Datasets:
id stringlengths 7 7 | speaker_id stringclasses 1
value | text stringlengths 20 2.79k | locale stringclasses 1
value | gender stringclasses 1
value | audio audioduration (s) 3.7 235 |
|---|---|---|---|---|---|
hau_714 | 5 | Wata rana ana tsaka da zafi a lokacin rani dila yana yawo a cikin lambu har sai da ya zo wajan wata katuwar bishiyar inibi . Sai yace dama ina Neman abinda zai kashe min kishirwa sai kuwa yayi tsalle domin ya kamo reshen bishiyar da yayi sau daya, yayi sau biyu, har saida yayi sau uku amma be samu nasara ba, yai ta kok... | hau | Female | |
hau_708 | 5 | A nan kuma bari muyi duba dangane da Babban Birnin Tarayya Abuja!, an dai fi saninta da FCT a turance. wadda ta kasance ita ce babban birnin tarayyar Najeriya , Abuja . Babban Birnin Najeriyar tana nan ne a tsakiyar ƙasar Najeriya, wanda sanadiyyar ɗauke ta da aka yi daga Legas zuwa inda take a yanzu. An ƙirƙire tane a... | hau | Female | |
hau_709 | 5 | Awannan sadara bari munyi duba dangane da alfanun da manyan masana'antu ke dashi Kasancewar suna taimaka wajan bunkasa tattalin arziki da kuma samar da kudin shiga duba da irin kayayyakin da suke sarrafawa zuwa kasashe daban daban kazalika suna matukar tasiri wajan samar da ayyukan yi wanda idan har gwamnatocin kasashe... | hau | Female | |
hau_700 | 5 | A wannan sadara bari mu dauki bayani dangane da yadda ruwan sama ke sauka zuwa kasa . To shidai ruwa da ke zuba daga sama shi ne ruwan da ke makare cikin ma’adanar danshin ruwa da ke sararin samaniya sannan kuma ruwa yana zubowa ne daga jikin giragizai, wanda a turance ake kira da Clouds. Su wadannan giragizai a sama s... | hau | Female | |
hau_717 | 5 | Wata rana wani ɗan ƙasa ya je gidan ƙwaƙwa sai ya sami kwai dukkan su masu launin rawaya suna ta kyalli. da ya dauke su sai yaji sunyi nauyi sosai. sai ya tafi zai jefar da dasu don a tunaninsa mugunta aka shirya masa,sai kawai wani tunani yazo masa sai ya tafi gida dasu, ashe kuwa kwai ne na zinare, yayi farin ciki ts... | hau | Female | |
hau_712 | 5 | A wannan sadara bari mu kalli batun da ya shafi annoba. Bullar annobar coronavirus a duniya a shekarun da suka gabata,barnar da tayi ya tayar da hankulan jama'a da dama. Duniya ta jima ba ta ga wani lamari da ya rikita kowa ba, ya kuma jefa fargaba da rudu a duk sassan duniya kamar abin da coronavirus ko covid-19 ta ha... | hau | Female | |
hau_703 | 5 | A wannan Sadara bari muyi duba dangane da zamantakewar mata da miji musamman ma'auratan dake zaune wuri daban daban! kasancewar akwai miliyoyin ma'auratan da ke cikin irin wannan yanayin. misali, mata na Najeriya miji na zaune a China, ko kuma mata na zaune a Bauchi, ko miji yana Abuja. wanda dalilai da dama ka iya sa ... | hau | Female | |
hau_722 | 5 | Wata rana, wasu kaguwa su biyu suna tafiya a bakin teku. Sai mahaifiyar kaguwar ta ce wa ɗanta, "Kana tafiya ,wadda bata dace ba ya kamata ka yi gaba kai tsaye, bawai ka rinka bin gefe da gefe ba." yaron ya ce, "Amma inna, ta yaya zan iya gaba idan ina tafoya ba gefe da gefe ba?" Sai uwar ta danyi tunani sai kuma ta b... | hau | Female | |
hau_704 | 5 | To a nan kuma bari muyi duba dangane da batun daya shafi shaye shaye musamman ga matasan wannan zamani. shaye shaye a wannan zamani ya zama ruwan dare musamman ga matasa wanda suke daukar sa tamkar abin yayi duk da irin illar sa da ake fada sakamakon yana cutar da rayuwa da kuma gurbata musu tunani daga aikata abubuw... | hau | Female | |
