,hausa,2.34 audio/audio_0093.wav,Bala ya gode wa abokansa na agonci.,hausa,2.94 audio/audio_0094.wav,Ina son ku zama cikin wanda aka haɗa aure.,hausa,3.06 audio/audio_0095.wav,Lokacin da ruwan ya tafasa kuma ya kai yawan da kake so.,hausa,3.96 audio/audio_0096.wav,Na gan ku kuna kallon ƙadangaru.,hausa,2.46 audio/audio_0097.wav,Katangar katanga tayi shiru ta kama sauro a cikin duhu,hausa,4.56 audio/audio_0098.wav,"Ya sayi rodi, guduma da kusoshi",hausa,2.88 audio/audio_0099.wav,Ana yin kaciya ne da wuka.,hausa,2.34 audio/audio_0100.wav,Mutumin ya rufe kofarsa saboda mun makara a dakin lecture.,hausa,4.08 audio/audio_0101.wav,An sare bisjiyar mangwaron nan.,hausa,2.7 audio/audio_0102.wav,Ina cikin wakilan tsangaya a majalisar gudanarwa.,hausa,3.42 audio/audio_0103.wav,yaro na kullum yana tsalle akan gado,hausa,2.76 audio/audio_0104.wav,Zama tare da wanda suke sonsa na taya su sabuwa.,hausa,3.78 audio/audio_0105.wav,Kin taɓa yin ƙawar amarya?,hausa,2.1 audio/audio_0106.wav,Saka su a cikin tukunya sannan sai ka sa yajin kamerun.,hausa,4.08 audio/audio_0107.wav,Tauraro na wajen farfajiyar sama.,hausa,2.82 audio/audio_0108.wav,"Bayan kisa, aka sinto ɗan.",hausa,2.46 audio/audio_0109.wav,Ana amfani da bulo wajen gina gidajen bulo,hausa,3.3 audio/audio_0110.wav,Kun san yadda ake kwaso kaya a jaki?,hausa,2.76 audio/audio_0111.wav,Akwai alamar da yake so daga menu.,hausa,2.58 audio/audio_0112.wav,Sojojin sama suna amfani da bindigu da suke gudu fiye da kowane.,hausa,4.98 audio/audio_0113.wav,Abba mai nasiha ne a wajen ibada.,hausa,2.7 audio/audio_0114.wav,A ina ake koyon aikin jinya?,hausa,2.4 audio/audio_0115.wav,Bariki yana da daɗi saboda yalwar ababen hawa.,hausa,3.6 audio/audio_0116.wav,Wannan jaririn yana yawan dariya.,hausa,2.7 audio/audio_0117.wav,Office kullum yana da tsafta.,hausa,2.34 audio/audio_0118.wav,Ya kamata a hana yara kallo.,hausa,2.46 audio/audio_0119.wav,Jeans baya cikin kayan matan hausawa.,hausa,3.0 audio/audio_0120.wav,Aisha na fama da ciwon zazzabin cizon sauro,hausa,3.66 audio/audio_0121.wav,Bai kamata mu barshi yayi shiru ba.,hausa,2.46 audio/audio_0122.wav,"Ruwa yana da matukar muhimmanci wajen aikin gini, kamar ta fannin kwaben kankare",hausa,5.22 audio/audio_0123.wav,Daben ɗakin wankan yayi santsi bayan nayi wanka,hausa,3.42 audio/audio_0124.wav,Waliyyanta shi ne ya karɓi sadakin.,hausa,2.76 audio/audio_0125.wav,Cin ceri yana rage hawan jini.,hausa,2.64 audio/audio_0126.wav,Ranar Lahadi galibi don bautar Kirista ne,hausa,3.12 audio/audio_0127.wav,Hollywood ta ba da lambar yabo ga black panther.,hausa,3.66 audio/audio_0128.wav,Mahaifiyata a ko yaushe tana goyon bayan baba na koda ba daidai yayi ba.,hausa,5.58 audio/audio_0129.wav,Abincin da ta dafa yafi daɗi.,hausa,2.58 audio/audio_0130.wav,Concealer ko mai gyara launi nau'in kayan kwalliya ne da ake amfani da shi don rufe lahani akan fata.,hausa,7.2 audio/audio_0131.wav,Naira iri Hamsin naira hamsin ne.,hausa,2.94 audio/audio_0132.wav,Za a yi kalankuwa