id
int64
0
57k
text
stringlengths
252
23.2k
57,000
<|title|>Jerin abubuwa 3 masu ratsa zuciya da mijin tsohuwar minista yayi kafin a harbe shi <|section|>unknown Labari mai raɗaɗi na kisan Dakta Chike Akunyili, mijin marigayiya tsohuwar ministar watsa labarai, Farfesa Dora Akunyili, ya kasance tamkar fama miki ga 'yan Najeriya tsakanin Talata, 28 ga Satumba da Laraba...
57,001
<|title|>Aure yakin mata: Yadda uwar amarya ta duka kan gwiwowinta don rokon surukarta a kan ta kula mata da ‘yarta <|section|>unknown DUBA NAN:Danna “See First” karkashin karkashin "Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai Wani bidiyo mai taba zuciya ya bayyana a kafafen sada zumunta i...
57,002
<|title|>Miyagun yan bindiga sun farmaki yan sanda sun bude musu wuta, Sun kwace bindigu <|section|>unknown DUBA NAN:Danna “See First” karkashin karkashin "Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai Ogun- Wasu yan bindiga da ba'a gane ko su waye ba sun farmaki yan sanda a wurin binciken a...
57,003
<|title|>NDDC Ta Zama Saniyar Tatsa Ga ’Yan Siyasa, In Ji Gwamna Wike <|section|>unknown DUBA NAN:Danna “See First” karkashin karkashin "Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai Jihar Ribas- Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya ce hukumar bunkasaNigerDelta ta zama saniyar tatsar ‘yan siy...
57,004
<|title|>Zamu katse layukan sadarwa a jihar Kaduna, Gwamna Nasir El-Rufa'i <|section|>unknown KALLIN NAN:Legit.ng ta fara wata gwagwarmayan taimakawa yara marasa galihu a Calabar - Kayi musharaka a wannan shirin na Patreon, mu hada kai wajen canza rayukan mutane! Kaduna- Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i ya...
57,005
<|title|>Farmaki: Mazauna wasu garuruwa a Kaduna sun bar gidajensu, suna neman daukin gwa... <|section|>unknown KALLIN NAN:Legit.ng ta fara wata gwagwarmayan taimakawa yara marasa galihu a Calabar - Kayi musharaka a wannan shirin na Patreon, mu hada kai wajen canza rayukan mutane! Kaduna-A ranar Talata, jami'an tsaro...
57,006
<|title|>An Kuma, Manoma Sama da 20 Sun Mutu, Yayin da Jirgin Yaki Ya Yi Kuskuren Sakin B... <|section|>unknown DUBA NAN:Danna “See First” karkashin karkashin "Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai Borno- Aƙalla mutanen ba basu ji ba basu gani ba 20 sun rasa rayukansu sanadiyyar hari...
57,007
<|title|>Bayan mako 2 da sace sarkin Bungudu, babu amo balle labarinsa <|section|>unknown KALLIN NAN:Legit.ng ta fara wata gwagwarmayan taimakawa yara marasa galihu a Calabar - Kayi musharaka a wannan shirin na Patreon, mu hada kai wajen canza rayukan mutane! Kaduna-Mako biyu bayan da wasu 'yan bindiga dauke da makam...
57,008
<|title|>Dr Pantami ya bukaci hukumomin tsaro su yi amfani da 5G wajen magance tsaro <|section|>unknown DUBA NAN:Danna “See First” karkashin karkashin "Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai Abuja-Ya kamata hukumomin tsaro a Najeriya su yi amfani da hanyar sadarwa ta 5G da Gwamnatin T...
57,009
<|title|>Da duminsa: 'Yan bindiga sun kashe mijin marigayiya Dora Akunyili <|section|>unknown DUBA NAN:Danna “See First” karkashin karkashin "Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai Wani rahotonjaridar Vanguardya nuna cewa ‘yan bindiga sun kashe Dr. Chike Akunyili, mijin tsohuwar Minis...
57,010
<|title|>Kyautar motar N200m da aka ba Sarki Aminu Ado Bayero na iya jefa shi a hadari inji Kungiya <|section|>unknown DUBA NAN:Danna “See First” karkashin karkashin "Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai Kano – Surutan da ake yi a kan kyautar motar da aka ba Sarkin Kano bai dace ba....
57,011
<|title|>Gwamnatin Tarayya na bin kamfanonin mai bashin Naira tiriliyan 2.7, za a hada da EFCC <|section|>unknown KALLIN NAN:Legit.ng ta fara wata gwagwarmayan taimakawa yara marasa galihu a Calabar - Kayi musharaka a wannan shirin na Patreon, mu hada kai wajen canza rayukan mutane! Abuja- Bashin da gwamnatin tarayya...
57,012
<|title|>Hotunan Mutane 5 Masu Garkuwa Da Mutane Da Ƙwararrun Mafarauta Suka Kama a Kogi <|section|>unknown KALLIN NAN:Legit.ng ta fara wata gwagwarmayan taimakawa yara marasa galihu a Calabar - Kayi musharaka a wannan shirin na Patreon, mu hada kai wajen canza rayukan mutane! JiharKogi- Kwararrun mafarauta a karamar...
57,013
<|title|>'Yan ta'adda na da masu kai musu bayanan sirri a cikin jami'an tsaro, Shugaban NSCDC <|section|>unknown KALLIN NAN:Legit.ng ta fara wata gwagwarmayan taimakawa yara marasa galihu a Calabar - Kayi musharaka a wannan shirin na Patreon, mu hada kai wajen canza rayukan mutane! Abuja-Babban kwamandan hukumar Nige...
57,014
<|title|>Abinci Kamar Na Akuya: Mahaifiyar Ighalo Bayan Ya Kawo Mata Abincin Zamani a Jirgi <|section|>unknown KALLIN NAN:Legit.ng ta fara wata gwagwarmayan taimakawa yara marasa galihu a Calabar - Kayi musharaka a wannan shirin na Patreon, mu hada kai wajen canza rayukan mutane! Mahaifiyar fitaccen dan kwallon kafar...
57,015
<|title|>'Yan sanda sun dakile yunkurin sace mutane, sun cafke wanda ake zargi a Kano <|section|>unknown DUBA NAN:Danna “See First” karkashin karkashin "Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai Rundunar 'Yan sanda a jiharKanota dakile yunkurin sace mutane a kauyen Danzabuwa, da ke karam...