hau_727 | 5 | Wani lokaci can baya anyi wasu abokan juna dila da kura. Wata rana sai wani farin gajimare ya bayyana a sararin samaniya sai kuwa Dilan nan ta taho kan gajimare yana ci a tunaninsa kitse ne. Bayan ya gama sai ya kira kura ya ce, ‘Yar uwata ki kama ni da kyau, don ina da abin da zan baku. nan kuwa ta kamashi saboda ka... | hau | Female | |
hau_718 | 5 | Labarin Kerkeci mai jin ƙishirwa da ɗan rago sun zo rafi ɗaya. Kerkeci yana tsaye a saman ragon . Kerkeci kuwa yana ta tunanin yadda zai cinye shi sai kuwa ya ce “Me ya sa ka watsa mani ruwa a lokacin da nake sha” Ragon da ya tsorata ya ce, “Amma ni da nake kasan ka taya zan watsa maka ruwa, sai ruwa yayi sama sannan y... | hau | Female | |
hau_713 | 5 | Wata rana Zaki yana barci sai wani ɗan karamin bera ya fara gudu sama da ƙasa akansa ba da jimawa ba kuwa sai Zakin ya farka daga bacin da yake yi ya bude katon bakin sa zai hadiye shi, sai wannan karamin beran yace ya Sarki kayi hakuri ka gafarta min wannan lokacin ba zan taɓa mantawa da shi ba, wa ya san abin da zan... | hau | Female | |
hau_721 | 5 | Wani maciji yana ratsa daji sai ya ci karo da wani shagon da ake sayar da sulke. dama kuwa yana sha'awar kayan aiki da injuna , don haka ya lallaba ciki ya shiga cikin shagon Yana cikin bincike sai kuwa ya ci karo da fayil .Sai kuwa fayil ɗin nan ya sare masa fata, macijin ya fusata ya taso ya nade jikinsa yana kokarin... | hau | Female | |
hau_719 | 5 | Wata rana Wani kare yana tono wasu ƙasusuwa sai kawai ya sami akwati . wadda bai taba ganin zinare da yawa haka ba! sai yaji ya mance da cin abincin da yake yi Nan fa ya zauna ya zuba ma taskar ido yana mafarkin duk wani abu da zai siya dashi. Watarana wata ungulu ta tashi sai ta ga kare zaune. "Me ke damunka?" ungulu... | hau | Female | |
hau_720 | 5 | Wani lokaci can, akwai wani biri wanda yake matukar son bayana sa zatonsa bayan nasa bashi da kyan gani, yayin da yake kokarin yaga ya rufe shi. Watarana sai yaga wani alade mai doguwar wutsiya mai kyau. sai yaji kishi sosaia cikin ransa ya tambayi alade ko zai iya san masa guntun jelarsa ya rufe nasa bayan,sai tambaya... | hau | Female | |
hau_726 | 5 | Watarana Wata ya ta taɓa aika ɗan kwaro zuwa ga mutane. yace ce, “kaje wurin mutane, ka faɗa musu cewa na mutu, kuma na dawo sannan kuma ka fada musu suma zasu mutu kuma zasu dawo. Kwaron nan ya fara tafiya kenan sai wani kurege ya rugo da gudu ya tambaye shi Ina zai je?, Sai kwaro yace Wata ne ya aikeni wurin mutane... | hau | Female | |
hau_724 | 5 | Watarana, kwarkwata da bijimin suna cacar baki a tsakanin su sai Bijimi cikin mamaki da dariya yace . "kina da abin dariya ! Ta yaya kina ya'r karama dake zaki takaleni da fada"! Kwarkwata tace , "Eh ni ya'r karama ce , amma ina da ƙarfi domin kuwa na sha yin fada da dabbobi da yawa, kuma ban taɓa yin rashin nasara ba.... | hau | Female | |
hau_723 | 5 | Iska da Rana suna ta jayayya a tsakanin su kan wane ne ya fi karfi. Iska ta ce, "itace tafi ƙarfi! saboda zata an iya rushe bishiyu ta rushe gine-gine!" Rana ita ma ta ce, "Ita ce tafi karfi! don kuwa zata iya sa jeji zafi wanda zai sa har a iya dafa kwai a kasa'' Sun dade suna gardama a tsakanin su, amma kowannensu ya... | hau | Female | |