bana.,hausa,2.04 audio/audio_0133.wav,An yi guduma da sandar katako da ƙarfe.,hausa,3.0 audio/audio_0134.wav,Abun suyan ya zama babu komai a ciki.,hausa,3.24 audio/audio_0135.wav,Kar ka kawo tuwo nan gurin!,hausa,2.52 audio/audio_0136.wav,Babu lissafi babu kirga.,hausa,2.04 audio/audio_0137.wav,A cikin kiristanci bikin Kirsimeti shine bikin.,hausa,3.48 audio/audio_0138.wav,Hey! Koma da motarka mai launin launi ba a yarda a shiga ba.,hausa,4.62 audio/audio_0139.wav,Zan iya yin wasan kalankuwa.,hausa,2.34 audio/audio_0140.wav,Me ya kamata ku yi bayan amfani da bayan gida?,hausa,3.42 audio/audio_0141.wav,Tayi dana sanin zubar da cikin tana karama,hausa,3.42 audio/audio_0142.wav,Na hango kada suna ɓuya a cikin kogin,hausa,3.12 audio/audio_0143.wav,Fanta abun shan zamani ne wanda ya ke nan tun zamani 1900s.,hausa,5.52 audio/audio_0144.wav,Kiristoci sun gaskata cewa Yesu ne annabi na ƙarshe.,hausa,4.56 audio/audio_0145.wav,An saba ganin ƴanda da kalan unifom baƙi.,hausa,3.12 audio/audio_0146.wav,Inyamurai suna zama a kudu maso gabashin Nigeria,hausa,4.26 audio/audio_0147.wav,Ciki na ɗaukar wata tara ne.,hausa,2.28 audio/audio_0148.wav,Haɗin kai akan layi shine kwanan wata akan layi.,hausa,3.78 audio/audio_0149.wav,Ƙididdigar tana taimaka mana mu san abubuwa nawa muke da su.,hausa,4.38 audio/audio_0150.wav,Yawancin abubuwa ba za su tsaya ba idan ba saboda kirgawa ba.,hausa,4.8 audio/audio_0151.wav,"A'a, ba na aiki a kotu.",hausa,2.4 audio/audio_0152.wav,Jar wuta yana nufin tsaya.,hausa,2.46 audio/audio_0153.wav,Wacece yar wasan kwaikwayo?,hausa,2.1 audio/audio_0154.wav,Hawainiya yana amfani da wutsiyarsa don tsayawa akan rassan bishiya,hausa,5.16 audio/audio_0155.wav,Malamai suna amfani da baƙin allo.,hausa,2.82 audio/audio_0156.wav,Zan iya zama a bariki.,hausa,2.1 audio/audio_0157.wav,Duk wanda ya kashe wani za'a kashe shi,hausa,3.06 audio/audio_0158.wav,Gobe ​​zanyi aski a sabon salon aski,hausa,2.88 audio/audio_0159.wav,Ya ce ya na son bama?,hausa,2.04 audio/audio_0160.wav,Jaririn yana masa murmushi.,hausa,2.28 audio/audio_0161.wav,Ya shiga tsakani shi yasa ya rame.,hausa,3.06 audio/audio_0162.wav,Shaho suna da idanu masu kyau sosai.,hausa,2.82 audio/audio_0163.wav,Mun je an ɗauke mu a hoto satin da ya wuce,hausa,3.6 audio/audio_0164.wav,Tumatir ana iya daskararwa Koh busharwa.,hausa,3.6 audio/audio_0165.wav,"A,ama ni sabuwar zuwa ce.",hausa,2.82 audio/audio_0166.wav,Ka kai kara gun ƴan sanda?,hausa,2.34 audio/audio_0167.wav,Zata wanke mun kayan makaranta na.,hausa,2.58 audio/audio_0168.wav,Ta tara ruwa acikin tankin.,hausa,2.28 audio/audio_0169.wav,"A arewa, muna kara wake wa miyan mu a maimakon nama.",hausa,3.9 audio/audio_0170.wav,Malam isa bullies malam lawal.,hausa,2.88 audio/audio_0171.wav,YAwancin matan zamani suna biya ne a aifa musu ɗa.,hausa,3.96 audio/audio_0172.wav,"Ina gayamasa ya ci ganye, zai kara masa jini.",hausa,3.36 audio/audio_0173.wav,Ba a hanata haɗuwa da general isyaku yunusa mudas.,hausa,4.62 