audio audioduration (s) 0.84 271 | text stringlengths 3 3.7k | speaker_id stringclasses 8
values | gender stringclasses 2
values |
|---|---|---|---|
Taswirar mutum ne yana buga kwallo. | 8 | Male | |
Rabi sau dari= shi ne hamsin. | 8 | Male | |
Algashin da'ira hade da alwatika mai launin toka | 8 | Male | |
Wannan saniya ce mai launin fari da baki. | 8 | Male | |
Bishiyar ayaba koriya shar da nunannu 'ya'yanta guda uku. | 8 | Male | |
Shudin da'ira hade da alwatika shudi a kansa. | 8 | Male | |
Wannan kogi ne da dare lokacin hasken farin wata. | 8 | Male | |
An bugo kwallo ta shiga raga ga gajimare a sararin samaniya | 8 | Male | |
A nan tumatiri ne guda biyu nunannu da karas wanda ya yi kwarai. | 8 | Male | |
Bayan asubahi ke nan, a yayin da rana ta hudo tana fitowa ta bayan tsauni wuri ya yi haske. | 8 | Male | |
Murabba'i uku masu launin ruwan kasa a jere kusa da da'ira guda biyu masu launin shudi. | 8 | Male | |
uku bisa biyar sau dari da shirin ya zama casa'in | 8 | Male | |
Za a samu kadawar iska kadan-kadan. | 8 | Male | |
Wannan keken hawa ne baki lafiyayye. Sai a hau a ruga a guje. | 8 | Male | |
Koren ganye da fure mai launin algashi ga wani a tsakiya mai launin rawaya. | 8 | Male | |
Dari daya sau biyar a raba gida hudu ya zama ashirin da biyar ke nan | 8 | Male | |
Shida a haɗa da bakwai= ya zama goma sha uku. | 8 | Male | |
Lemon zaki guda nunannu da rabi guda daya da aka yanko daga jikin wata. | 8 | Male | |
Daya a haɗa da biyu = ya zama uku. | 8 | Male | |
Da'ira mai launin algashi da zane murabba'i uku masu launin ruwan kasa a tsakiya | 8 | Male | |
Alwatika biyu bakake sun sanya da'ira mai launin ruwan kasa a tsakiya. | 8 | Male | |
Butar dafa shayi mai launin baki da fari. Za ta yi amfani kwarai ainun a wannan lokacin da ake fama da sayi | 8 | Male | |
Ma'aunin yanayi takwas, za a sha sanyi har da kankara. | 8 | Male | |
Biyu bisa biyar sau tamanin ya zama tamanin da biyu | 8 | Male | |
Nunannen aful guda daya da rabi mai launin kore. | 8 | Male | |
Saniya mai launin baki da fari a karkashin bishiya tana cin ciyawa ga rana ta kwallaro | 8 | Male | |
Daya bisa uku sau sittin= ya zama ashirin. | 8 | Male | |
Nan ya nuna ma'aunin yanayi ashirin. Za a samu hasken rana. | 8 | Male | |
Daji da bishiyoyi koraye shar da tsauni kewaye da ciyawa mai ban sha'awa. | 8 | Male | |
Yabanya koriya shar a gona da wani shudin tsauni can a gefen gonar. Ga gajimare a sararin sama. | 8 | Male | |
Murabba'i mai launin kore mai haske da da'ira guda hudu jikinsa ta gaba masu launin kore mai duhu. | 8 | Male | |
Daya bisa biyar sau (ashirin cikin Baka a haɗa da talatin a haɗa arba'in)= ya zama goma sha takwas. | 8 | Male | |
Goma sha biyu sau hudu= ya zama arba'in da takwas.. | 8 | Male | |
Ana iya wuni yau da sanyi da iska har mutane su ji ba su son fita. | 8 | Male | |
Da'ira ja mai farin tsakiya da wani mashi mai launin rawaya ya ratsa shi. | 8 | Male | |
Goma sha daya sai dari da goma= ya zama dubu daya da dari biyu da goma. | 8 | Male | |
Wata korama ce a tsakiyar wasu duwatsu. Ga ciyawa ta tsaro a kan duwatsun, sannan ga hadari na alamun za a yi ruwan sama. | 8 | Male | |
Goma sau goma= ya zama dari daya. | 8 | Male | |
Taswirar wasu mutane guda uku manya biyu mace da namiji da suna tsaye da kuma ƙaramin yaro a tsakaninsu. | 8 | Male | |
Daya a raba sau goma a raba sau miliyan daya = ya zama dubu dari kenan | 8 | Male | |