hau_705 | 5 | A bangaran daya shafi nishadantarwa bari muyi bayani kan fitaccan mai nishadantarwar nan jarumi kuma mai da bada umarni dan asalin Najeriya mai suna Ali Nuhu! An dai haifi Ali Nuhu a ranar 15 ga watan Mayu a shekarar 1974 a Maidugurun , Jihar Borno, ya girma a jihar Kano, yayin da kuma iyayan sa yan Balanga ne dake a j... | hau | Female | |
hau_701 | 5 | Bayani dangane da wasan motsa jiki inda zamu kalli wasan Olympic!!Gasar Olympics ta samo asali ne kimanin shekaru 2,700 a birnin Olympia da ke kudu maso yammacin kasar Girka. Tarihi yayi nuni da cewa an kirkiro gasar ce domin karrama abin bautar mutanen yankin a waccan lokaci. A kwana a tashi wasannin motsa jikin da a... | hau | Female | |
hau_702 | 5 | A fagen siyasa bari mu kalli batun da ya shafi siyasar Najeriya dangane da batutuwan da suka faru a fagen siyasa! A daidai lokacin da Nijeriya ta shiga shekarar 2023, wanda a ita ce a ka gudar da babban zabe wanda za a samu sabon shugaban kasa daga ‘yan takara, al’amuran siyasar da dama sun wakana wanda kasar ba ta ta... | hau | Female | |
hau_707 | 5 | A wannan sadara bari muyi bayanin sarkin Kano dake tarayyar Najeriya wato Aminu Ado bayero. An dai haifi Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero a ranar 1 ga watan Yulin shekarar 1961 a Kano, kuma shi ne Sarkin Kano na 15 a Daular Fulani, inda gwamnatin jihar Kano ta nada shi a ranar 9 ga watan Maris din shekarar 2020, bay... | hau | Female | |
hau_706 | 5 | A fagen siyasa bari muyi duba dangane da tarihin fitaccan dan siyasar nan Atiku Abubakar. An haifi Atiku Abubakar ne a ranar 25 ga watan Nuwamban shekarar 1946 a garin Jada, wani kauye wanda a wancan lokaci yake Kamarun a karkashin mulkin mallakar Burtaniya daga bisani yankin ya hade da Tarayyar Najeriya a zaben raba g... | hau | Female | |
hau_682 | 5 | Bokitin Larai ja ne. | hau | Female | |
hau_645 | 5 | Muna son tuwon-shinkafa ran sallah. | hau | Female | |
hau_610 | 5 | Kasar Ghana tayi iyaka da Nijeriya. | hau | Female | |
hau_652 | 5 | Fura da nono abincin masu wadatane. | hau | Female | |
hau_673 | 5 | Zamuje ziyarar abokin mu ranar lahadi | hau | Female | |
hau_647 | 5 | Mutanen Kano suna son cin gurasa. | hau | Female | |
hau_679 | 5 | Azumi zai kama watan Satumba | hau | Female | |
hau_677 | 5 | Musulmi na zuwa Masallaci ran juma'a | hau | Female | |
hau_678 | 5 | Tanko Yana son zuwa kasuwa ran Talata. | hau | Female | |
hau_684 | 5 | Motar yan sanda baka ce | hau | Female | |
hau_651 | 5 | Karin kumallo da Alale kasala da nauyin jiki. | hau | Female | |
hau_680 | 5 | Zamu gama karatu a watan janairu. | hau | Female | |
hau_681 | 5 | Bikin Shamsu yakama watan mayu. | hau | Female | |
hau_620 | 5 | Ahmad Bola tinubu ya taba yin gwamna A legas | hau | Female | |
hau_672 | 5 | Muna zuwa makaranta ran litinin | hau | Female | |
hau_676 | 5 | An fi yin bukukuna ran Asabar a garin mu. | hau | Female | |
hau_646 | 5 | Funkasau da Miyar-taushe suna bada dan-dano Mai gamsarwa. | hau | Female | |
hau_604 | 5 | Shaharariyar me kera tukunya Ladi kwali yar arewacin Nijeriya ce. | hau | Female | |
hau_663 | 5 | Shi'a Kungiyar addini ce masu biyayya ga Zakkzaky. | hau | Female | |