audio/audio_0174.wav,Mudi yana daga cikin firisinonin da aka saka shekaran da ya wuce.,hausa,4.62 audio/audio_0175.wav,Ana amfani da goge goge don goge haƙora,hausa,3.54 audio/audio_0176.wav,Wani satin ne zaben shugaban.,hausa,2.52 audio/audio_0177.wav,Tana jin kunya tun haduwarmu.,hausa,2.28 audio/audio_0178.wav,Tumfafiya na maganin zawo.,hausa,2.52 audio/audio_0179.wav,Sa lemun zaƙin a firiji!,hausa,2.16 audio/audio_0180.wav,Ka na son ka kunna Tv?,hausa,2.22 audio/audio_0181.wav,Kai! Ku zo nan zazzage ku maza.,hausa,2.7 audio/audio_0182.wav,"yata tana son waƙa, tana son ta na zama mawaƙa",hausa,4.02 audio/audio_0183.wav,Ita ce ta dafa ba ni ba.,hausa,2.16 audio/audio_0184.wav,Kwan fitilla mai ruwan rawaya ya fi jan wutar lantarki.,hausa,4.26 audio/audio_0185.wav,Pizar mu ta Najeriya ya banbanta da wanda muke gani.,hausa,3.9 audio/audio_0186.wav,Waiter shine mutumin da ke jiran abokin ciniki ya faɗi bukatunsa.,hausa,4.86 audio/audio_0187.wav,’Yan Najeriya masu jiran gado suna tausasawa.,hausa,3.48 audio/audio_0188.wav,"a'a, ba ni ne na gama shamfu ba",hausa,2.76 audio/audio_0189.wav,Ba kowa ke yin ibadarsa da kansa ba.,hausa,3.0 audio/audio_0190.wav,Mun sayi tukunyar tangaran a shagon.,hausa,2.58 audio/audio_0191.wav,"E, mikiya kwarrarriyar mafarauciya ce.",hausa,3.06 audio/audio_0192.wav,"A'a, ba zan je can ba.",hausa,2.04 audio/audio_0193.wav,Ali yana tuƙa jirgin sama.,hausa,2.1 audio/audio_0194.wav,Duk dalibi ya tafi don dakatarwa.,hausa,2.64 audio/audio_0195.wav,Karshen mako lokacin ƴanci ne na lawyoyi.,hausa,3.36 audio/audio_0196.wav,Naje ofishin malamin mu jiya.,hausa,2.58 audio/audio_0197.wav,Ranakun aiki guda biyar ne a mako,hausa,2.94 audio/audio_0198.wav,Ina karantar aikin jarida ne.,hausa,2.4 audio/audio_0199.wav,Za mu je kasuwa don samun sabbin kayayyaki,hausa,3.24 audio/audio_0200.wav,Ba za iya ba mace mai unguwa ba.,hausa,2.58 audio/audio_0201.wav,An taɓa faɗa mun cewa gaba ɗaya lawyoyi makaryata ne.,hausa,3.84 audio/audio_0202.wav,Ba tare da kirga kudi ba zai zama mara amfani.,hausa,3.42 audio/audio_0203.wav,Dan na ji shi yana gaya mata mangwaro na da amfani wa fata.,hausa,4.44 audio/audio_0204.wav,Abokin Kanina bayi dake zama a kauye tsafta.,hausa,3.9 audio/audio_0205.wav,Kwakwa an ce ya na da tasiri wa mata.,hausa,3.18 audio/audio_0206.wav,Na santa tun da a sakandire.,hausa,2.4 audio/audio_0207.wav,Gaisuwa alama ne na zama cikin aminci a kasar Hausa.,hausa,4.14 audio/audio_0208.wav,Soro ya na yaɗa cuta.,hausa,2.1 audio/audio_0209.wav,Yau she zaka siya gadon?,hausa,2.1 audio/audio_0210.wav,Kakannin mu na bamu tatsuniyoyi da dare.,hausa,3.48 audio/audio_0211.wav,Muna da kiwon kaji a noma da kiwo.,hausa,2.88 audio/audio_0212.wav,Gwamnati na rage farashin gidaje wa ma'aikatan ta.,hausa,3.78 audio/audio_0213.wav,Ta yanke hukuncin karɓan miliyan biyu a kan fyaɗe.,hausa,3.36 audio/audio_0214.wav,Tsohon Bible shi ne wanda musulmai suka yarda da shi.,hausa,3.72 audio/audio_0215.wav,Rayuwar bariki ba ta burge Audu.,hausa,2.64 