Zane mai siffar gwangwani mai launin ruwan kasa da zane siffar zuciya mai launin ruwan toka a Samansa. | 8 | Male | |
Ga wata gada da fitillun hanya guda biyu a gefe masu launin rawaya da ruwa yana wucewa ta Karkashinta. | 8 | Male | |
A yau za a wuni ne gari wasai ba sanyi ba zafi, babu kuma ruwan sama. | 8 | Male | |
Za a wuni cikin ni'mar ruwan sama babu hasken rana. | 8 | Male | |
Za a kasance cikin yanayi na iska. Sai a sanya gilashi da takunkumin rufe baki da hanci. | 8 | Male | |
Murabba'i mai launin algashi da zane mai kusurwowi hudu masu launin ruwan toka guda uku a Tsakiyarsa | 8 | Male | |
Takwas sau Tara = ya zama Saba'in da biyu. | 8 | Male | |
Bakwai sau takwas= ya zama hamsin da shida. | 8 | Male | |
Lemar kare ruwan sama da rana mai launukan fari da ja da shudi da kuma kore. Sannan mai bakin mariki. | 8 | Male | |
Sittin a raba wa mutum biyu= ya zama talatin. | 8 | Male | |
A nan wani mutum ne sanye da riga mai launin bakar kasa da wando launin rawaya yana zaune a mai launin ruwan kasa yana karanta jarida. | 8 | Male | |
Kofuna guda hudu dore a kan teburi mai launin ruwan kasa. Kofunan masu launukan rawaya da ja da ruwan toka da ruwan bakar kasa. | 8 | Male | |
Za a samu hasken rana a wannan wunin gaba daya hade da iska-iska ba wacce take da karfi ba. Daga karfe bakwai na safiya har karfe biyar na yammaci. | 8 | Male | |
A nan kuwa, za a tashi da hasken rana har zuwa karfe goma sha biyu. Haka kuma za a wuni. | 8 | Male | |
Shudin da'ira hade da zane mai kusurwowi hudu mai tsini sama da Ƙasa (rhombus) guda biyu masu launin rawaya a gefe dama da hagu manne a jiki | 8 | Male | |
Yau za a wuni ne ciki ni'mar gari, daga kashe kuma ana iya sami yayyafi ln ruwan sama. | 8 | Male | |
Goma sha daya a haɗa da uku= ya zama goma sha hudu. | 8 | Male | |
Hudu sau biyar = ya zama ashirin. | 8 | Male | |
Wannan hasashen yanayi ne na mako guda tun daga Laraba zuwa wata. A sama dai ma'aunin yanayin digiri goma sha biyu ya nuna. Wato za a yi ta samun sanyi ne irin na raba da safe. Daga rana zuwa yamma a samu zafin rana. | 8 | Male | |
Hasashen yanayi na dare da wurin zai yi tsit gari ya yi dum. | 8 | Male | |
Wata tsutsa mai launin ruwan hoda ta huda wani nunannen tattasai ta bata shi. | 8 | Male | |
A nan na bata canza zane ba, sanyin raba za a yi ta sanyin raba ne da safe da rana kuma a samu hasken rana a ranakun Alhamis da Lahadi da Laraba ta karshe. | 8 | Male | |
Nan za a samu hasken rana a lokaci-lokaci daga safiya da iska har zuwa karfe goma sha biyu. Daga nan kuma sai a yi ta samun hasken rana har ta fadi, amma ba iska sosai. | 8 | Male | |
Nan alamun ne na hasashen yanayi na mako guda tun daga Laraba zuwa wata Larabar. Kuma duka ma'aunan sun nuna alamun za a yi ta shan ruwan sama ne. Yana da kyau a dinga fita da lema da kuma rigar ruwa. Don kada mutum ya jike sharkaf. | 8 | Male | |
Wata rana wani ɗan ƙasa yaje gidan agwagi jinsin ƙwaƙwa Goosesa ya tarar da ƙwai duk launin rawaya suna ta ƙyalli. Sai ya ɗauke su ya ji sun yi nauyi sosai. Daga nan sai ya wuce zai jefar da su, don a tunaninsa dabara aka yi masa. Amma sai ya fara tunanin ya kai su gida da tunani na biyu, nan da nan ya fara farin ciki ... | 6 | Male | |
Kerkeci yana fuskantar ƙalubale sosai wajen isa wurin tumaki saboda tsoron makiyayi da karnukansa. Amma wata rana sai ya tarar da fatar wata tunkiya da aka feɗe, aka jefar da ita a gefe, sai aka ɗora a kan wata tunkiyar, ta bi ta cikin tumakin. Ɗan ragon da yake cikin tumakin, wanda fatarsa kerkecin ke sanye da shi, ya... | 6 | Male | |
