id
int64
0
57k
text
stringlengths
252
23.2k
100
<|title|>Mun kusa kawo ƙarshen matsalar tsaro a Nijeriya — Lagbaja <|section|>news Babban Hafsan Sojin kasa, Laftanar Janar. Taoreed Lagbaja ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa nan ba da dadewa ba sojoji za su shawo kan kalubalen tsaro da kasar ke fuskanta. BBC Hausa ta rawaito cewa Lagbaja ya bayar da wannan tabbacin ...
101
<|title|>Atiku ne kaɗai zai iya gyara barnar APC idan aka zaɓe shi a 2027– Suwaid <|section|>news Jagoran Kungiyar PDP Jirgin Fiton Al’umma, Bashir Suwaid ya baiyana cewa dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar me kadai zai iya gyara barnar da gwamnatin APC ta yi a shekarar ta tara t...
102
<|title|>Legas: Ƴansanda sun kama samari biyu bisa yiwa wasu mata masu zaman kansu fashi <|section|>news Rundunar ƴansanda a jihar Legas ta ce ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da yi wa wasu mata masu zaman kansu su uku fashi. Kakakin rundunar ƴansandan, Benjamin Hundeyin ne ya tabbatar da kamen ga Kamfanin Dilla...
103
<|title|>YANZU-YANZU: KANSIEC ta sauya ranar gudanar da zaben kananan hukumomi a Kano <|section|>news Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano, KANSIEC ta sanar da sauya ranar gudanar da zaben kananan hukumomi zuwa 26 ga watan Oktoba. DAILY NIGERIAN ta rawaito cewa, tun da farko hukumar ta sanya ranar 30 ga watan N...
104
<|title|>NNPC na shirin maida matatun man fetur hannun ƴan kasuwa <|section|>news Kamfanin mai na kasa, NNPC, ya ce ta na neman kamfanunuwa masu zaman kansu da za su iya ci gaba da rike matatatun mai ta Warri da ta Kaduna. Kamfanin ya bayyana hakan ne a yau Juma’a a shafin sa na X. Matatar mai ta Warri wacce ke jihar...
105
<|title|>Ƴan bindiga sun kashe ɗalibai a Yobe <|section|>news Wasu yan bindiga da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun kashe dalibai a makarantar Faudiya da ke karamar hukumar Geidam a jihar Yobe. Daily Trust ta rawaito cewa makarantar Faudiya na a matsayin mallakin kungiyar yan Shi’ah ta Islamic Movement in Nigeria ...
106
<|title|>KARE KAI: Ƴan gari sun hallaka ƴan bindiga 37 a Zamfara <|section|>news A wani mataki na kare kai, mazauna kauyen Matusgi da ke karamar hukumar Talata Mafara ta jihar Zamfara sun yi nasarar kashe ‘yan bindiga 37 da suka mamaye al’ummarsu da shirin sace mutanen yankin. Rahotanni daga wani mazaunin garin na ce...
107
<|title|>Saudiyya za ta hana masu matsananciyar rashin lafiya zuwa aikin Hajjin 2025 <|section|>news Ma’aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya ta fitar da sabbin sharudda na kiwon lafiya don tabbatar da tsaro da walwalar mahajjata, musamman ga maniyyata masu fama da wasu cututtuka. Mutanen da ke fama da matsananciyar ras...
108
<|title|>2027: Baza mu tsayar da Atiku takara ba – Ƙusa a PDP <|section|>news Tsohon mataimakin shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Bode George, ya ce dole ne tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya jira har zuwa 2031 idan ya na son kara yin takarar shugaban kasa. Idan za a iya tunawa dai, Atiku yasha kayi a h...
109
<|title|>Barkewar cutar mashako ta halaka mutane 40 a Kano <|section|>news Wata sabuwar cutar diphtheria da akafi sani da mashako ta lakume rayukan mutane sama da 40 yawancinsu kananan yara ne a jihar Kano,da dama na kwance a asibiti domin kulawar likita. Daily Trust ta rawaito cewa a lokacin da ta ziyarci asibitin m...
110
<|title|>Sojoji sun kashe ƴanbindiga 8 a Kaduna <|section|>news Gwamnatin jihar Kaduna ta ce sojoji sun kashe ‘yan bindiga 8 a karamar hukumar birnin Gwari ta jihar. Kwamishinan tsaro da al’amuran cikin gida, Mista Samuel Aruwan ne ya tabbatar da hakan, cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Alhamis a Kaduna. Aruwan ...
