Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
id
stringlengths
7
7
speaker_id
stringclasses
1 value
text
stringlengths
20
2.79k
locale
stringclasses
1 value
gender
stringclasses
1 value
audio
audioduration (s)
3.7
235
hau_714
5
Wata rana ana tsaka da zafi a lokacin rani dila yana yawo a cikin lambu har sai da ya zo wajan wata katuwar bishiyar inibi . Sai yace dama ina Neman abinda zai kashe min kishirwa sai kuwa yayi tsalle domin ya kamo reshen bishiyar da yayi sau daya, yayi sau biyu, har saida yayi sau uku amma be samu nasara ba, yai ta kok...
hau
Female
hau_708
5
A nan kuma bari muyi duba dangane da Babban Birnin Tarayya Abuja!, an dai fi saninta da FCT a turance. wadda ta kasance ita ce babban birnin tarayyar Najeriya , Abuja . Babban Birnin Najeriyar tana nan ne a tsakiyar ƙasar Najeriya, wanda sanadiyyar ɗauke ta da aka yi daga Legas zuwa inda take a yanzu. An ƙirƙire tane a...
hau
Female
hau_709
5
Awannan sadara bari munyi duba dangane da alfanun da manyan masana'antu ke dashi Kasancewar suna taimaka wajan bunkasa tattalin arziki da kuma samar da kudin shiga duba da irin kayayyakin da suke sarrafawa zuwa kasashe daban daban kazalika suna matukar tasiri wajan samar da ayyukan yi wanda idan har gwamnatocin kasashe...
hau
Female
hau_700
5
A wannan sadara bari mu dauki bayani dangane da yadda ruwan sama ke sauka zuwa kasa . To shidai ruwa da ke zuba daga sama shi ne ruwan da ke makare cikin ma’adanar danshin ruwa da ke sararin samaniya sannan kuma ruwa yana zubowa ne daga jikin giragizai, wanda a turance ake kira da Clouds. Su wadannan giragizai a sama s...
hau
Female
hau_717
5
Wata rana wani ɗan ƙasa ya je gidan ƙwaƙwa sai ya sami kwai dukkan su masu launin rawaya suna ta kyalli. da ya dauke su sai yaji sunyi nauyi sosai. sai ya tafi zai jefar da dasu don a tunaninsa mugunta aka shirya masa,sai kawai wani tunani yazo masa sai ya tafi gida dasu, ashe kuwa kwai ne na zinare, yayi farin ciki ts...
hau
Female
hau_712
5
A wannan sadara bari mu kalli batun da ya shafi annoba. Bullar annobar coronavirus a duniya a shekarun da suka gabata,barnar da tayi ya tayar da hankulan jama'a da dama. Duniya ta jima ba ta ga wani lamari da ya rikita kowa ba, ya kuma jefa fargaba da rudu a duk sassan duniya kamar abin da coronavirus ko covid-19 ta ha...
hau
Female
hau_703
5
A wannan Sadara bari muyi duba dangane da zamantakewar mata da miji musamman ma'auratan dake zaune wuri daban daban! kasancewar akwai miliyoyin ma'auratan da ke cikin irin wannan yanayin. misali, mata na Najeriya miji na zaune a China, ko kuma mata na zaune a Bauchi, ko miji yana Abuja. wanda dalilai da dama ka iya sa ...
hau
Female
hau_722
5
Wata rana, wasu kaguwa su biyu suna tafiya a bakin teku. Sai mahaifiyar kaguwar ta ce wa ɗanta, "Kana tafiya ,wadda bata dace ba ya kamata ka yi gaba kai tsaye, bawai ka rinka bin gefe da gefe ba." yaron ya ce, "Amma inna, ta yaya zan iya gaba idan ina tafoya ba gefe da gefe ba?" Sai uwar ta danyi tunani sai kuma ta b...
hau
Female
hau_704
5
To a nan kuma bari muyi duba dangane da batun daya shafi shaye shaye musamman ga matasan wannan zamani. shaye shaye a wannan zamani ya zama ruwan dare musamman ga matasa wanda suke daukar sa tamkar abin yayi duk da irin illar sa da ake fada sakamakon yana cutar da rayuwa da kuma gurbata musu tunani daga aikata abubuw...
