audio
audioduration (s)
2.04
7.86
text
stringlengths
15
102
language
stringclasses
1 value
Ba za iya ba mace mai unguwa ba.
hausa
An taɓa faɗa mun cewa gaba ɗaya lawyoyi makaryata ne.
hausa
Ba tare da kirga kudi ba zai zama mara amfani.
hausa
Dan na ji shi yana gaya mata mangwaro na da amfani wa fata.
hausa
Abokin Kanina bayi dake zama a kauye tsafta.
hausa
Kwakwa an ce ya na da tasiri wa mata.
hausa
Na santa tun da a sakandire.
hausa
Gaisuwa alama ne na zama cikin aminci a kasar Hausa.
hausa
Soro ya na yaɗa cuta.
hausa
Yau she zaka siya gadon?
hausa
Kakannin mu na bamu tatsuniyoyi da dare.
hausa
Muna da kiwon kaji a noma da kiwo.
hausa
Gwamnati na rage farashin gidaje wa ma'aikatan ta.
hausa
Ta yanke hukuncin karɓan miliyan biyu a kan fyaɗe.
hausa
Tsohon Bible shi ne wanda musulmai suka yarda da shi.
hausa
Rayuwar bariki ba ta burge Audu.
hausa
Fensir yana ɗaya daga cikin kayan ofis.
hausa
An san mata ke girki.
hausa
Ana buƙatar siyan kilifa don fara sana’ar aski
hausa
Ɓarawon ya saci batirin motar.
hausa
A ina kuke saka sabulu don tsaftace gidan wanka?
hausa
Zan iya gane munafuki.
hausa
Ina bin mutumin da ke cikin wannan salon adon
hausa
Larai ta shiga tsakani mijinta ya sake ta.
hausa
Za su siyar d kaayan ɗakin su.
hausa
Gangami, ana yinshine bayan wata jam'iya taci zaɓe.
hausa
Zakuna suna farautar wasu dabbobi don abinci
hausa
Jordan, al'ummar Larabawa da ke gabashin gabar kogin Jordan, an bayyana su ta tsoffin abubuwan tarihi.
hausa
A'a ban canja zani gadon ba
hausa
Kuɓewa na da tasiri wa maza.
hausa
Za ka fita ranan jummu'a?
hausa
Ofisoshin sun kama ɗaya daga cikin ƴan tawayen.
hausa
A da dabbobi ne ake sufuri da su.
hausa
Shark ɗin yabar sea ya tafi teku.
hausa
An saka gilashi a jikin tagar
hausa
Ke ne ki ka yi wannan abincin?
hausa
Dole ayi saduwa a cikin aure.
hausa
Ke ce shugabar ajinku?
hausa
Ni kapinta ne, ina aiki da ktaki.
hausa
A koyar da ɗalibai da kyau.
hausa
Wasu jariran sun yi yawa tare da kururuwa.
hausa
Ana yin wasan dokin kara a yankin ku?
hausa
Kande ba ta so a ba Bala sarauta ba.
hausa
Ranar al'ada ta kasance mai ban dariya.
hausa
Ku daina yin wasan dambe.
hausa
Sauko daga bishiyar kwakwan nan.
hausa
Akwai tukunya a kan murhu
hausa
Yanayin makaranta kadan ne don wasanmu.
hausa
Ana samun karafe a Tsauni.
hausa
Sashinan cosa-cosai na kimiyya na da dakunan gwaje-gwaje.
hausa
A shuka zogale don magani.
hausa
Mutumin da ke da ɗan kasuwa yana sana'a.
hausa
Mutumin yana gyara fankar bango.
hausa
Yar kunkuru ta yi tafiya a kan yashi
hausa
Ku nawa ne a dakin kwanan ku na makaranta?
hausa
Za ka iya kara wasu kayan ɗanɗanon ka a taliyan indomie.
hausa
Adamu yana dakin lectures, ya?
hausa
Ni ma an mun kaciya.
hausa
bikin sunan yaro ana yawan yinshi ne bayan sati ɗaya da aihuwarshi.
hausa
Mutanen arewa sun fi son miyan baobab.
hausa
Tsohuwa tana saƙa da saƙa
hausa
me yasa ka bar kofar dakina a bude
hausa
A bishiyar gidan makotanmu na cire Zogalen.
hausa
Kasan wani irin bitamin ne a lemon zaƙi?
hausa
Shan ye dukka a lokaci ɗaya
hausa
Za a iya haɗuwa da ƴan iska a bariki.
hausa
Zan maka magana cikin nutsuwa abokina.
hausa
Dreban teku sana'a ce.
hausa
Yaya kyau game da ludo ga lafiyar tunanin yaro?
hausa
Babur zai iya shiga inda mota ba ta shiga.
hausa
Jaridu a nijeria basu da wani tsada.
hausa
AKWAI albarkatu acikin dutse.
hausa
Ana buƙatar famfas don jaririn.
hausa
Sabida kuɗin man fetur a kasar.
hausa
Igiya yana ɗaya daga cikin kayan gini.
hausa
Cytar cizon sauro yana kashe mutane a hankali.
hausa
Za a iya yin tafiya mai tsawo da doki.
hausa
Yawanci ana ƙera kayan fesa don kada ruwan tsaye ya taru a wurin wasan ruwa don rage haɗarin nutsewa.
hausa
Bala yana son zama sarkin noma.
hausa
Eh jiya mun wanke kwanon wanka.
hausa
Eh ya fito daga salon rayuwar birni.
hausa
Da ciyawar giwa na dafa shayin.
hausa
Ana samun fitilun titin Shot Out a yankin ghetto.
hausa
Faisal kuwa wasa ya kamashi, yana kallon kokawa
hausa
Ohmay lay yana da damuwar alaqa tsakanin sa da rema.
hausa
Rashin adalci ya jawo tashin-tashina a baya.
hausa
a'a ba za ku iya kwana a cikin kaina ba.
hausa
za ku kasance da safe , Ina da saitin ƙusa da kuka nema
hausa
Bishiyar gwanda ba ta da ƙarfi.
hausa
Addini imani ne.
hausa
Za a iya yi wa jinjiri kaciya?
hausa
Ta yi ƙorafi cewa bayan gidan su ba ya da tsafta.
hausa
Al ummah tana bukatar tsaro.
hausa
Yaro ɗayan na baobab kuma ya j rauni a giwan sa.
hausa
Wasan kwaikwayo akwai nishaɗi.
hausa
An sha yin amfani da dalbejiya wajen magance taifod.
hausa
Kakanni na son jikokin su.
hausa
Ya na da muhimmanci ka dinga wanke bayan gidan ka akai akai.
hausa
Ana samun itacen dabino a gabas.
hausa
Mu yi tsere a gurin iwo.
hausa