111
<|title|>NCC ta sanar da ranar karshe na rufe aijin haɗe lambobin layukan waya da NIN <|section|>news Hukumar kula da sadarwa ta kasa, NCC, –hta sanar da ranar 14 ga watan Satumba a matsayin ranar karshe ta hada lambobin waya da lambar shedar katin dan kasa ta NIN. A wata sanarwa da ta fitar a ranar Laraba, NCC ta um...
112
<|title|>Soja ya harbe DPO a jihar Zamfara <|section|>news DPO din Wasagu a jihar Zamfara, SP Halliru Liman ya rasu, inda rahotanni su ka tabbatar da cewa wani soja ne ya harbe shi a shingen binciken ababen hawa a jihar ta Zamfara. Daily Trust ta rawaito cewa mai magana da yawun rundunar ‘yan sanda ta jihar Zamfara, ...
113
<|title|>Tsadar Rayuwa: Ma’aikatan gwamnati a Kaduna sun koma crypto <|section|>news A yayin da gwamnatin jihar Kaduna ke jan kafa wajen aiwatar da mafi karancin albashi na Naira dubu 70, mazauna jihar, ciki har da ma’aikata sun rungumi harkar rypto a matsayin wata hanya na samun kudade. Wakilin Daily Trust ya lura c...
114
<|title|>Cire tallafin mai: Har yanzu gwamnatin tarayya ba ta fara bamu tallafin N25,000 da tai alkawari ba — Ƴan Fansho <|section|>news Mambobin kungiyar ƴan fansho ta kasa a jiya Talata sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta cika alkawarin da tayi na biyansu Naira dubu 25 na wata-wata domin rage radadin janye talla...
115
<|title|>Akpabio ga lauyoyi: Kar ku yarda da kiraye-kirayen cewa juyin-mulki shine maslaha a Nijeriya <|section|>news Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya yi kira ga lauyoyin Najeriya da su yi watsi da duk wani tunanin juyin mulki a matsayin mafita ga kalubalen da Najeriya ke fuskanta. Ya yi wannan kiran n...
116
<|title|>Daga Paris, Tinubu zai wuce China — Fadar shugaban ƙasa <|section|>news Mako daya da dawowa daga ziyarar da ya kai kasar Faransa, shugaba Bola Ahmed Tinubu na shirin tafiya kasar China. Daily Trust ta rawaito cewar Ajuri Ngelale, mai baiwa shugaban kasa shawara na musamman kan harkokin yada labarai da wayar ...
117
<|title|>Mafi Ƙarancin Albashi: Gwamnan Kano ya aika da ƙwarya ƙwaryar kasafi gaban majalisa <|section|>news Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya rubuta wasika ga majalisar dokokin jihar Kano inda ya nemi amincewar ta kan kwaryakwaryar kasafin kudi da gyare gyaren kasafin na 2024 wanda ya kai Naira Biliyan 99, 221...
118
<|title|>Bushasha Zainab Ado Bayero ta yi da tallafin da gwamnan Kano ya bata – Majiyoyi <|section|>news Daya daga cikin ‘ya’yan marigayi Sarkin Kano, Ado Bayero, Zainab Ado Bayero ba ta yi amfani da tallafin kudade ga Gwamnan Kano , Abba Kabir Yusuf ya bata ba ta hanyar da ya dace, a cewar wasu majiyoyi. A watan Yun...
119
<|title|>Gwamnatin Nijar ta janye dakatar da ayyukan hakar ma’adinai <|section|>news Gwamnatin jihar Neja ta dage dakatarwar da ta yi wa duk wasu masu ayyukan hakar ma’adinai a jihar. Mukaddashin gwamnan jihar, Yakubu Garba ne ya bayyana haka a lokacin da ya ke kaddamar da kwamitin yaki da hako ma’adinai da lalata mu...
120
<|title|>Kisan Sarkin Gobir: Babu hannun mu a ciki — Miyetti Allah <|section|>news Kungiyar Miyetti Allah ta Ƙasa, MACBAN, ta nisanta kanta da kisan da ƴan ta’adda su ka yi wa Sarkin Gobir, Isa Bawa a jihar Sokoto. Sakataren MACBAN na kasa, Bello Aliyu-Gotomo, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a jiya Asa...
121
<|title|>NYSC za ta bada satifiket ga waɗansu da yan bindiga suka sace basu yi bautar ƙasa ba <|section|>news Hukumar yi wa kasa hidima ta kasa (NYSC) ta kammala shirin bayar da satifiket ga masu yi wa kasa hidima na tsawon shekara daya, bayan da aka yi garkuwa da su. Yan bindiga sun sace masu bautar ƙasar ne a jihar...
122
<|title|>Bayan rahoton DAILY NIGERIAN, Tinubu ya amince da korar duk wanda aka ɗauka aiki da Digiri dan Kwatano <|section|>news Gwamnatin tarayya ta amince da korar ma’aikatan gwamnati da masu zaman kansu da aka ɗauka aiki da takardar shaidar kammala digiri na bogi da aka samo daga jamhuriyar Benin da Togo, wanda aka...