hau
Female
hau_727
5
Wani lokaci can baya anyi wasu abokan juna dila da kura. Wata rana sai wani farin gajimare ya bayyana a sararin samaniya sai kuwa Dilan nan ta taho kan gajimare yana ci a tunaninsa kitse ne. Bayan ya gama sai ya kira kura ya ce, ‘Yar uwata ki kama ni da kyau, don ina da abin da zan baku. nan kuwa ta kamashi saboda ka...
hau
Female
hau_718
5
Labarin Kerkeci mai jin ƙishirwa da ɗan rago sun zo rafi ɗaya. Kerkeci yana tsaye a saman ragon . Kerkeci kuwa yana ta tunanin yadda zai cinye shi sai kuwa ya ce “Me ya sa ka watsa mani ruwa a lokacin da nake sha” Ragon da ya tsorata ya ce, “Amma ni da nake kasan ka taya zan watsa maka ruwa, sai ruwa yayi sama sannan y...
hau
Female
hau_713
5
Wata rana Zaki yana barci sai wani ɗan karamin bera ya fara gudu sama da ƙasa akansa ba da jimawa ba kuwa sai Zakin ya farka daga bacin da yake yi ya bude katon bakin sa zai hadiye shi, sai wannan karamin beran yace ya Sarki kayi hakuri ka gafarta min wannan lokacin ba zan taɓa mantawa da shi ba, wa ya san abin da zan...
hau
Female
hau_721
5
Wani maciji yana ratsa daji sai ya ci karo da wani shagon da ake sayar da sulke. dama kuwa yana sha'awar kayan aiki da injuna , don haka ya lallaba ciki ya shiga cikin shagon Yana cikin bincike sai kuwa ya ci karo da fayil .Sai kuwa fayil ɗin nan ya sare masa fata, macijin ya fusata ya taso ya nade jikinsa yana kokarin...
hau
Female
hau_719
5
Wata rana Wani kare yana tono wasu ƙasusuwa sai kawai ya sami akwati . wadda bai taba ganin zinare da yawa haka ba! sai yaji ya mance da cin abincin da yake yi Nan fa ya zauna ya zuba ma taskar ido yana mafarkin duk wani abu da zai siya dashi. Watarana wata ungulu ta tashi sai ta ga kare zaune. "Me ke damunka?" ungulu...
hau
Female
hau_720
5
Wani lokaci can, akwai wani biri wanda yake matukar son bayana sa zatonsa bayan nasa bashi da kyan gani, yayin da yake kokarin yaga ya rufe shi. Watarana sai yaga wani alade mai doguwar wutsiya mai kyau. sai yaji kishi sosaia cikin ransa ya tambayi alade ko zai iya san masa guntun jelarsa ya rufe nasa bayan,sai tambaya...
hau
Female
hau_726
5
Watarana Wata ya ta taɓa aika ɗan kwaro zuwa ga mutane. yace ce, “kaje wurin mutane, ka faɗa musu cewa na mutu, kuma na dawo sannan kuma ka fada musu suma zasu mutu kuma zasu dawo. Kwaron nan ya fara tafiya kenan sai wani kurege ya rugo da gudu ya tambaye shi Ina zai je?, Sai kwaro yace Wata ne ya aikeni wurin mutane...
hau
Female
hau_724
5
Watarana, kwarkwata da bijimin suna cacar baki a tsakanin su sai Bijimi cikin mamaki da dariya yace . "kina da abin dariya ! Ta yaya kina ya'r karama dake zaki takaleni da fada"! Kwarkwata tace , "Eh ni ya'r karama ce , amma ina da ƙarfi domin kuwa na sha yin fada da dabbobi da yawa, kuma ban taɓa yin rashin nasara ba....
hau
Female
hau_723
5
Iska da Rana suna ta jayayya a tsakanin su kan wane ne ya fi karfi. Iska ta ce, "itace tafi ƙarfi! saboda zata an iya rushe bishiyu ta rushe gine-gine!" Rana ita ma ta ce, "Ita ce tafi karfi! don kuwa zata iya sa jeji zafi wanda zai sa har a iya dafa kwai a kasa'' Sun dade suna gardama a tsakanin su, amma kowannensu ya...
