Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
id
stringlengths
7
7
speaker_id
stringclasses
1 value
text
stringlengths
20
1.8k
locale
stringclasses
1 value
gender
stringclasses
1 value
audio
audioduration (s)
4.37
143
hau_381
3
Ka tuna zamu tsaya a Lekki Tall Gate.
hau
Female
hau_396
3
Yau gidansu Tanko mukaje aka bamu garau-garau da manja da Salak.
hau
Female
hau_301
3
Dari a raba ta gida hudu ashirin da biyar kenan.
hau
Female
hau_379
3
Mawakin Davido ya sayi gida mai tsada a Banana Island.
hau
Female
hau_349
3
Munzali Sunusi ne ya fara zuwa Umara a unguwar mu
hau
Female
hau_382
3
Shagon yana daga gefen filin parking kofar gabas.
hau
Female
hau_378
3
A Dajin Sambisa ne aka kashe wani babban soja
hau
Female
hau_395
3
Kunun nasu yayi zafi dayawa gwara mu bari ya huce tukunna.
hau
Female
hau_302
3
Milliyan daya a rabata gida biyar shine dubu dari biyu.
hau
Female
hau_367
3
Muhammadu Buhari ya koma Katsina kamar yadda ya ambata zaiyi
hau
Female
hau_358
3
Ta bodar kwatano aka shigo da kayan
hau
Female
hau_351
3
Fatima Taura bata amince da wannan shawarar tamu ba.
hau
Female
hau_309
3
Dogayen korama biyu ne suke bamu ruwan sha a garin nan.
hau
Female
hau_366
3
Shugaban kasar Nigeria a yanzu shine Bola Ahmed Tinubu
hau
Female
hau_355
3
An fatattaki yan ta'adda a wani sansani a kasar Cadi
hau
Female
hau_380
3
Yau za'aje Goron Dutse da kai?
hau
Female
hau_394
3
Baban su Helen yana son dangwalar miyar tankwa da Biredi dalilin yajinta.
hau
Female
hau_365
3
Olusegun Obasanjo shine ya fara karbar mulki na farar hula a Nigeria
hau
Female
hau_383
3
Kogin Hadejia ya hade ne dana Auyo da Miga har zuwa Tafkin Chad.
hau
Female
hau_316
3
Zan tafi da dalibai guda shida. Wani malami sai ya taho da ragowar shidan daga baya.
hau
Female
hau_386
3
A Dajin Yankari muka hangi wata bishiya mai tsahon gaske.
hau
Female
hau_352
3
Wadanda yafi kowa cin jarrabawa aka bawa kyautar kudade shine Madu Ali.
hau
Female
hau_364
3
Shugaba Umaru Musa yar'aduwa ya gaza kaiwa karshen wa'adin mulkin sa ya rasu
hau
Female
hau_306
3
Za'a bada kyautar waya ga wanda yazo na uku. Salisu ne yazo na uku sai aka bashi kyautar.
hau
Female
hau_346
3
Zaka tarar da masu saida Dabino a bakin gada. Daga kudu maso yamma akwai wani mai kanti.
hau
Female
hau_308
3
Tsauni na farko wanda yafi ko wanne tsayi a duniya sunan sa Everest.
hau
Female
hau_307
3
Anci kwallaye dayawa a kashin farko na wasan. Tun a kashin farkon wasan aka kori dan wasa guda daya.
hau
Female
hau_342
3
Katsina sunfi kowa yawan mabiya addinin Musulunci. Kasar Daura tanada abubuwan tarihi masu ban kayatarwa.
hau
Female
hau_353
3
Kalidu Dankwai ne yazo na karshe a gasar.
hau
Female
hau_317
3
Mutum ashirn ne suka halacci taron. Wasu kungiyoyi ashirin ne suka wakilci ragowar mutanen da aka gayyata
hau
Female
hau_356
3
An yi wa shugaban kasar Nijar Muhammad Bazoum juyin mulki kwanaki
hau
Female
hau_303
3
Daya a raba ta gida shida sai a tara da rabi zai bada biyu bisa uku.