123
<|title|>IBTILA’I: Mata ta ƙona kan ta bayan mijinta ya sake ta a Jigawa <|section|>news Wata mata ‘yar shekara 40 (an sakaya sunanta) ta cinna wa kanta wuta bayan mijinta ya sake ta a karamar hukumar Guri ta jihar Jigawa. DSP Lawan Shiisu, jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, PPRO, ya tabbatar da f...
124
<|title|>Kisan Sarkin Gobir: An saka dokar hana fita a Sakkwato sakamakon zanga-zanga a Sabon Birni <|section|>news Rundunar ƴan sandan jihar Sokoto ta tabbatar da sanya dokar hana fita a garin Sabon Birni da ke karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sokoto a daidai lokacin da matasa suka fara zanga-zanga kan kisan Haki...
125
<|title|>BUK ta naɗa sabon Rijistara, Dakta Aliyu <|section|>news Majalisar gudanarwa ta jami’ar Bayero ta amince da nadin Haruna Aliyu a matsayin magatakardar jami’ar na. Mujallar BUK ta rawaito cewa Aliyu shine Rijistara na bakwai a tarihin jami’ar. Mujallar, mai suna BUK Bulletin ta kara da cewa Haruna Aliyu ya ma...
126
<|title|>YANZU-YANZU: Tinubu zai katse tafiyarsa zuwa Faransa don rantsar da sabuwar CJN a Nijeriya <|section|>news Ana tsammanin shugaban kasa Bola Tinubu zai dawo Nijeriya a gobe Juma’a don rantsar da Kudirar Kekere-Ekun a matsayin sabuwar Babbar Mai shari’a ta Nijeriya, CJN. Jaridar TheCable ta rawaito cewa, shuga...
127
<|title|>Gwamnatin taraiya ta kara farashin yin fasfo din tafiye-tafiye <|section|>news Gwamnatin tarayya ta amince da karin farashin yin fasfo daga ranar 1 ga Satumba, 2024. Kakakin Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa (NIS), DCI Kenneth Udo, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a jiya Laraba, inda ya kar...
128
<|title|>Bayan kashe Sarkin Gobir, ƴan bindiga sun karbi N60m da babura 5 sannan su ka saki ɗan sa <|section|>news Rahotanni sun baiyana cewa ƴan bindiga sun saki Kabiru, dan Sarkin Gobir da aka kashe a Jihar Sakkwato, Muhammad Bawa-Isa, bayan an biya Naira miliyan 60 da babura biyar a matsayin kudin fansa. Jaridar D...
129
<|title|>Sarki Sanusi ya zama Dakta a fannin Shari’a da Falsafa <|section|>news Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya kammala karatun digirin digir-gir. Sarkin ya kare binciken karshe na kammala karatun inda ya samu shedar zama Dakta a fannin dokokin shari’a da falsafa. A wano faifen bidiyo da Daily Nigerian Hausa ta s...
130
<|title|>Tinubu ya sake nada Farfesa Sheshe a matsayin shugaban asibitin Aminu Kano <|section|>news Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da sake nada Farfesa Abdurraman Abba Sheshea matsayin shugaban asibitin koyarwa na Aminu Kano a wa’adi na 2 na shekaru 4. An nada Farfesa Sheshe a karon farko ne a ranar 6 ga watan D...
131
<|title|>Duk da matsin rayuwa, Tinubu ya kashe Naira biliyan 2.3 akan tafiye-tafiye — Rahoto <|section|>news Gwamnatin tarayya, karkashin shugabancin kasa Bola Ahmed Tinubu, ta kashe naira biliyan 2.3 wajen tafiye-tafiyen kasashen waje da kuma sauran saye-saye a cikin watanni shida, kamar yadda bayanai daga GovSpend,...
132
<|title|>Rundunar sojin saman Nijeriya za ta fara daukar sabbin sojoji <|section|>news Rundunar sojan saman Nijeriya ta ce ‘yan Nijeriya da suka cancanta zasu iya neman shiha aikin sojan sama na shekarar 2024. A wata sanarwa da rundunar ta fitar ta bakin Air vice marshal, Ahmed Bakari, ta ce masu neman aikin zasu cik...
133
<|title|>Riga-kafin yara da kula da mata masu juna-biyu hakki ne a kan kowa – Ali Nuhu <|section|>news Shugaban hukumar kula da harkokin fina finai ta Nijeriya kuma fitacce jarumi a masana’antar shirya fina finai ta KANNYWOOD, Ali Nuhu Muhammad ya ce iyaye da al’umma nada rawar da zasu taka wajen magance yawan mace m...