hau
Female
hau_705
5
A bangaran daya shafi nishadantarwa bari muyi bayani kan fitaccan mai nishadantarwar nan jarumi kuma mai da bada umarni dan asalin Najeriya mai suna Ali Nuhu! An dai haifi Ali Nuhu a ranar 15 ga watan Mayu a shekarar 1974 a Maidugurun , Jihar Borno, ya girma a jihar Kano, yayin da kuma iyayan sa yan Balanga ne dake a j...
hau
Female
hau_701
5
Bayani dangane da wasan motsa jiki inda zamu kalli wasan Olympic!!Gasar Olympics ta samo asali ne kimanin shekaru 2,700 a birnin Olympia da ke kudu maso yammacin kasar Girka. Tarihi yayi nuni da cewa an kirkiro gasar ce domin karrama abin bautar mutanen yankin a waccan lokaci. A kwana a tashi wasannin motsa jikin da a...
hau
Female
hau_702
5
A fagen siyasa bari mu kalli batun da ya shafi siyasar Najeriya dangane da batutuwan da suka faru a fagen siyasa! A daidai lokacin da Nijeriya ta shiga shekarar 2023, wanda a ita ce a ka gudar da babban zabe wanda za a samu sabon shugaban kasa daga ‘yan takara, al’amuran siyasar da dama sun wakana wanda kasar ba ta ta...
hau
Female
hau_707
5
A wannan sadara bari muyi bayanin sarkin Kano dake tarayyar Najeriya wato Aminu Ado bayero. An dai haifi Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero a ranar 1 ga watan Yulin shekarar 1961 a Kano, kuma shi ne Sarkin Kano na 15 a Daular Fulani, inda gwamnatin jihar Kano ta nada shi a ranar 9 ga watan Maris din shekarar 2020, bay...
hau
Female
hau_706
5
A fagen siyasa bari muyi duba dangane da tarihin fitaccan dan siyasar nan Atiku Abubakar. An haifi Atiku Abubakar ne a ranar 25 ga watan Nuwamban shekarar 1946 a garin Jada, wani kauye wanda a wancan lokaci yake Kamarun a karkashin mulkin mallakar Burtaniya daga bisani yankin ya hade da Tarayyar Najeriya a zaben raba g...
hau
Female
hau_682
5
Bokitin Larai ja ne.
hau
Female
hau_645
5
Muna son tuwon-shinkafa ran sallah.
hau
Female
hau_610
5
Kasar Ghana tayi iyaka da Nijeriya.
hau
Female
hau_652
5
Fura da nono abincin masu wadatane.
hau
Female
hau_673
5
Zamuje ziyarar abokin mu ranar lahadi
hau
Female
hau_647
5
Mutanen Kano suna son cin gurasa.
hau
Female
hau_679
5
Azumi zai kama watan Satumba
hau
Female
hau_677
5
Musulmi na zuwa Masallaci ran juma'a
hau
Female
hau_678
5
Tanko Yana son zuwa kasuwa ran Talata.
hau
Female
hau_684
5
Motar yan sanda baka ce
hau
Female
hau_651
5
Karin kumallo da Alale kasala da nauyin jiki.
hau
Female
hau_680
5
Zamu gama karatu a watan janairu.
hau
Female
hau_681
5
Bikin Shamsu yakama watan mayu.
hau
Female
hau_620
5
Ahmad Bola tinubu ya taba yin gwamna A legas
hau
Female
hau_672
5
Muna zuwa makaranta ran litinin
hau
Female
hau_676
5
An fi yin bukukuna ran Asabar a garin mu.
hau
Female
hau_646
5
Funkasau da Miyar-taushe suna bada dan-dano Mai gamsarwa.
hau
Female
hau_604
5
Shaharariyar me kera tukunya Ladi kwali yar arewacin Nijeriya ce.
hau
Female
hau_663
5
Shi'a Kungiyar addini ce masu biyayya ga Zakkzaky.
hau
Female
hau_603
5
Gwamnan farko a jihar Kano da ya Gina Al'umma shine Audu bako jami'in Dan sanda.
hau
Female
hau_636
5
Dutsen kwatarkwashi dutse ne Mai dunbun tarihi a Arewa da ke jihar Zanfara.
