Datasets:
id stringlengths 7 16 | speaker_id stringclasses 1
value | text stringlengths 20 1.05k | locale stringclasses 1
value | gender stringclasses 1
value | audio audioduration (s) 1.37 15.5 |
|---|---|---|---|---|---|
hau_231 | 3 | Saniya baka da rodin fari a bayan bishiya tana cin ciyawa | hau | Female | |
hau_232 | 3 | Kwallo ta fada cikin komar kifi | hau | Female | |
hau_233 | 3 | Da'ira mai zagaye da kalar shudi a cikin siffa mai mikakkun layuka uku. | hau | Female | |
hau_234 | 3 | Siffa mai kusurwa biyar guda uku a cikin shudin siffa mai kusurwa hudu | hau | Female | |
hau_235 | 3 | Farin tauraro a cikin da'ira mai zagaye. | hau | Female | |
hau_236 | 3 | Da'ira mai zagaye da kalar shudi a tsakanin siffofi masu mikakkun layika hudu a cikin kalar dorawa. | hau | Female | |
hau_237 | 3 | Da'ira mai zagaye da kalar kunun kanwa a tsakanin bakaken siffofi masu layika uku. | hau | Female | |
hau_238 | 3 | Alamar mashi ta ratsa tsakiyar da'ira mai zagaye | hau | Female | |
hau_239 | 3 | Korayen da'ira masu zagaye guda hudu a cikin shudin dunkule suna zagayawa. | hau | Female | |
hau_240 | 3 | Yalayen katika uku a gefen da'ira mai zagaye biyu da kalar shudi. | hau | Female | |
hau_241 | 3 | Yalayen katika uku a cikin farar da'ira mai zagaye. | hau | Female | |
hau_242 | 3 | Siffa mai mikakkun layika uku a kan shudiyar da'ira mai zagaye. | hau | Female | |
hau_243 | 3 | Alamar zuciya a saman silinda. | hau | Female | |
hau_244 | 3 | Daji mai hade da dogayen bishiyu a tsakanin tsaunika dayawa | hau | Female | |
hau_245 | 3 | Anyi mana gada ta tsallaka kogi da fitilu a gefe | hau | Female | |
hau_246 | 3 | Salisu a kan kujera yana karanta jarida.. | hau | Female | |
hau_247 | 3 | Korama ta ruwa a tsakanin tsaunika.. | hau | Female | |
hau_248 | 3 | Farin wata ne yake haska kogin da tsakiyar dare. | hau | Female | |
hau_249 | 3 | Fure ya fito a jikin shuka. | hau | Female | |
hau_250 | 3 | Yaron yana buga kwallo. | hau | Female | |
hau_251 | 3 | Jajayen Tumatura kwalli biyu a bayan Karas daya. | hau | Female | |
hau_252 | 3 | Saniya baka da rodin fari tana tsaye. | hau | Female | |
hau_253 | 3 | Yanzu rana ta fara fitowa. | hau | Female | |
hau_254 | 3 | Dunkule ja a tsakanin siffa mai mikakkun layika biyu dukkansu a saman yalan kwali. | hau | Female | |
hau_255 | 3 | Butar shayi hade da murfin ta. | hau | Female | |
hau_256 | 3 | Lemon fata guda biyu da wani rabi a gabansu | hau | Female | |
hau_257 | 3 | An dora shukar a kan taga | hau | Female | |
hau_258 | 3 | Yaro karami a tsakanin iyayen sa sun rike masa hannaye. | hau | Female | |
hau_259 | 3 | Ina hango karshen dogon tsauni daga nan | hau | Female | |
hau_260 | 3 | Ayaba guda uku a gaban bishiya ayaba | hau | Female | |
hau_261 | 3 | Miciji ya kanannade bishiya ya nufi karshen ta. | hau | Female | |
hau_262 | 3 | Bakin keke babu kowa akai. | hau | Female | |
hau_263 | 3 | Lema mai kala hudu da bakar marika | hau | Female | |
hau_264 | 3 | Bakin Kare yana wasa da kwallo. | hau | Female | |
hau_265 | 3 | A cikin korayen Tufa biyu na yagi rabin guda daya. | hau | Female | |
hau_266 | 3 | Zuma guda uku sun tashi sama zasu ketare bishiyun nan guda uku. | hau | Female | |
hau_267 | 3 | Doki yana gaban da'ira mai zagaye yana tsala gudu. | hau | Female | |
hau_268 | 3 | Gobe Bello zai mayar da littattafai shida makarantar su | hau | Female | |
hau_269 | 3 | Kofina hudu a jere, daya a gaban daya. | hau | Female | |
hau_270 | 3 | Tsutsa ta ratsa cikin Jar Tufa zata bulle. | hau | Female | |
hau_271 | 3 | Ranar Laraba da tsakiyar dare karfe daya, za'a samu ruwan sama hade da iska na kaso 79. Iskar tana tafiya a gudun kilometer 8 duk saa'a. A dukka ranakun makon za'a samu yanayi makamanci irin wannan. | hau | Female | |
hau_272_1 | 3 | A ranar laraba da karfe uku na dare za'a samu ruwan sama hade da iska na kaso 77. Wannan ya nuna cewar zafin garin bazai wuce maki sha | hau | Female | |