hau
Female
hau_341
3
Rijiyar Kusugu tanada dumbin tarihi. A garin Daura aka kashe wata Macijiya
hau
Female
hau_314
3
Rebecca ta dauki Tufa guda takwas. Kuma takwas din sunyi mata yawa ita kadai.
hau
Female
hau_398
3
Wata fura suka sha suka kasa aiki suna ta bacci.
hau
Female
hau_347
3
Yau biredin Wellcare zanci. Wellcare tana kan titin Hadejia kusa da Bompai.
hau
Female
hau_311
3
Muharram shine watan farko a kalandar musulinci. A farkon sa na fara azumin ramuwa ta
hau
Female
hau_343
3
Kano tafi ko ina yawan gadoji a Najeriya. Gadar Na'ibawa tana kudu da garin Kano
hau
Female
hau_344
3
Gidan yana kan titin Jaba dake Ungoggo. Jaba ta kasance tafi ko ina yawan Kabilu a Kano
hau
Female
hau_340
3
A garin Bauchi ne akeyin waina Masa. Idan ka taho yamma da kofar Zango ake sayarwa.
hau
Female
hau_319
3
Duk waɗannan an haife su a matsayin 'ya'yan 'yanci. Suna da hankali, don haka ana son duk mu'amalar da za su yi, akwai 'yan uwantaka a tsakani.
hau
Female
hau_368
3
A zaben shekarar 2015 Goodluck Ebele Jonathan ya fadi zaben shugaban kasa
hau
Female
hau_357
3
Dazukan Nigeria sun hada boda dana kasar Kyamaru
hau
Female
hau_305
3
Samarin da suka shigo a farko sune wakilan angon. Wadanda suka zo da wuri sune a farkon daurawa
hau
Female
hau_361
3
Wacce kasa ce tafi ko wacce hada iyaka da Nigeria? Kasar Nijar tafi hada iyaka da Nigeria fiye da ko wacce kasa a Africa.
hau
Female
hau_312
3
Mercury itace duniya ta farko a kusa da rana. Ta kasan ce ta farko a wadda tafi ko wacce Zafi
hau
Female
hau_389
3
A wanne guri akafi hawa motar daza aje garin Plateu? Ana hawa motar Plateu ne a tashar filin parking.
hau
Female
hau_375
3
An samu wanda ya taba lashe kyautar ta Grammy a Nigeria? Wizkid yaci kyautar Grammy a shekarar dubu biyu da ashirin da biyu.
hau
Female
hau_388
3
A wanne guri Bayajidda ya Kashe Macijia? Bayajidda ya kashe Macijia ne a garin Daura a Rijiyar Kusugu.
hau
Female
hau_370
3
A wacce shekara Umaru Musa Yar'aduwa ya karbi mulkin Nigeria? Yar'aduwa yayi mulki ne daga shekarar dubu biyu da bakwai zuwa ta dubu biyu da tara.
hau
Female
hau_391
3
A kauyen su Habibu ana shan Kunu ne da wani abu mai suna Ludayin dima ba kamar yadda ake sha da bakin kofi ba.
hau
Female
hau_318
3
Musa yana iya minti sha biyar yana Sallah kafin su koma aji. Duk da haka minti sha biyar din baya isar sa
hau
Female
hau_362
3
Wacce kasa ake iya shiga ta Jalingo? Ana shiga kasar Kyamaru ta dazukan jalingo dake Nigeria.
hau
Female
hau_315
3
Ina cikin mutane hudu a cikin tawagar da gwamna ya nema a wannan karan. A wancan karan ma mutum hudu gwamnan ya kirawo su tattauna.
hau
Female
hau_310
3
Tawagar masu jinya na asibiti sun halacci wannan taron a karo na biyu kenan. A zuwa na biyu dinnan aka saka hannu game da wata yarjejeniya.