hau
Female
hau_674
5
Babanmu Yana zuwa gona duk ranar laraba
hau
Female
hau_612
5
gabon Sune suka mulki Ghana tsawon shekaru.
hau
Female
hau_613
5
Lome shi ne Babban birnin jamhuriyar Togo.
hau
Female
hau_644
5
Abinci Dana ci da safe shine koko da Kosai.
hau
Female
hau_675
5
Kasuwar garinmu naci ran Alhamis.
hau
Female
hau_653
5
Baban su Habu baya cin yar'tsala da rana.
hau
Female
hau_622
5
Atiku Abukakar Tsohon Mataimakin shugaban kasa lokacin Obasanjo.
hau
Female
hau_659
5
FRSC zata fara binciken masu aba-ban hawan da basuda shaidar tuki.
hau
Female
hau_606
5
Aisha Lawan ta fara aiki da hukumar zaben a shekarar ta shida bayan Samun yancin kai.
hau
Female
hau_628
5
Ali Nuhu, Osita iheme, Sani danja, Davido
hau
Female
hau_611
5
Ruwa ne ya raba tsakanin Nijeriya da Sudan.
hau
Female
hau_669
5
Shehu Malami ne masani da yake karantar da mabiyansa.
hau
Female
hau_667
5
Charbi Wani abun kirgene Wanda wasu daga cikin musulmi kanyi amfani dashi don yin kirge.
hau
Female
hau_670
5
Zawiyya matattara ce ta yan Darika Wanda suke taruwa don gabatar da addua.
hau
Female
hau_632
5
Dajin yankari wuri ne da ake Adana namun daji Dake jihar Buchi a Arewa Maso yamma
hau
Female
hau_617
5
Ahmad Bola Tinubu, Abba Kabir Yusuf, Kashim Shattima, Umar Namadi.
hau
Female
hau_626
5
Wanene Augustine jay-jay Okocha? Shi Dan kwallon kafa ne Wanda ya taka leda a gasar kofin duniya
hau
Female
hau_658
5
Hukumar SON ta cafke wasu Bata gari da suka sai da kayan lantarki marsa inganci.
hau
Female
hau_600
5
Jihar Ibadan ko Badin, jihace Mai tsohon tarihi. Garin yarbawa ne makwabtan jihar legas.
hau
Female
hau_616
5
Wanene farkon Shugaban kasar Gghana? Kwame Nkrumah shine Shugaban kasar Ghana na farko.
hau
Female
hau_665
5
Masallaci wurine da ake amfani dashi don yin Ibadan. Gina gine don yin Ibada na musulmai
hau
Female
hau_685
5
Bana son yin Karin kumallo Tafiya Wani gari Mai nisa ita ce balaguro
hau
Female
hau_608
5
Kamaru, Niger, chadi, Libiya, Ghana, Sudan, Benin, Togo,
hau
Female
hau_601
5
Jihar Niger takasance jiha Mafi girma a Nijeriya Wanda a cikin tane aka kirkiri baban birnin Nijeriya.
hau
Female
hau_631
5
Dutsen-Dala, Dajin falgore, Dajin yankari, Gandun dabbobin Kano, Dutsen kwatarkwashi, Dutsen zuma
hau
Female
hau_657
5
Hukumar NAFDAC zata fara kewaye a wuraren da suke Saida kayan ci, nasha da magunguna.
hau
Female
hau_627
5
Wanene Ahmad Musa? Ahmad Musa ya bugawa Nijeriya Gasar cin kufin Afrika a wannan shekarar.
hau
Female
hau_614
5
1) Wacce kasa ce take da Tsaunikan Kilimanjaro? Kasar Tazania itace keda wannan tsauni
hau
Female
hau_630
5
Waye akafi Sani da barkwanci a Nijeriya? Ostia iheme Dan barkwanci ne a Nijeriya Wanda y shahara wajen bawa mutane dariya.
hau
Female
hau_633
5
Gidan Adana namun Dajin Kano Ansamar da shine lokacin Audu bako Yana daya daga cikin tsofaffin gidan Adana Namun-daji a Nijeriya
hau
Female
hau_643
5
Ancowas ya kasance mallakar yan addinin hindu Wanda aka gina a karni na Sha biyu
hau
Female
hau_660
5
FANN zata hana masu zirga-zirgar jiragen sama sauka a tashi muddin basu biya haraji ba.
