news_title stringlengths 18 125 | label class label 5
classes |
|---|---|
Jami'an Tsaron Saudiyya Sun Kashe Wasu Mayaka 8 | 4World |
Matakin Kama Ali Tera Ya Janyo Muhawara a Nijer | 0Africa |
Ma'aikacin Gidan Gwamnatin Jihar Borno Ya Hallaka Kansa. | 2Nigeria |
An Bukaci Kotu Ta Dakatar Da Rantsar Da Shugaba Buhari | 3Politics |
Ana Samin Ci Gaba a Fannin Kiwon Lafiya a Duniya | 4World |
Korea Ta Arewa Ta Sake Harba Makamai Masu Linzami | 4World |
Kamfanin Microsoft Ya Dauki Aniyar Yalwata Kasashen Afrika | 4World |
Kemi Adeosun Ta Fice Daga Najeriya - Rahotanni | 2Nigeria |
Kwararru Sun Gargadi Najeriya Kan Fadawa Kangin Bashi | 2Nigeria |
Masarautar Anka Ta Fito Da Wani Sabon Tsari Na Tattaro Hancin Rugagen Fulani | 2Nigeria |
Hare Haren Jiragen Sama Da Aka Kai A Saudiyya Sun Shafi Ayyukan Hakar Man Kasar | 4World |
Mahajjata: Saudiyya Ta Wajabta Nuna Shaidar Rigakafi | 2Nigeria |
Hukumar Taimaka wa Kasashe na Amurka USAID. | 1Health |
Yan Adawa Na Yunkurin Tsige Firai Ministan Jamhuriyyar Nijar | 0Africa |
Al'ummar IGDLAN Sun Bukaci Hukumomin Nijar Su Saka Harshensu Cikin Na Kasa | 0Africa |
An Gano Gawarwaki 14 Na 'Yan Afrika Masu Zuwa Turai A Tekun Tunisia | 0Africa |
Fiye da kananan yara dubu 100 suke mutuwa da cutar sikila | 1Health |
Wani Maganin Ebola Da Aka Yi Gwaji Kan Dabbobi Ya Nuna Babbar Alamar Yin Aiki | 1Health |
Shugaban Likitocin Zimbabwe Ya Bayyana Bayan Da Ya Yi Batan-Dabo | 0Africa |
Da Alama Shugaban Amurka Donald Trump Zai Cire Kasar daga Yarjejeniyar Nukiliyar Iran | 4World |
Ina bukatar kulawa bayan haihuwa? Kashi Na Daya (chigabawa) | 1Health |
Rundunar Tsaro Ta Kaddamar Da Yaki Da Miyagun Ayyuka A Plato | 2Nigeria |
An Sami Maganin Hana Mata Zuban Jini Bayan Haihuwa | 1Health |
Taron Koli Kan Dakile Yahudar Cutar HIV A Afrika | 1Health |
Kowane Dan Najeriya Nada Hurumin Zama Inda Ya Keso | 2Nigeria |
Kisan Jamal Khashoggi Shiryayyen Abu Ne - Saudiyya | 4World |
Kasashen G20 Sun Amince a Sauya Tsarin Karbar Kudaden Haraji | 4World |
Hukumar Kiwon Lafiya Ta Duniya Ta Ce Shayar Da Nonon Uwa Shi Zai Ceci Rayukan Jarirai | 1Health |
Yadda Bishiya Ta Halaka Wata Mata a Mozambique | 0Africa |
Bakin Haure Sun Ce Su Na Fuskantar Ukuba A Libiya | 0Africa |
Likitoci a Nijar Sun Yi Gargadi Kan Zazzabin Cizon Sauro | 1Health |
Kotu Ta Hana INEC Kammala Tattara Sakamakon Zaben Jihar Bauchi | 3Politics |
Somaliya Za Ta Gayyaci Kamfanonin Hako Mai | 0Africa |
Guguwar Kenneth Ta Lalata Gidaje Sama Da Dubu Uku a Mozambique | 0Africa |
Jiragen Yakin Syria Sun Auna Jerin Gwanon Motocin Sojojin Turkiya A Syria | 4World |
Amurka Tace Babu Wani Farin Hula Da Aka Kashe A Harin | 4World |
Hukumar Zabe Ta INEC Tana Ci Gaba Da Tattara Sakamakon Zabe | 3Politics |
Yadda Masu Zabe A Karon Farko Suke Ji | 3Politics |
Saudi Arabia Ta Tabbatar Da Mutuwar Kashoogi | 4World |
Sudan Ta Kudu Ta Fara Sasanta Kasar Sudan | 0Africa |
A karon Farko ‘Yan Awaren Kamaru Sunyi Amfani Da Bam | 0Africa |
Matakan Maganin Ciwon Sankarau | 1Health |
Aminu Tambuwal Ya Sauya Sheka Zuwa PDP | 3Politics |
Yawan Mutanen Da Suka Mutu a Harin Boko Haram Ya Kai 65 | 2Nigeria |
An Samu Rudani Kan Ficewar Shekarau Daga PDP | 3Politics |
Ramadan: Kiristocin Nijar Sun Yi Wa Musulmi Fatan Alheri | 0Africa |
Canada Zata Taimaka Da dala Miliyan 18 Don Yakar Polio A Najeriya | 1Health |
Red Cross Ta Tura Masu Ceto Da Kayan Agaji Zuwa Mozambique | 0Africa |
Iran Ta Musanta Harbo Jirginta Mara Matuki Da Amurka Ta Yi | 4World |
Majalisar Zartaswar Najeriya ta Karbi Rahoton Kwamitin Yakar Cutar Shan Inna | 1Health |
Trump na Shirin Sanar da Sabon Mataki a Kan Yarjejeniya Nukiliyar Iran | 4World |