Wata rana ne duk dabbobi dawa suka taru a masaukin zaki. Yayin da zaki ke barci, sai wani dila ya rinjayi ƙaramin dila ya je ya ɗaure igiya a jikin jelar zaki da kwanzon jimina. Suka ɗaure igiyar a jelar zakin, ɗayan kuma ga wani daji. Da zakin ya farka ya ga an ɗaure shi, sai ya fusata. Ya tara dabbobin duka, ya ce, “... | 6 | Male | |
Wata rana, ƙaguwa biyu suna tafiya a bakin teku. Mahaifiyar Ƙaguwa ta ce wa ɗanta, “Kana tafiya cikin rashin mutunci, ya kamata ka yi gaba kai tsaye, ba gefe da gefe ba.” ɗan ƙaguwa ya ce, "Amma ta yaya zan yi tafiya gaba bayan kuna tafiya gefe da gefe?” Mahaifiyar ƙaguwa tayi ta ɗan yi tunani, sannan ta ce, “Kin yi ga... | 6 | Male | |
Wata rana ana tsaka da yanayi mai zafi wani dila yana yawo a cikin wani lambu har sai da ya zo wajen wani nunannan inabi a jikin wani reshe reshe mai tsayi. Sai ya ce, "na zo wajen abin da zai kashe min ƙishin ruwa kawai,” in ji shi. Daga nan ya koma baya, ya yi gudu ya yi tsalle, don ya tsinko sai ya yi kuskure bai ts... | 6 | Male | |
Wani Kerkeci mai jin ƙishirwa da ƙaramin rago sun zo rafi guda. Kerkeci yana tsaye saman, ragon kuma yana ƙasa. Kerkeci yana Shirin neman hanyar cinye ragon, ya ce, “Me ya sa ka watsa mini ruwa a daidai lokacin da nake sha.” Ragon da ya firgita ya ce, "Amma ni daga kasanka nake, ta yaya zan watsa maka ruwa. “Kerkeci ba... | 6 | Male | |
Wani maciji ne yana ratsa daji sai ya ci karo da wani shagon sayar da kayan sulke. Dama can yana sha'awar kayan aiki da injuna masu ban mamaki, don haka ya lallaɓa ciki. Yana cikin bincike, da gangan ya ci karo da fayil. Fayil ɗin ya sari fatarsa, macijin ya fusata. Ya taso ya na ɗe jikinsa yana shirin sararsa. Amma da... | 6 | Male | |
An taɓa samun wani lokaci da wasu abokan nan juna Dila da Kura, abokan juna. Wata rana wani farin gajimare ya bayyana a sararin samaniya. Dila ya hau kan gajimare yana ci daga jikinsa, yana tsammani wai kitse ne. Bayan ya gama sai ya kira kura ya ce, ‘Yar uwata, ki kama ni da kyau, don ina da abin da zan raba maki. Kur... | 6 | Male | |
Wata rana ne Zaki na barci sai wani ɗan ƙaramin ɓera ya fara gudu sama da ƙasa; wannan ba da jimawa ba ya farkar da Zakin, ya buɗe bakinsa zai haɗiye shi. Sai ɓeran ya fara cewa, “Yi min afuwa, ya Sarki,” in ji ƙaramin ɓera: “Ka gafarta mini a wannan karon, ba zan taɓa mantawa da wannan rana ba: wane ne ya san abin da ... | 6 | Male | |
Wata ya taɓa aika ɗan ƙwaro zuwa ga mutane. Ta ce, “Je ka wurin mutane, ka faɗa musu cewa na mutu, na dawo, haka za su mutu su tashi suma. Ƙwaron ya fara tafiya, sai wani kurege ya rugo ya ce, “Ina za ka?” “Zan je wurin mutane,” in ji ƙwaron. “Wata ne ya ce in gaya musu cewa ya mutu ya dawo da rai. Haka za su yi.” Kure... | 6 | Male | |
Kamfanin Bua Group Daga baya, kamfanin ya shiga aikin tace sukari ta hanyar BUA Sugar Refinery Limited wanda aka kafa a ranar 13 ga Afrilu 2005. BUA Rice Limited an kafa shi a cikin 2014, yayin da IRS Flour Limited da IRS Pasta Limited aka ƙirƙire su a 2019. A cikin Nuwamba 2021, biyo bayan sake fasalin ta hanyar tsari... | 6 | Male | |
Akwai wani lokaci, da aka samu wani biri wanda yake san kansa sosai fiye da kowa. A zatonsa ya fi kowa muni da rashin kyan gani, hakan ya sa yana ƘoƘarin ɓoye muninsa. Watarana yaga wata dila mai doguwar wutsiya mai kyau. Ya yi kishi sosai, ya tambayi dila ko zai iya samun guntun jelarta ya rufe nasa bayan nasa. Wannan... | 6 | Male | |