hau_272_2 | 3 | hudu ba. A ranaku guda uku ne kadai suka bambanta da wannan yanayin, ranar Alhamis, Lahadi da kuma Laraba inda zasu kasance da yanayi na zafin da bai gaza maki sha shida bà | hau | Female | |
hau_273_1 | 3 | Za'a samu ruwan sama hade da iska na kaso 94 a ranar Laraba. Ita iskar tana tafiyar kilometer shida ne duk saa'a a wannan rana. A yayin da garin zai kasance a sanyaye da bai wuce maki sha daya ba. | hau | Female | |
hau_273_2 | 3 | Sauran ranaku biyar din kuma za'ayi zafi da ba bai gaza maki sha biyu ba. Zafin da za'ayi a satin bazai haura maki sha takwas ba. | hau | Female | |
hau_274 | 3 | Ranar Talata da karfe biyar rana zata kasance ta bude sosai a mataki na bisa ma'aunin Celsius ashiri. Yayin da za'ayi hadari sama sama a wanan rana. Ragowar ranakun kuma zasufi ranar Talatar zafi inda bai gaza maki sha daya ba. | hau | Female | |
hau_275 | 3 | A rana gobe talata ne ake sa ran zai yi | hau | Female | |
hau_276 | 3 | Yayin da a birnin Chicago ake saka ran samun iska sama ba tare da sanyi mai tsanani ba. | hau | Female | |
hau_277 | 3 | A ranar juma'a ake sa ran yin sanyin da yafi ko wacce rana da aka gani bisa matakin Celsius biyar. | hau | Female | |
hau_278 | 3 | A garin Birnin Kebbi inshaAllahu rana zata kwalle a mataki na ma'aunin Celsius ashirin da tara. | hau | Female | |
hau_279 | 3 | Za'a zuga ruwan sama kamar da bakin kwarya daga karfe shida na yamma zuwa karfe tara na dare a yau dinnan. | hau | Female | |
hau_280 | 3 | Guguwar iska zata taso daga gabas da karfin maki uku da dugo biyu idan mai dukka ya kaimu gobe. | hau | Female | |
hau_281 | 3 | A rana ta gobe ne idan Allah ya kaimu za'a samu sauyin yanayi daban ba kamar yadda aka saba ba daga farkon wannan satin. Za'ayi ruwan sama kuma rana zata fito tayi zafi. | hau | Female | |
hau_282 | 3 | Da yammacin wannan rana ne ake saka ran za'a yi iska bisa ma'aunin Celsius sha biyu. | hau | Female | |
hau_283 | 3 | A daren gobe idan Allah ya kaimu ake saran samun ruwan sama tare da iska sama sama a mataki na ma'aunin Celsius tara. | hau | Female | |
hau_284 | 3 | Daya ka tara da biyu zai baka uku. | hau | Female | |
hau_285 | 3 | Hudu sau biyar zai baka ashirin. | hau | Female | |
hau_286 | 3 | Shida a tara da bakwai zai bada sha uku | hau | Female | |
hau_287 | 3 | Takwas sau tara shine zai baka saba'in da biyu. | hau | Female | |
hau_288 | 3 | Sittin ka raba ta gida biyu zata baka talatin | hau | Female | |
hau_289 | 3 | Sha daya a tara da uku zai bada sha hudu. | hau | Female | |
hau_290 | 3 | Idan ka rubanya sha biyu sau hudu zai bada arba'in da takwas. | hau | Female | |
hau_291 | 3 | Bakwai sau takwas shine hamsin da shida. | hau | Female | |
hau_292 | 3 | Goma sau goma shi ne dari daya | hau | Female | |
hau_293 | 3 | Sha daya a rubanya ta sau dari da goma zai bada dubu daya da dari biyu da goma | hau | Female | |
hau_294 | 3 | Rabin dari daya shine hamsin. | hau | Female | |
hau_295 | 3 | Daya bisa uku sau sittin zai bada ashirin. | hau | Female | |
hau_296 | 3 | Kwatar ashirin zai baka biyar. | hau | Female | |
hau_297 | 3 | A tara ashirin, talatin da arba'in sau daya bisa biyar sha takwas kenan. | hau | Female | |
hau_298 | 3 | Biyu bisa biyar sau tamanin shine zai bada talatin da biyu. | hau | Female | |
hau_299 | 3 | Uku bisa hudu sau dari da ashirin shine casa'in | hau | Female | |
hau_300 | 3 | Daya a raba ta gida goma a rubanya ta da milliyan daya, dubu dari kenan | hau | Female | |
hau_301 | 3 | Dari a raba ta gida hudu ashirin da biyar kenan. | hau | Female | |
hau_302 | 3 | Milliyan daya a rabata gida biyar shine dubu dari biyu. | hau | Female | |
hau_303 | 3 | Daya a raba ta gida shida sai a tara da rabi zai bada biyu bisa uku. | hau | Female | |
hau_304 | 3 | Uku a rabata gida takwas sau takwas uku kenan. | hau | Female | |