Ruwan Sama Ya Rusa Gidaje Kimanin 118 A Jihar Borno | 2Nigeria |
Manoman Auduga Sun Samu Tallafi a Jihar Pilato | 2Nigeria |
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar Ta Kulla Yarjejeniya Da Bankin Musulunci | 0Africa |
CAN Ta Tabbatar Da Kama Mabiyanta | 2Nigeria |
Yau Litinin ne ake sa ran mahaukaciyar guguwar na ta Irma zata rage karfi | 4World |
Dubban 'Yan Rasha Sun Gudanar Da Zanga-Zanga A Birnin Moscow | 4World |
Rasha Tace Ba A Kai Ga Musayar Ba-Amurken Nan Whelan Da Maria Ba | 4World |
Buhari Ya Bukaci Sabbin Ministoci Su Maida Hankali Kan Manufofi 4 | 3Politics |
Masu dauke da kwayar cutar HIV sun nemi a daina nuna masu wariya | 1Health |
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan zai jagoranci kwamitin kula da rmata da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya | 1Health |
NASARAWA: Mutane Uku Sun Rasa Rayukansu A Ambaliyar Ruwa | 2Nigeria |
Hukumar INEC a Jihar Nasarawa Ta Gargadi 'Yan Siyasa Gabanin Zabe | 3Politics |
Yan Ta'adda Sun Bad Da Kamanni Sun Kashe Sojojin Amurka | 4World |
Birtaniya: Majalisar Dokoki Ta Yi Watsi Da Kiran Sabon Zabe | 4World |
An Kama Mataimakin Gwamnan Kano, Kwamishina | 3Politics |
Majalisar Dokokin Najeriya Ta Hana Kayyade Shekaru A Daukar Aiki | 3Politics |
Shugaba Buhari Ya Bukaci Hadin Kan ‘Yan Nigeria | 3Politics |
Jirgin Farko: Yan Najeriya 182 Sun Dawo Gida Daga Afrika Ta Kudu | 0Africa |
Ana Nuna Yatsa Tsakanin Alkalai Da Gwamnatin Nijar | 0Africa |
Amurka Ta Tabbatar Da Mutuwar Sojanta Na Hudu A Nijar Sakamkon Harin Kwanton Bauna. | 4World |
Gwamnatin Najeriya Na Daukar Matakan Dakile Karuwan Al'umma | 2Nigeria |
An Kama Wani Mutum Da Harsasai 900 A Kan Iyakar Najeriya | 2Nigeria |
Mutanen Sudan Na Murnar Hambarar Da Gwamnatin Shugaba Omar Al-Bashir | 0Africa |
Mutuwar Khashoggi: Wani Hoton Bidiyo Ya Bayyana | 4World |
An Yi Garkuwa Da Mutane 15 A Jihar Taraba | 2Nigeria |
Muhawara Kan Makomar Shugabannin Majalisun Tarayyar Nigeria | 3Politics |
Bello Matawalle Na PDP Ya Zama Gwamman Jihar Zamfara | 3Politics |
Najeriya Ce Kasa Ta 3 Da Ta Fi Fuskantar Ayyukan Ta'addanci a Duniya | 4World |
A Najeriya Za'a Jarraba Maganin Gargajiya A Kan Ebola | 1Health |
Jami'an Tsaron Sudan Sun Kaiwa Masu Zanga-Zanga Hari | 4World |
Yawan Wadanda Cutar Kwalara Ta Kashe A Najeriya Ya Karu | 1Health |
Kwararru A Harkokin Shari'a Na Ci Gaba Da Tsokaci Akan Kalaman Shugaba Buhari | 2Nigeria |
Wayar Da Kan Al'umma Kan Tazarar Haihuwa | 2Nigeria |
Mutanen Da Suka Mutu a Guguwar Idai Sun Haura 300 | 0Africa |
Sudan Na Bikin Samar Da Yarjejeniyar Siyasa a Kasar | 0Africa |
Ya Kamata Hausawa Da Fulani Su Yi Ma Kawunansu Fada Game Da Polio In Ji Shaihin Malami | 1Health |
Nigeriya Tana Kan Hanyar Shawo Kan Cutar Ciwon Shan Inna | 1Health |
Amurka Zata Halarci Taron Kasuwani A Saudiya-Inji Sakatren Bitalmlin Amurka | 4World |
Daga Karshe An Ceto Bakin Hauren Nan Da Suka Makale A Teku | 4World |
Mahara Sun Kai Farmaki A Madagali | 2Nigeria |
Macedonia Ta Sanya Hannu Kan Neman Shiga NATO | 4World |
An Rufe Sashen 'Yan Sanda Dake Kula Da Zirga-Zirgar Ababen Hawa a Jihar Borno | 2Nigeria |
Malaman Addinai A Najeriya Sun Gudanar Da Addu'o'i Na Musamman | 2Nigeria |
Yaran Nigeriya Miliyan Sha Daya Suna Fama Da Rashin Abinci Mai Inganci | 1Health |
Sojojin Najeriya da Chadi Sun Hallaka ‘Yan Boko Haram 124 | 0Africa |
Taron MDD: Shugaban Ghana Ya Yi Tir Da Rashin Adalci A Duniya | 4World |
Jam'iyyar APC A Jihar Nasarawa Na Kokarin Hada Kan 'Yan Jam'iyyar Biyo Bayan Zaben Fidda Gwani | 3Politics |
Zanga Zanga: An Sake Curewa a Hong Kong | 4World |
Likitoci Sun Fara Yajin Aiki a Nijar | 1Health |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.