audio/audio_0216.wav,Fensir yana ɗaya daga cikin kayan ofis.,hausa,2.88 audio/audio_0217.wav,An san mata ke girki.,hausa,2.16 audio/audio_0218.wav,Ana buƙatar siyan kilifa don fara sana’ar aski,hausa,3.66 audio/audio_0219.wav,Ɓarawon ya saci batirin motar.,hausa,2.52 audio/audio_0220.wav,A ina kuke saka sabulu don tsaftace gidan wanka?,hausa,3.6 audio/audio_0221.wav,Zan iya gane munafuki.,hausa,2.1 audio/audio_0222.wav,Ina bin mutumin da ke cikin wannan salon adon,hausa,3.36 audio/audio_0223.wav,Larai ta shiga tsakani mijinta ya sake ta.,hausa,3.36 audio/audio_0224.wav,Za su siyar d kaayan ɗakin su.,hausa,2.7 audio/audio_0225.wav,"Gangami, ana yinshine bayan wata jam'iya taci zaɓe.",hausa,4.38 audio/audio_0226.wav,Zakuna suna farautar wasu dabbobi don abinci,hausa,3.24 audio/audio_0227.wav,"Jordan, al'ummar Larabawa da ke gabashin gabar kogin Jordan, an bayyana su ta tsoffin abubuwan tarihi.",hausa,7.44 audio/audio_0228.wav,A'a ban canja zani gadon ba,hausa,2.4 audio/audio_0229.wav,Kuɓewa na da tasiri wa maza.,hausa,2.64 audio/audio_0230.wav,Za ka fita ranan jummu'a?,hausa,2.22 audio/audio_0231.wav,Ofisoshin sun kama ɗaya daga cikin ƴan tawayen.,hausa,3.66 audio/audio_0232.wav,A da dabbobi ne ake sufuri da su.,hausa,2.76 audio/audio_0233.wav,Shark ɗin yabar sea ya tafi teku.,hausa,2.82 audio/audio_0234.wav,An saka gilashi a jikin tagar,hausa,2.46 audio/audio_0235.wav,Ke ne ki ka yi wannan abincin?,hausa,2.7 audio/audio_0236.wav,Dole ayi saduwa a cikin aure.,hausa,2.34 audio/audio_0237.wav,Ke ce shugabar ajinku?,hausa,2.04 audio/audio_0238.wav,"Ni kapinta ne, ina aiki da ktaki.",hausa,2.94 audio/audio_0239.wav,A koyar da ɗalibai da kyau.,hausa,2.1 audio/audio_0240.wav,Wasu jariran sun yi yawa tare da kururuwa.,hausa,3.36 audio/audio_0241.wav,Ana yin wasan dokin kara a yankin ku?,hausa,3.0 audio/audio_0242.wav,Kande ba ta so a ba Bala sarauta ba.,hausa,3.06 audio/audio_0243.wav,Ranar al'ada ta kasance mai ban dariya.,hausa,3.12 audio/audio_0244.wav,Ku daina yin wasan dambe.,hausa,2.04 audio/audio_0245.wav,Sauko daga bishiyar kwakwan nan.,hausa,2.4 audio/audio_0246.wav,Akwai tukunya a kan murhu,hausa,2.16 audio/audio_0247.wav,Yanayin makaranta kadan ne don wasanmu.,hausa,3.6 audio/audio_0248.wav,Ana samun karafe a Tsauni.,hausa,2.4 audio/audio_0249.wav,Sashinan cosa-cosai na kimiyya na da dakunan gwaje-gwaje.,hausa,4.08 audio/audio_0250.wav,A shuka zogale don magani.,hausa,2.28 audio/audio_0251.wav,Mutumin da ke da ɗan kasuwa yana sana'a.,hausa,3.24 audio/audio_0252.wav,Mutumin yana gyara fankar bango.,hausa,2.64 audio/audio_0253.wav,Yar kunkuru ta yi tafiya a kan yashi,hausa,2.94 audio/audio_0254.wav,Ku nawa ne a dakin kwanan ku na makaranta?,hausa,3.06 audio/audio_0255.wav,Za ka iya kara wasu kayan ɗanɗanon ka a taliyan indomie.,hausa,3.96 audio/audio_0256.wav,"Adamu yana dakin lectures, ya?",hausa,2.64 audio/audio_0257.wav,Ni ma an mun kaciya.,hausa,2.04 audio/audio_0258.wav,bikin sunan yaro ana yawan yinshi ne