hau
Female
hau_327
3
Ba a yi wata doka da ta baiwa kowace kasa ko wata kungiya ko wani mutum damar soke wadannan dokokin da Majalisar Dinkin Duniya ta zartar.
hau
Female
hau_377
3
1.Middle East 2. Yankari 3. Goron Dutse 4. Filin parking 5. Makkah 6. Kogin Hadejia 7. Banana Island 8. Lekki Tall Gate 9. Rjiyar Kusugu 10.Dajin Sambisa
hau
Female
hau_321
3
A doka kowa ya bambanta, kuma sunada kariya iri daya a cikin doka. Kuma kowa yana da kariya ta shari'a daga kowane irin nuna bambanci.
hau
Female
hau_338
3
Tashar Kano Line dake kan titin Zaria tana bayan Sakateriyar Audu Bako. Asibitin Malam Aminu Kano yafi ko wacce ma'aikata girma da yawan ma'aikata a cikin birnin Kano.
hau
Female
hau_339
3
Dajin falgore ya hada Jihohi dayawa kamar su Kano, Bauchi, Taraba, Adamawa, da sauran su. Sarkin Kano yana zuwa gidan Gwamnati sannan yabi ta State road a hawan Nassarawa.
hau
Female
hau_376
3
Wanne mawaki ne yafi kowa tsada a wajen haya a kasar Nigeria? Mawaki Wizkid yafi ko wanne mawaki kudi da tsada a Nigeria kuma yana na farko daga cikin masu kudi a mawakan Africa
hau
Female
hau_373
3
Shin me ya sa ba'a saka jagoran (Captain) yan kwallo na super Eagles ba? Ana rade-radin cewa Jagoran na Super Eagles yana fama da wani karamin rauni a idon sahunsa. Daya daga cikin dalilan da suka hana shi bugawa kenan.
hau
Female
hau_360
3
A wacce watan aka yi wa shugaban kasa Bazoum juyin mulki? Anyiwa Bazoum juyin mulki ne a ranar Laraba 26 ga watan July, shekara ta 2023
hau
Female
hau_369
3
Wanne shugaba ne a mulkin farar hula ya mutu a Nigeria? Umaru Musa Yar'aduwa yayi Gwamna a Katsina kafin ya zama shugaban kasa, kuma shine shugaban kasa daya rasu a mulkin farar hula a kasar Nigeria.
hau
Female
hau_363
3
Bayan an bada mulki ga farar hula a Nigeria munyi shuwagabanni kamar su, Olusegun Obasanjo, Umaru Musa yar'aduwa, Goodluck Ebele Jonathan, Muhammadu Buhari sai yanzu Bola Ahmed Tinubu.
hau
Female
hau_320
3
Kowane mutum na da hakkin ya yi amfani da wadannan dokokin kare hakkin dan Adam, ba tare da la'akari da kabila, yare, addini, siyasa ko wani ra'ayi ko wani matsayi da ya shafi kasarsa ko wata kasa ba, ' yanci ko mara yanci, ko ma karkashin kowane irin yanayi.
hau
Female
hau_390
3
Mabirgi, Ganda (Naman Kai), Ludayin dima, Fura, Tukunyar kasa, Danwake, Dambu, Garau-Garau, Kunu, Tankwa, Tuwo, Burabusko, Yar bagalaje, Kuli-kuli, Awara
hau
Female
hau_374
3
Yan Najeriya da dama a shekarar nan ta dubu biyu da ashirin da hudu sun samu damar shiga rukunin masu daukar kyauta a Grammy kamar Davido, Ayra Starr, Fireboy, Asake, Burna Boy da Odumodu Black, yayin da aka bar Wizkid a wannan karan.
hau
Female
hau_371
3
A kofin nahiyar Africa (AFCON) na shekarar dubu biyu da ashirin da hudu ne tawagar Nigeria ta tafi da yan kwallo kamar su Ahmad Musa, Ademola Lookman, Nwabali, kalvin Bassey, Victor Oshimen tare da mai horarwa Jose Peseiro.