hau_603 | 5 | Gwamnan farko a jihar Kano da ya Gina Al'umma shine Audu bako jami'in Dan sanda. | hau | Female | |
hau_636 | 5 | Dutsen kwatarkwashi dutse ne Mai dunbun tarihi a Arewa da ke jihar Zanfara. | hau | Female | |
hau_674 | 5 | Babanmu Yana zuwa gona duk ranar laraba | hau | Female | |
hau_612 | 5 | gabon Sune suka mulki Ghana tsawon shekaru. | hau | Female | |
hau_613 | 5 | Lome shi ne Babban birnin jamhuriyar Togo. | hau | Female | |
hau_644 | 5 | Abinci Dana ci da safe shine koko da Kosai. | hau | Female | |
hau_675 | 5 | Kasuwar garinmu naci ran Alhamis. | hau | Female | |
hau_653 | 5 | Baban su Habu baya cin yar'tsala da rana. | hau | Female | |
hau_622 | 5 | Atiku Abukakar Tsohon Mataimakin shugaban kasa lokacin Obasanjo. | hau | Female | |
hau_659 | 5 | FRSC zata fara binciken masu aba-ban hawan da basuda shaidar tuki. | hau | Female | |
hau_606 | 5 | Aisha Lawan ta fara aiki da hukumar zaben a shekarar ta shida bayan Samun yancin kai. | hau | Female | |
hau_628 | 5 | Ali Nuhu, Osita iheme, Sani danja, Davido | hau | Female | |
hau_611 | 5 | Ruwa ne ya raba tsakanin Nijeriya da Sudan. | hau | Female | |
hau_669 | 5 | Shehu Malami ne masani da yake karantar da mabiyansa. | hau | Female | |
hau_667 | 5 | Charbi Wani abun kirgene Wanda wasu daga cikin musulmi kanyi amfani dashi don yin kirge. | hau | Female | |
hau_670 | 5 | Zawiyya matattara ce ta yan Darika Wanda suke taruwa don gabatar da addua. | hau | Female | |
hau_632 | 5 | Dajin yankari wuri ne da ake Adana namun daji Dake jihar Buchi a Arewa Maso yamma | hau | Female | |
hau_617 | 5 | Ahmad Bola Tinubu, Abba Kabir Yusuf, Kashim Shattima, Umar Namadi. | hau | Female | |
hau_626 | 5 | Wanene Augustine jay-jay Okocha? Shi Dan kwallon kafa ne Wanda ya taka leda a gasar kofin duniya | hau | Female | |
hau_658 | 5 | Hukumar SON ta cafke wasu Bata gari da suka sai da kayan lantarki marsa inganci. | hau | Female | |
hau_600 | 5 | Jihar Ibadan ko Badin, jihace Mai tsohon tarihi. Garin yarbawa ne makwabtan jihar legas. | hau | Female | |
hau_616 | 5 | Wanene farkon Shugaban kasar Gghana? Kwame Nkrumah shine Shugaban kasar Ghana na farko. | hau | Female | |
hau_665 | 5 | Masallaci wurine da ake amfani dashi don yin Ibadan. Gina gine don yin Ibada na musulmai | hau | Female | |
hau_685 | 5 | Bana son yin Karin kumallo Tafiya Wani gari Mai nisa ita ce balaguro | hau | Female | |
hau_608 | 5 | Kamaru, Niger, chadi, Libiya, Ghana, Sudan, Benin, Togo, | hau | Female | |
hau_601 | 5 | Jihar Niger takasance jiha Mafi girma a Nijeriya Wanda a cikin tane aka kirkiri baban birnin Nijeriya. | hau | Female | |
hau_631 | 5 | Dutsen-Dala, Dajin falgore, Dajin yankari, Gandun dabbobin Kano, Dutsen kwatarkwashi, Dutsen zuma | hau | Female | |
hau_657 | 5 | Hukumar NAFDAC zata fara kewaye a wuraren da suke Saida kayan ci, nasha da magunguna. | hau | Female | |
hau_627 | 5 | Wanene Ahmad Musa? Ahmad Musa ya bugawa Nijeriya Gasar cin kufin Afrika a wannan shekarar. | hau | Female | |
hau_614 | 5 | 1) Wacce kasa ce take da Tsaunikan Kilimanjaro? Kasar Tazania itace keda wannan tsauni | hau | Female | |
hau_630 | 5 | Waye akafi Sani da barkwanci a Nijeriya? Ostia iheme Dan barkwanci ne a Nijeriya Wanda y shahara wajen bawa mutane dariya. | hau | Female | |