bayan sati ɗaya da aihuwarshi.,hausa,4.98 audio/audio_0259.wav,Mutanen arewa sun fi son miyan baobab.,hausa,2.94 audio/audio_0260.wav,Tsohuwa tana saƙa da saƙa,hausa,2.46 audio/audio_0261.wav,me yasa ka bar kofar dakina a bude,hausa,2.76 audio/audio_0262.wav,A bishiyar gidan makotanmu na cire Zogalen.,hausa,3.0 audio/audio_0263.wav,Kasan wani irin bitamin ne a lemon zaƙi?,hausa,3.0 audio/audio_0264.wav,Shan ye dukka a lokaci ɗaya,hausa,2.46 audio/audio_0265.wav,Za a iya haɗuwa da ƴan iska a bariki.,hausa,2.76 audio/audio_0266.wav,Zan maka magana cikin nutsuwa abokina.,hausa,3.06 audio/audio_0267.wav,Dreban teku sana'a ce.,hausa,2.22 audio/audio_0268.wav,Yaya kyau game da ludo ga lafiyar tunanin yaro?,hausa,3.6 audio/audio_0269.wav,Babur zai iya shiga inda mota ba ta shiga.,hausa,3.12 audio/audio_0270.wav,Jaridu a nijeria basu da wani tsada.,hausa,3.12 audio/audio_0271.wav,AKWAI albarkatu acikin dutse.,hausa,2.52 audio/audio_0272.wav,Ana buƙatar famfas don jaririn.,hausa,2.7 audio/audio_0273.wav,Sabida kuɗin man fetur a kasar.,hausa,2.46 audio/audio_0274.wav,Igiya yana ɗaya daga cikin kayan gini.,hausa,3.12 audio/audio_0275.wav,Cytar cizon sauro yana kashe mutane a hankali.,hausa,4.02 audio/audio_0276.wav,Za a iya yin tafiya mai tsawo da doki.,hausa,2.76 audio/audio_0277.wav,Yawanci ana ƙera kayan fesa don kada ruwan tsaye ya taru a wurin wasan ruwa don rage haɗarin nutsewa.,hausa,7.86 audio/audio_0278.wav,Bala yana son zama sarkin noma.,hausa,2.7 audio/audio_0279.wav,Eh jiya mun wanke kwanon wanka.,hausa,2.04 audio/audio_0280.wav,Eh ya fito daga salon rayuwar birni.,hausa,2.7 audio/audio_0281.wav,Da ciyawar giwa na dafa shayin.,hausa,2.52 audio/audio_0282.wav,Ana samun fitilun titin Shot Out a yankin ghetto.,hausa,3.84 audio/audio_0283.wav,"Faisal kuwa wasa ya kamashi, yana kallon kokawa",hausa,4.08 audio/audio_0284.wav,Ohmay lay yana da damuwar alaqa tsakanin sa da rema.,hausa,4.02 audio/audio_0285.wav,Rashin adalci ya jawo tashin-tashina a baya.,hausa,3.66 audio/audio_0286.wav,a'a ba za ku iya kwana a cikin kaina ba.,hausa,2.88 audio/audio_0287.wav,"za ku kasance da safe , Ina da saitin ƙusa da kuka nema",hausa,4.5 audio/audio_0288.wav,Bishiyar gwanda ba ta da ƙarfi.,hausa,2.16 audio/audio_0289.wav,Addini imani ne.,hausa,2.16 audio/audio_0290.wav,Za a iya yi wa jinjiri kaciya?,hausa,2.52 audio/audio_0291.wav,Ta yi ƙorafi cewa bayan gidan su ba ya da tsafta.,hausa,3.54 audio/audio_0292.wav,Al ummah tana bukatar tsaro.,hausa,2.28 audio/audio_0293.wav,Yaro ɗayan na baobab kuma ya j rauni a giwan sa.,hausa,4.02 audio/audio_0294.wav,Wasan kwaikwayo akwai nishaɗi.,hausa,2.34 audio/audio_0295.wav,An sha yin amfani da dalbejiya wajen magance taifod.,hausa,3.72 audio/audio_0296.wav,Kakanni na son jikokin su.,hausa,2.7 audio/audio_0297.wav,Ya na da muhimmanci ka dinga wanke bayan gidan ka akai akai.,hausa,4.14 audio/audio_0298.wav,Ana samun itacen dabino a gabas.,hausa,2.82 audio/audio_0299.wav,Mu yi tsere a gurin iwo.,hausa,2.16