hau
Female
hau_325
3
a.Kowane mutum na da hakkin ya yi irin aikin da yake da ra'ayinsa, kuma dole ne ya kasance yana da kariya daga dukkan hakkokinsa na aiki, tare da ba shi kariya daga rasa aikinsa. b. Ba tare da nuna wani bambanci ba, dole a biya kowa kuɗin aikinsa. c. Duk wani ma’aikaci a biya shi albashi mai kyau wanda zai kula da hakk...
hau
Female
hau_354
3
"Niger" ana kiranta da "Nijar" a Kasar hausa. Ana kiran Cotonou da Kwatano Cameroon ana lakabinta da Kyamaru a Hausar Nigeria. Chad ana kiranta da Cadi a Kano ta Nigeria Congo tayi kaurin suna da "Kwango" a Kasar hausa ta Nigeria
hau
Female
hau_348
3
Madu Ali da Kalidu Dankwai ne kadai suka halarci taron. Haruna Dankaka da Sammani Fatihu suka saya mana wannan wayoyin. Sunayen mutum uku da suka fi yawa a unguwar mu sune Maryam Jega, Munzali Sunusi, Hudu Dauda, da Gambo Talba. Kina ganin na tambayi Aliko Mande ko kuma Fatima Taura akan wannan maganar.
hau
Female
hau_336
3
Idan zakaje wajen cin abinci na Gusto daga fadar gidan sarkin kano. Kayi kudu daga kofar fada ta kudu kan titi mai suna titin Kano. Zaka wuce kamfani a hagu mita 300. Daga nan kilo mita 3.5 ne ya rage. Zaka tarar da sha-tale-tale sai ka dauki hanga ta hudu da ta bulle daga gaban ka hau kan Lodge road mita 80. Kaje kars...
hau
Female
hau_334
3
Tuki a motar gida Honda Civic daga kofar shiga ta tsohuwar Jami'ar Bayero dake kan titin Tafawa Balewa Dukawuya Kano zuwa Kanawa Park. Mintina shabiyar ne a Kilomita takwas zai kai mutum. Za muyi kudu maso yamma daga wannan titin mita hamsin ne. Sai muyi kwana mai lankwasa. Sannan muyi dama daga kan titin BUK, a yayind...
hau
Female
hau_326
3
a. Duk Dan Adam yanada hakkin samun ilimi a ko ina. Ilimi ya kamata ya zama kyauta a kalla a matakin firamare, kuma ilimin firamare wajibi ne. Dangane da ilimin fasaha da na sana'a har ma da manyan makarantu, kofofinsu a bude suke ga kowa da kowa matukar dai an cika sharuddan samun su. b. Manufar ilimi ita ce daukaka d...
hau
Female
hau_328
3
Daga fadar Sarkin Kano zuwa Gusto restaurant 1. Fadar sarki Kano tana kan titin fadar sarki Kano 700103 a jihar Kano 2. Ku nufi kudu fadar sarakuna zuwa kan titin kano. Wucewa ta hannun AS Maigishiri investment a hagu mita 300 3. Sai ku Juya hagu zuwa titin fadar sarki Kilomita 3.5 4. A wurin kewayawa ɗauki hanyar fita...
hau
Female
hau_332
3
Masallacin Ja'en kan titin Sharada kano zuwa Rumfa College Tititn DanAgundi 1. Mike gabas mita 90 2. Yi lankwasa akan titin Sharada mita 130 3. Lankwasa dama akan titin sharada, daka gota ASSULTAN Model School, Kilomita 6.0 4. Yi dama, zata mai dakai kan titin BUK, zaka wuce Matata success a hannun dama mita 200 5. Dan...