hau_633 | 5 | Gidan Adana namun Dajin Kano Ansamar da shine lokacin Audu bako Yana daya daga cikin tsofaffin gidan Adana Namun-daji a Nijeriya | hau | Female | |
hau_643 | 5 | Ancowas ya kasance mallakar yan addinin hindu Wanda aka gina a karni na Sha biyu | hau | Female | |
hau_660 | 5 | FANN zata hana masu zirga-zirgar jiragen sama sauka a tashi muddin basu biya haraji ba. | hau | Female | |
hau_666 | 5 | Takutaha Biki ne da mabiya Qadiriya kan gabatar don nuna murnar zagayowar Ranar aka haifi shehu. | hau | Female | |
hau_639 | 5 | Zariya burni ne mai dumbin tarihi Wanda ta mamaye akalla kananan hukumomi guda hudu zariya tana tsakiyar arewacin najeriya a jahar kaduna | hau | Female | |
hau_662 | 5 | Maulidi Biki ne Wanda Mabiya Darika kan gabatar don nuna murnar zagayowar watan da aka haifi Annabi Muhammad SAW | hau | Female | |
hau_638 | 5 | Jamiar Bayero Dake Kano. Jamiace me dunbun tarihi Wanda ta yaye mutane masu dumbin bun yawa, takasance tana bayar da ilimi a bangarori masu yawan gaske. | hau | Female | |
hau_615 | 5 | A Wacce shekara ce Ghana ta samu yancin kanta? Kasar Ghana tasamu yancin kanta a shekarar Maris 6, 1957, | hau | Female | |
hau_641 | 5 | Asibitin Malam Aminu Kano asibiti ne da yayi fice wajan bada lafiya an samar da asibitin ne lokacin shugaban Kasar Najeriya wato Ibrahim Badamasi Baban gida mai ritaya | hau | Female | |
hau_623 | 5 | 1) Wane farkon Shugaban kasar Nijeriya Azikiwe, shine farkon Shugaban kasar Nijeriya a shekarar,1963 2) Tsawon shekaru nawa yayi? Shekara biyu yayi. | hau | Female | |
hau_634 | 5 | Madatsar ruwan kayanji shi ne Kojin na uku Wanda mutane suka Gina a Africa, ya lashe milliyoyin kudi da Kuma aqalla yaci killo mita goma domin a samar da wutar lantarki | hau | Female | |
hau_624 | 5 | 1) Wanene Aminu Ado Bayero? Aminu Ado Bayero Dan marigayi sarkin kano Ado Bayero ne 2) Yaushe yafara mulkin Kano? Yafara mulkin Kano tun lokacin da Aka cire Sunusi lamido Sunusi. | hau | Female | |
hau_642 | 5 | Me ya sa littafin adana tarihi na duniya ke kallon tasirin manyan addinai ? | hau | Female | |
hau_655 | 5 | 1. A jamhuriyar Niger suna amfani da shinkafa kuwa? Kwarai jamhuriyar Niger suna ta'ammali da shinkafa, musamman Maradi 2. A jamhuriyar Niger Ko sun San ana iya cin Funkasau da Miyar-taushe? Eh sun Sani saboda makwabtan su da Yan Arewacin Nijeriya. | hau | Female | |
hau_697 | 5 | A wannan sadara kuwa bari muyi bayani akan abinda ya shafi wasan motsa jiki! wasan motsa jiki dai wasanni ne da ake yin su sa awasu lokuta domin nishadantuwa sannan kuma a kan yi wasan motsa jiki iri daban daban kamarsu wasan kwallon kafa, da tsalle-tsalle da igiya dadai sauransu. | hau | Female | |
hau_691 | 5 | Asadara ta shida yayi bayani dangane da gwarzon da ya lashe lambar yabo ta mawallafi na baya bayan nan wato Norwegian Jon Fosse sannan kuma ya kware a bangaran wasan kwaikwayo hadi da rubutun litattafai, tarin waƙoƙi, kasidu, littattafan da suka shafi yara da fassarori. Yayin da kuma ya kasance daya daga cikin fitattun... | hau | Female | |
hau_686 | 5 | Tsohon dan wasan kwallon kafa na Brazil Edson Arantes do Nascimento, wanda aka fi sani da Pele, ya mutu ne a São Paulo sakamakon raunin gabobi daya samu a ranar Alhamis. Pele, wanda gwamnatin kasarsa ta ayyana shi a matsayin ma'aji na kasar a shekarar 1961, sannan kuma ya rasu ne yana da shekaru 82 a duniya . | hau | Female | |