hau_305 | 3 | Samarin da suka shigo a farko sune wakilan angon. Wadanda suka zo da wuri sune a farkon daurawa | hau | Female | |
hau_306 | 3 | Za'a bada kyautar waya ga wanda yazo na uku. Salisu ne yazo na uku sai aka bashi kyautar. | hau | Female | |
hau_307 | 3 | Anci kwallaye dayawa a kashin farko na wasan. Tun a kashin farkon wasan aka kori dan wasa guda daya. | hau | Female | |
hau_308 | 3 | Tsauni na farko wanda yafi ko wanne tsayi a duniya sunan sa Everest. | hau | Female | |
hau_309 | 3 | Dogayen korama biyu ne suke bamu ruwan sha a garin nan. | hau | Female | |
hau_310 | 3 | Tawagar masu jinya na asibiti sun halacci wannan taron a karo na biyu kenan. A zuwa na biyu dinnan aka saka hannu game da wata yarjejeniya. | hau | Female | |
hau_311 | 3 | Muharram shine watan farko a kalandar musulinci. A farkon sa na fara azumin ramuwa ta | hau | Female | |
hau_312 | 3 | Mercury itace duniya ta farko a kusa da rana. Ta kasan ce ta farko a wadda tafi ko wacce Zafi | hau | Female | |
hau_313 | 3 | Nine nazo a na uku a wannan karan. A wancan lokacin Zainab ce tazo ta uku | hau | Female | |
hau_314 | 3 | Rebecca ta dauki Tufa guda takwas. Kuma takwas din sunyi mata yawa ita kadai. | hau | Female | |
hau_315 | 3 | Ina cikin mutane hudu a cikin tawagar da gwamna ya nema a wannan karan. A wancan karan ma mutum hudu gwamnan ya kirawo su tattauna. | hau | Female | |
hau_316 | 3 | Zan tafi da dalibai guda shida. Wani malami sai ya taho da ragowar shidan daga baya. | hau | Female | |
hau_317 | 3 | Mutum ashirn ne suka halacci taron. Wasu kungiyoyi ashirin ne suka wakilci ragowar mutanen da aka gayyata | hau | Female | |
hau_318 | 3 | Musa yana iya minti sha biyar yana Sallah kafin su koma aji. Duk da haka minti sha biyar din baya isar sa | hau | Female | |
hau_319 | 3 | Duk waɗannan an haife su a matsayin 'ya'yan 'yanci. Suna da hankali, don haka ana son duk mu'amalar da za su yi, akwai 'yan uwantaka a tsakani. | hau | Female | |
hau_320_chunk000 | 3 | Kowane mutum na da hakkin ya yi amfani da wadannan dokokin kare hakkin dan Adam, ba tare da la'akari da kabila, yare | hau | Female | |
hau_320_chunk001 | 3 | addini, siyasa ko wani ra'ayi ko wani matsayi da ya shafi kasarsa ko wata kasa ba, ' yanci ko mara yanci, ko ma karkashin kowane irin yanayi. | hau | Female | |
hau_321 | 3 | A doka kowa ya bambanta, kuma sunada kariya iri daya a cikin doka. Kuma kowa yana da kariya ta shari'a daga kowane irin nuna bambanci. | hau | Female | |
hau_322 | 3 | a.Ko wanne danAdama yanada damar ya zama dan ko wacce kasa. b. Ba wanda za a tauye masa hakkinsa na zama dan kasa ba tare da dalili ba, haka nan kuma ba za a tauye masa hakkinsa na sauya kasar ba, in ya ga dama. | hau | Female | |
hau_324 | 3 | a. Doka ta baiwa kowa ‘yancin mallakar kadarorin daya-daya ko a hade. b. Babu mai kwatar dukiyar wani ba tare da hakki ba c. Iyalai sune ginshikin ƙirƙirar kowane rukuni na mutane, don haka haƙƙin gwamnati ne ta kare su. | hau | Female | |
hau_325_chunk000 | 3 | Kowane mutum na da hakkin ya yi irin aikin da yake da ra'ayinsa, kuma dole ne ya kasance yana da kariya daga dukkan hakkokinsa na aiki, tare da ba shi kariya daga rasa aikinsa. | hau | Female | |
hau_325_chunk001 | 3 | Ba tare da nuna wani bambanci ba, dole a biya kowa kuɗin aikinsa. Duk wani ma’aikaci a biya shi albashi mai kyau wanda zai kula da hakkinsa dana iyalansa, kuma za'a kare su daga duk wata matsala kuma za su ji dadin rayuwa. | hau | Female | |
hau_326_chunk000 | 3 | Duk Dan Adam yanada hakkin samun ilimi a ko ina. Ilimi ya kamata ya zama kyauta a kalla a matakin firamare, kuma ilimin firamare wajibi ne. Dangane da ilimin fasaha da na sana'a har ma da manyan makarantu, kofofinsu a bude suke ga | hau | Female | |
hau_326_chunk001 | 3 | kowa da kowa matukar dai an cika sharuddan samun su | hau | Female |
End of preview. Expand in Data Studio
- Downloads last month
- 48