Watarana, wani ƙwaro ya ƙalubalanci bijimin sa. Bijimin ya yi mamaki da nishaɗi ya yi dariya ya ce, "Kana ɗan ƙarami! Ta yaya za ka yi faɗa da ni?" Ƙwaro ya amsa, "Ina iya zama ƙarami, amma ni mai ƙarfi ne, zan iya ƙalubalantar dabbobi da yawa, kuma ban taɓa yin rashin nasara ba." Har yanzu bijimin yana cikin nishaɗi, ... | 6 | Male | |
Naira ita ce sunan da aka ba takardu, ko silillan kuɗi da ake amfani dasu a kasar Najeriya, kobo ɗari (100) ne ke bada Naira ɗaya Akwai adadin Naira da ake amfani dasu daban-daban a faɗin Najeriya. TARIHI: An ɓullo da Naira ne a ranar 1 ga Janairun 1973, ta maye gurbin fam na Najeriya a kan kuɗi £1 = ₦2. Tsabar kudin s... | 6 | Male | |
Wani kare yana tona rami da nufin neman ƙashi sai ya yi sa’ar tono gwal. Bai taɓa ganin gwal da yawa haka ba! Sosai ya yi murna ya mance da cin abinci. Nan ya zauna ya zuba ma gwal ɗin ido yana mafarkin duk wani abu da zai siya dashi. Watarana ne dai wata Angulu ta tashi sai ta ga kare a zaune. Ta ce “Me ke damunka?” A... | 6 | Male | |
Gashaka Gumti National Park (GGNP) Gashaka-Gumti National Park (GGNP) Wani wurin shaƙatawa ne na ƙasa a Najeriya, Ana la'akari shi daga gandun daji guda biyu a shekarar 1991 kuma shi ne wurin shaƙatawa mafi girma a Najeriya. Yana cikin lardunan Taraba da Adamawa da ke gabas zuwa iyakar Kamaru. Jimlar yanki ya ƙunshi ku... | 6 | Male | |
Iska da rana suna ta jayayya a kan wane ne ya fi ƙarfi. Iska ta ce, "Ni ne mafi ƙarfi! Zan iya rushe bishiyu in rushe gine-gine!” Rana ta ce, “Ni ne na fi ƙarfi! Zan iya sa jejin zafi ya isa ya dafa ƙwai a ƙasa!" Sun daɗe suna jayayya, amma kowannensu ya kasa shawo kan ɗaya. A ƙarshe, sai suka ga wani matafiyi yana taf... | 6 | Male | |
Bar Beach Lagos Bar Beach bakin teku ne a gaɓar Tekun Atlantika kusa da gaɓar tekun Legas, a tsibirin Victoria Island A wani lokaci, ta kasance bakin teku mafi shahara a Najeriya musamman lokacin da Legas ta zama babban birnin ƙasar. Tun daga farkon shekarun alif 1970, zuwa ƙarshen shekarun 1980s, a lokacin mulkin soja... | 6 | Male | |
Abuja Abuja Ita ce babban birnin tarayya, kuma ta takwas a girma a Najeriya. Birnin na nan a tsakiyar ƙasar Najeriya, a cikin Birnin Tarayya (FCT), kuma tsararran birni ne da aka zana a tsakanin shekarun 1980s wanda mai zane Architect Kenzo Tange ya zana ta. Ta zama babbar birnin Najeriya bayan tsohon babban birnin Leg... | 6 | Male | |
keke mai launin bak'i | 6 | Male | |
Kare mai launin bak'i na wasa da kwallo. | 6 | Male | |
Dogon kogi. | 6 | Male | |
Hudu sau biyar zai bada ashirin. | 6 | Male | |
Tsutsa ta ratsa tumaturi mai launin ja. | 6 | Male | |
Sha biyu sau hudu ya zama arba'in da takwas. | 6 | Male | |
Dabbobi masu sauri. | 6 | Male | |
Tuffa guda biyu mai launin kore an raba guda a ciki | 6 | Male | |
Dogon dutse. | 6 | Male | |
Yarinya mai shekara shida ta samu nasarar karatu a matakin karatu na shida. | 6 | Male | |
Watannin shekara. | 6 | Male | |
An zura kwallaye da dama a gasar kwallo. | 6 | Male | |
Sha daya a hada uku ya zama sha hudu. | 6 | Male | |
Takwas sau tara ya zama saba'in da biyu.. | 6 | Male | |
Duniya a cikin tsarin hasken rana. | 6 | Male | |
Batun iyali | 6 | Male | |
Alamar tsuntsaye guda uku da furanni uku masu launukan ja da kore. | 6 | Male |
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
- Downloads last month
- 17