hau_696 | 5 | A wannan sadara kuwa bari mui duba dangane da Abinci! shidai abinci wani abu ne mai matuƙar muhimmanci a rayuwar ɗan’adam haka kuma ana cin abinci domin yunwa sannan kuma yana kara karfi a jiki da kuma kariya tare kuma da haɓɓaka ƙwayoyin halittar jiki. kasancewar kowanensu yana da buƙatar wani nau’in sinadarin abinc... | hau | Female | |
hau_693 | 5 | A sadara ta takwas bari mui duba dangane ma'anar kasuwanci muyi magana akan sa, shidai kasuwanci yana nufin siye da siyarwa misali ka sarrafa wani Nau'in abinci ko kuma wani abu ka siyar domin ka samu riba.haka kuma akwai nau'ikan kasuwanci kala daban daban wadanda mutane keyi domin dogaro dakai misali kamar kasuwanci ... | hau | Female | |
hau_699 | 5 | A wannan sadara ta biyu bari muyi bayani kan mecece al'ada ! ita dai al'ada wata aba ce da kowane irin kabilu suke gudanar da ita sakamakon ta samo asali tun iyaye da kakanni. Haka kuma yawancin yaruka sunada al'adaun su kala daban daban kuma al'adun sun samo asali ne tun daga asalin tarihi wadannan al'adun dai sun kun... | hau | Female | |
hau_602 | 5 | Musa, Muhammad, Ibrahim, Zainab, Aisha, Yusuf, Aliyu, Khadija, Maryam, Hassan, Adam, Hauwa, Ngozi, Audu, Uche, Tunde, Bola, Lawan, Aisha, Hafsa, Abba, Ladi | hau | Female | |
hau_688 | 5 | Asadara ta uku kuwa ana magana ne dangane da yadda jana'izar Sarauniya Elizabeth ta kasance! An dai gudanar da jana'izar Sarauniya Elizabeth ta biyu a majami'ar western Abbey yayin da jana'izar ta wasu kai tsaye ta gidajen talabijin da rediyo da tashar YouTube don bada damar ganin yadda jana'izar zata kasance An dai sh... | hau | Female | |
hau_692 | 5 | A cikin sadara ta bakwai magana ce akan menene (Laifi) a fahimta ta shidai laifi wani abune da aikata shi bashi da amfani aikata shi wanda gwamnati ko hukuma suke daukar doka akan duk wanda aka kama da aikata laifi kasancewar ya saba doka, wanda hakan zai iya sawa aci tarar mutum ko kuma a kulle shi ko kuma akashe shi ... | hau | Female | |
hau_698 | 5 | Bari mu kalli yadda iska take muyi bayanin ta! ita dai iska wannan nau'in sinadari ne wanda Allah ya halitta, wanda ya watsa a cikin sararin duniya tun daga kasa har zuwa sararin samaniya kazalika ya na kunshe cikin iska shi yake wanda ya yake taimakawa duk wata halitta samun damar rayuwa . Haka kuma babu wata halitta ... | hau | Female | |
hau_690 | 5 | Asadara ta biyar ana magana ne game da wanda yai nasarar lashe kyautar zamanafiya!To dai tun daga shekarar 2023, an ba da lambar yabo ta zaman lafiya ga mutane 111 da kungiyoyi 27. Mata 19 sune suka lashe kyautar zaman lafiya ta Nobel, fiye da kowace lambar yabo ta Nobel. haka kuma Masu karɓa biyu ne kawai suka sami l... | hau | Female | |
hau_689 | 5 | A sadara ta hudu ana magana ne akan wasan Olympic na shekarar 2024 Ana gudanar da wasan ne a bazara daga ranar 26 ga Yuli zuwa 11 ga watan Agusta, inda 'yan wasa 10,500 ke fafatawa a wasanni 32 da kuma lambobin yabo 329. Ana gudanar da wasannin nakasassu kuma daga ranar 28 ga watan Agustan shekarar 2006 shine zasu waki... | hau | Female | |
hau_498 | 5 | Shanuwa mai launin baki da fari. | hau | Female |
End of preview. Expand in Data Studio
- Downloads last month
- 27