hau
Female
hau_666
5
Takutaha Biki ne da mabiya Qadiriya kan gabatar don nuna murnar zagayowar Ranar aka haifi shehu.
hau
Female
hau_639
5
Zariya burni ne mai dumbin tarihi Wanda ta mamaye akalla kananan hukumomi guda hudu zariya tana tsakiyar arewacin najeriya a jahar kaduna
hau
Female
hau_662
5
Maulidi Biki ne Wanda Mabiya Darika kan gabatar don nuna murnar zagayowar watan da aka haifi Annabi Muhammad SAW
hau
Female
hau_638
5
Jamiar Bayero Dake Kano. Jamiace me dunbun tarihi Wanda ta yaye mutane masu dumbin bun yawa, takasance tana bayar da ilimi a bangarori masu yawan gaske.
hau
Female
hau_615
5
A Wacce shekara ce Ghana ta samu yancin kanta? Kasar Ghana tasamu yancin kanta a shekarar Maris 6, 1957,
hau
Female
hau_641
5
Asibitin Malam Aminu Kano asibiti ne da yayi fice wajan bada lafiya an samar da asibitin ne lokacin shugaban Kasar Najeriya wato Ibrahim Badamasi Baban gida mai ritaya
hau
Female
hau_623
5
1) Wane farkon Shugaban kasar Nijeriya Azikiwe, shine farkon Shugaban kasar Nijeriya a shekarar,1963 2) Tsawon shekaru nawa yayi? Shekara biyu yayi.
hau
Female
hau_634
5
Madatsar ruwan kayanji shi ne Kojin na uku Wanda mutane suka Gina a Africa, ya lashe milliyoyin kudi da Kuma aqalla yaci killo mita goma domin a samar da wutar lantarki
hau
Female
hau_624
5
1) Wanene Aminu Ado Bayero? Aminu Ado Bayero Dan marigayi sarkin kano Ado Bayero ne 2) Yaushe yafara mulkin Kano? Yafara mulkin Kano tun lokacin da Aka cire Sunusi lamido Sunusi.
hau
Female
hau_642
5
Me ya sa littafin adana tarihi na duniya ke kallon tasirin manyan addinai ?
hau
Female
hau_655
5
1. A jamhuriyar Niger suna amfani da shinkafa kuwa? Kwarai jamhuriyar Niger suna ta'ammali da shinkafa, musamman Maradi 2. A jamhuriyar Niger Ko sun San ana iya cin Funkasau da Miyar-taushe? Eh sun Sani saboda makwabtan su da Yan Arewacin Nijeriya.
hau
Female
hau_697
5
A wannan sadara kuwa bari muyi bayani akan abinda ya shafi wasan motsa jiki! wasan motsa jiki dai wasanni ne da ake yin su sa awasu lokuta domin nishadantuwa sannan kuma a kan yi wasan motsa jiki iri daban daban kamarsu wasan kwallon kafa, da tsalle-tsalle da igiya dadai sauransu.
hau
Female
hau_691
5
Asadara ta shida yayi bayani dangane da gwarzon da ya lashe lambar yabo ta mawallafi na baya bayan nan wato Norwegian Jon Fosse sannan kuma ya kware a bangaran wasan kwaikwayo hadi da rubutun litattafai, tarin waƙoƙi, kasidu, littattafan da suka shafi yara da fassarori. Yayin da kuma ya kasance daya daga cikin fitattun...
hau
Female
hau_686
5
Tsohon dan wasan kwallon kafa na Brazil Edson Arantes do Nascimento, wanda aka fi sani da Pele, ya mutu ne a São Paulo sakamakon raunin gabobi daya samu a ranar Alhamis. Pele, wanda gwamnatin kasarsa ta ayyana shi a matsayin ma'aji na kasar a shekarar 1961, sannan kuma ya rasu ne yana da shekaru 82 a duniya .