hau
Female
hau_333
3
Race Course zuwa Wellcare store a Babur na haya mai lamba GWL300QA. Idan zakaje store na wellcare dake kan titin Hadejia daga race course GRA a Kano a kan Babur na haya, Minti biyar ne zai kai mutum a Kilomita 2.0. Idan ka nufi Arewa akan titin Ali yakasai zuwa layin Gimba Umar bayan ka wuce XROCK Investment and Constr...
hau
Female
hau_335
3
Daga tashar Kano line ta titin Zaria zuwa gidan mai na NNPC Mega Station dake Hotoro a cinkin Adaidaita sahu. Idan muka mike kudu maso yama akan titin zaria, sai mu sha kwana dake hagu. Zamu yi ta mikewa kan titin Na'ibawan. Sai muyi hagu, sannan mu kara yin hannun mu na dama zamu wuce rumbu na Hamisu dan Tinki a hannu...
hau
Female
hau_331
3
Kasco House titin Maiduguri Kano 700102 zuwa Farm Center Kasuwar waya. 1. Nufi kudu maso yamma kai tsaye kan titin Maiduguri zuwa layin mai unguwa, ku wuce ta Meraki a dama mita 600 2. Juya dama kan hanyar Justice Dahiru Mustapha mita 400 3. Juya hannun dama. Zaka wuce Universal Circuit Nigeria ltd a hannun hagu mita 1...
hau
Female
hau_337
3
Kano, Lagos, Sokoto, Delta, da Benue KANO: Kano na ɗaya daga cikin manyan birane a ƙasar Hausa. Haka kuma ita ce cibiyar kasuwanci ta Najeriya gaba ɗaya da kimanin mutane sama da milliyan goma a kidayar da akayi a shekarar alif dubu biyu da shida. Kano ita ce gari mafi yawan jama'a a Najeriya gaba ɗaya.Kano ta yi suna ...
hau
Female
hau_412
3
Bana a Yankari zamuyi shakatawar mu.
hau
Female
hau_429
3
Me yasa kanawa suka fi saka Jar hula?
hau
Female
hau_427
3
A watan Mayu bana za'a dauki azumi.
hau
Female
hau_422
3
Daga ranar Alhamis na rufe karbar aikin kowa.
hau
Female
hau_421
3
Zan iya samun dinki na kafin ranar Talata?
hau
Female
hau_411
3
Wannan hular ranar maulidi zan saka ta.
hau
Female
hau_417
3
Damu za'a fara sallar gani a wannan karon.
hau
Female
hau_423
3
Ranar Juma'a jirgin su Kalid zai tashi.
hau
Female
hau_431
3
Zaka iya bani aron farar hular ka?
hau
Female
hau_415
3
A garin mu ana yin wasan dodo duk shekara.
hau
Female
hau_414
3
Mantau ya fi kowa sanin yadda ake Iyo a ruwa.
hau
Female
hau_409
3
Limamin garin mu baya yawo babu hula.
hau
Female
hau_404
3
Gidan Dan Hausa sukaje nemo wani tarihi.
hau
Female
hau_403
3
Majalisar Dinkin Duniya ta bada doka akan dumamar yanayi.
hau
Female
hau_405
3
Kungiyar Abba zama Daram (AZD) tayi tarin ta ne a yau.
hau
Female
hau_400
3
Dambu kadai ake sayarwa a cikin wannan ma'aikatar.
hau
Female
hau_428
3
Shugaba Tinubu ya karbi mulki a watan Satumba.
hau
Female
hau_416
3
Sahabbai sun kasance mabiya addinin Musulunci.
hau
Female
hau_419
3
A ranar laraba aka sallame mu daga asibiti.
hau
Female
End of preview. Expand in Data Studio

vaghawan/hausa-tts-24khz-waxalnlp-3

Single-speaker Hausa TTS dataset from WaxalNLP (google/WaxalNLP hau_tts), speaker 3. Audio is stored as 24000 Hz FLAC.

Splits

  • train: 246 rows
Downloads last month
27