audio audioduration (s) 2.04 7.86 | text stringlengths 15 102 | language stringclasses 1
value |
|---|---|---|
An tanadar daƙaramin asibiti a kowace jami'a. | hausa | |
Wani irin hanyar busar da abinci kake yi? | hausa | |
Shi ne maganin Kwanjamo? | hausa | |
Baby calm down wakar Rema ne. | hausa | |
mun yi tseren gudun kar a jiya | hausa | |
Masanin fasahar lab shine malami a cikin dakin gwaje-gwaje. | hausa | |
Ku bani kudina aski da nayi muku | hausa | |
Na ji kana son ka siyar da talabijin ka. | hausa | |
Shugaban jami'a dole sai farfesa. | hausa | |
Bukkar ƙasa gini ne na gargajiya da akeyin sa da taɓo. | hausa | |
Yi amfani da allon yanka yan da sauki. | hausa | |
Mata mai cikin ta faɗo daga sama. | hausa | |
Salon gashi na sa gashi yayi kyau. | hausa | |
Limamai sunyi magana akan satar da aka yi jiya | hausa | |
Buba ya ƙware wajen haɗa fina-finan katun na Hausa. | hausa | |
Binta za ta ba ni jaka talatin. | hausa | |
Na yi labule na daga kaya. | hausa | |
Wane abinci kuka fi so ku saya. | hausa | |
Mangoro ruwan rawaya ne. | hausa | |
Ya kamata kana canja zanin gandaon ka. | hausa | |
Keke abun hawa ne na matuka. | hausa | |
Lawal zai je kasuwa a keke napep. | hausa | |
Bayar da labariLabari maza da mata. | hausa | |
Harkokin sufuri ya shafi abin hawa. | hausa | |
NLC kungiya ce. | hausa | |
Yaran sun danna kan cirowa. | hausa | |
Ta san yanda ake yin sarƙoki da zobuna da duwatsun ado | hausa | |
Critiano shine mafi kyawun ɗan wasan ƙwallon ƙafa na. | hausa | |
Shin waccan farar tattabara ce? | hausa | |
Ana yarda da mata a matsayin ma'aikatan jinya. | hausa | |
A ajje albasar a buɗe, idan ba haka zai ruɓe | hausa | |
Ina tuaka dioki. | hausa | |
Kwalejin ilimi kuma makarantar sakandare ce. | hausa | |
Tattaunawa dole ne su kasance cikin yaren da duk mahalarta ke fahimta | hausa | |
Gulmar abokiyar aiki ta muke yi. | hausa | |
Yana aiki a admin a banki. | hausa | |
Yara suna yawan kwaikwayar iyayensu | hausa | |
Dakakken doya ana kiransa sakwara a jihohin arewa. | hausa | |
Yaronku ya halarci tseren gudun hijira jiya? | hausa | |
Maganin anastesiya na matar da jiki. | hausa | |
Idan akwai gane juna sakanin ma'aurata, za a iya yi. | hausa | |
Suwetar jaririn ta burge ni. | hausa | |
Ƴan tada suna kashe mutane batare da imani ba.. | hausa | |
Likita mai ceton rai ne. | hausa | |
Amma an gaya mun, ka san yaran Larabci. | hausa | |
Akwai tabarma a ko wani masallaci. | hausa | |
Yara mara iyaye su ne marayu. | hausa | |
Al'adar Bahaushe ta haramta kwaɗayi. | hausa | |
Za a iya kiran ni mutum guda mai nasara? | hausa | |
Yara su ne mutanen da a su wuce shekara shabiyu ba. | hausa | |
Akwai wakoki da yawa a tatsuniyoyi. | hausa | |
Mun je taro a dakin taron makaranta jiya. | hausa | |
Garba yana da ƙwara a gidansa? | hausa | |
Kamara mai harbi 1. | hausa | |
Ganyayyakin na kara kore. | hausa | |
Yinifom na sojan sama daban ne da na sojan ƙasa. | hausa | |
A jiya ne shagon aski ya kone | hausa | |
Majalu shine jarida mai kwalitin faiffa. | hausa | |
An kama mutumin da ya yiwa yarinyar fyade jiya | hausa | |
Hajara tana tsinko ganye daga bishiyar zogale. | hausa | |
Akwai wata shukar tukunyar a kan tebiri | hausa | |
Zan iya magana da matukin jirgin? | hausa | |
Jirgin ƙasa ba ya sauri kamar mota. | hausa | |
Ka kara kyau, aboki na. | hausa | |
Za ki zo hira da ni ranan jummu'a? | hausa | |
A likita m akwai amfani da 360 kamara. | hausa | |
Ina koyon yanda ake yin malafa. | hausa | |
Soket na talabijin bai kamata y azama iri ɗaya da soket na filla ba. | hausa | |
Bai kamata a daidaita maza da mata. | hausa | |
Zaki suna farauta tare a cikin fakiti. | hausa | |
Akwai kungiyoyin manoma a nan arewa. | hausa | |
Zan iya rubuta labarin fim. | hausa | |
Chin chin na iya kasancewa tare da dandano na tsawon makonni. | hausa | |
Ban san yadda ake kokuwa ba. | hausa | |
Makwabtana yara ba su san wasan ludo ba | hausa | |
Ana dinka mun sabon kayan makaranta. | hausa | |
Je ka nemi sana'an yi. | hausa | |
Akwai wutan lantarki a bariki. | hausa | |
Bala zai yi wasan dambe. | hausa | |
Akwai wani kyankyaso a kan tabarma | hausa | |
Ban san yadda ake ɗaure goro da screwdriver ba. | hausa | |
Maza ba su taba zama karuwa ba. | hausa | |
Wa ke sa komai a bakinsa? | hausa | |
Na dafa abinci ma yaran gida. | hausa | |
Scraper kayan aikin zane ne don goge bango. | hausa | |
Ana amfani da kilifa wajen aski. | hausa | |
Macanike jirgi sai sun duba jirgi kafin ya tashi | hausa | |
Ya nemi auren ta amma ta ki. | hausa | |
Akwai kwanaki biyar na aiki na mako | hausa | |
Ɗakunan gwaje-gwaje suna nan iri-iri. | hausa | |
An gasa cake in da kyau. | hausa | |
Tatsuniyoyi na sa nishaɗi. | hausa | |
Saura shekara biyu mu gama. | hausa | |
Bala ya gode wa abokansa na agonci. | hausa | |
Ina son ku zama cikin wanda aka haɗa aure. | hausa | |
Lokacin da ruwan ya tafasa kuma ya kai yawan da kake so. | hausa | |
Na gan ku kuna kallon ƙadangaru. | hausa | |
Katangar katanga tayi shiru ta kama sauro a cikin duhu | hausa | |
Ya sayi rodi, guduma da kusoshi | hausa | |
Ana yin kaciya ne da wuka. | hausa |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.