hau
Female
hau_696
5
A wannan sadara kuwa bari mui duba dangane da Abinci! shidai abinci wani abu ne mai matuƙar muhimmanci a rayuwar ɗan’adam haka kuma ana cin abinci domin yunwa sannan kuma yana kara karfi a jiki da kuma kariya tare kuma da haɓɓaka ƙwayoyin halittar jiki. kasancewar kowanensu yana da buƙatar wani nau’in sinadarin abinc...
hau
Female
hau_693
5
A sadara ta takwas bari mui duba dangane ma'anar kasuwanci muyi magana akan sa, shidai kasuwanci yana nufin siye da siyarwa misali ka sarrafa wani Nau'in abinci ko kuma wani abu ka siyar domin ka samu riba.haka kuma akwai nau'ikan kasuwanci kala daban daban wadanda mutane keyi domin dogaro dakai misali kamar kasuwanci ...
hau
Female
hau_699
5
A wannan sadara ta biyu bari muyi bayani kan mecece al'ada ! ita dai al'ada wata aba ce da kowane irin kabilu suke gudanar da ita sakamakon ta samo asali tun iyaye da kakanni. Haka kuma yawancin yaruka sunada al'adaun su kala daban daban kuma al'adun sun samo asali ne tun daga asalin tarihi wadannan al'adun dai sun kun...
hau
Female
hau_602
5
Musa, Muhammad, Ibrahim, Zainab, Aisha, Yusuf, Aliyu, Khadija, Maryam, Hassan, Adam, Hauwa, Ngozi, Audu, Uche, Tunde, Bola, Lawan, Aisha, Hafsa, Abba, Ladi
hau
Female
hau_688
5
Asadara ta uku kuwa ana magana ne dangane da yadda jana'izar Sarauniya Elizabeth ta kasance! An dai gudanar da jana'izar Sarauniya Elizabeth ta biyu a majami'ar western Abbey yayin da jana'izar ta wasu kai tsaye ta gidajen talabijin da rediyo da tashar YouTube don bada damar ganin yadda jana'izar zata kasance An dai sh...
hau
Female
hau_692
5
A cikin sadara ta bakwai magana ce akan menene (Laifi) a fahimta ta shidai laifi wani abune da aikata shi bashi da amfani aikata shi wanda gwamnati ko hukuma suke daukar doka akan duk wanda aka kama da aikata laifi kasancewar ya saba doka, wanda hakan zai iya sawa aci tarar mutum ko kuma a kulle shi ko kuma akashe shi ...
hau
Female
hau_698
5
Bari mu kalli yadda iska take muyi bayanin ta! ita dai iska wannan nau'in sinadari ne wanda Allah ya halitta, wanda ya watsa a cikin sararin duniya tun daga kasa har zuwa sararin samaniya kazalika ya na kunshe cikin iska shi yake wanda ya yake taimakawa duk wata halitta samun damar rayuwa . Haka kuma babu wata halitta ...
hau
Female
hau_690
5
Asadara ta biyar ana magana ne game da wanda yai nasarar lashe kyautar zamanafiya!To dai tun daga shekarar 2023, an ba da lambar yabo ta zaman lafiya ga mutane 111 da kungiyoyi 27. Mata 19 sune suka lashe kyautar zaman lafiya ta Nobel, fiye da kowace lambar yabo ta Nobel. haka kuma Masu karɓa biyu ne kawai suka sami l...
hau
Female
hau_689
5
A sadara ta hudu ana magana ne akan wasan Olympic na shekarar 2024 Ana gudanar da wasan ne a bazara daga ranar 26 ga Yuli zuwa 11 ga watan Agusta, inda 'yan wasa 10,500 ke fafatawa a wasanni 32 da kuma lambobin yabo 329. Ana gudanar da wasannin nakasassu kuma daga ranar 28 ga watan Agustan shekarar 2006 shine zasu waki...
hau
Female
hau_498
5
Shanuwa mai launin baki da fari.
hau
Female
End of preview. Expand in Data Studio

vaghawan/hausa-tts-24khz-waxalnlp-5

Single-speaker Hausa TTS dataset from WaxalNLP (google/WaxalNLP hau_tts), speaker 5. Audio is stored as 24000 Hz FLAC.

Splits

  • train: 251 rows
Downloads last month
27