134
<|title|>Zanga-zanga: Wata ƙungiya ta ɓullo don samar da mafita a Arewa, ta naɗa Shekarau jagora <|section|>news Wata sabuwar ƙungiya ta wasu gogaggun ƴan siyasa a arewacin Najeriya, ta ce ta fara lissafin samar da mafita ga yankin. Wasu da suka kira kansu masu kishin arewacin Najeriya sun ɓullo da sabon yunƙurin ne ...
135
<|title|>Siyan jirgin shugaban ƙasa: Fashi kawai ku ke wa talakawan Nijeriya, Ezekwesili ta caccaki Tinubu <|section|>news Tsohuwar ministar ilimi, Oby Ezekwesili ta yi zargin cewa fadar shugaban kasa da majalisar dokokin kasar sun yanke shawarar zama ƴan fashi da makami a Najeriya. Daily Trust ta rawaito cewa Ezekwe...
136
<|title|>Badaƙalar kwangilar magani: Hukumar yaƙi da cin-hanci ta kama ɗan’uwan Kwankwaso da kuma wasu <|section|>news Hukumar korafe-korafen jama’a da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta kama wasu mutane biyar da suka hada da Mohammed Kabawa, babban sakataren ma’aikatar kananan hukumomi da masarautu, bisa ...
137
<|title|>Kotu ta aike da mai shagon saida magani zuwa gidan yarin bisa yiwa ƙanƙanuwar yarinya fyaɗe har ta mutu <|section|>news Wata Kotun Majistare a Kano da ke zamanta a unguwar No-man’s-land a Sabon Gari, ta bayar da umarnin a tsare wani mai shagon saida magani (Chemist) a gidan yari bisa zargin yi wa wata yariny...
138
<|title|>Zargin badaƙalar kwangilar magunguna: Hukumar yaƙi da cin-hanci ta Kano ta fara bincike <|section|>news Hukumar korafe-korafen jama’a da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ta fara bincike kan badakalar sayen magunguna na biliyoyin naira a kananan hukumomi 44 na jihar. Shugaban Hukumar Muhuyi Rimin-G...
139
<|title|>YANZU-YANZU: Ƙungiyar Ƙwadago ta yi barazanar shiga yajin aiki <|section|>news Shugabancin kungiyar kwadago ta Nijeriya yayi barazanar tsunduma yajin aiki a fadin kasar nan matukar rundunar ƴansandan Nijeriya ta tsare shugabanta na kasa, Joe Ajaero. Kungiyar tayi barazanar shiga yajin aikin ne a yau Talata a...
140
<|title|>Fadar Shugaban Ƙasa ta ƙaddamar da sabon jirgin shugaban ƙasa <|section|>news Fadar shugaban kasa ta kaddamar da sabon jirgin shugaban ƙasa kirar Airbus A330 da aka siya karkashin Bola Ahmed Tinubu. Bayo Onanuga, mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan yada labarai da dabarun mulki, wanda ya fitar da ho...
141
<|title|>NNPCL ya musanta dawo da tallafin mai <|section|>news Kamfanin mai na Ƙasa, NNPCL, ya musanta cewa tallafin mai ya dawo, inda ya ce bai biya wa kowa tallafin man fetur ba a cikin watanni tara da suka gabata. Babban jami’in kula da harkokin kudi na kamfanin, Umar Ajiya ne ya bayyana hakan a jiya Litinin a Abu...
142
<|title|>Davido zai sayi cincin din wani da ke talla a TikTok kan Naira dubu 500 duk guda ɗaya <|section|>news Wani mutum da bidiyonsa ta karade shafin Tiktok ya na tallan cincin cikin raha da ban dariya ya samu gayyata daga fitaccen mawakin nan Davido. Mutumin dai ya yi fice a shafin Tiktok, inda ake hango shi dauke...
143
<|title|>NDLEA na duba yiwuwar tilasta gwajin shaye-shaye kafin shiga jami’a <|section|>news Kwamandar hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta ƙasa (NDLEA), reshen jihar Kwara, Hajia Fatima Abiola-Popoola, ta bayar da shawarar cewa jami’o’i su bukaci sabbin daliban da suka samu gurbin shiga jami’o’i da su ...
144
<|title|>Na fi Kamala Harris kyau — Trump <|section|>news Tsohon shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa ya fi mataimakiyar shugaban kasa, Kamala Harris “kyau”. Trump, dan takarar jam’iyyar Republican a zaben Amurka mai zuwa, ya bayyana haka a wani taron yakin neman zaben da aka gudanar a Wilkes-Barre, Pe...
145
<|title|>Fastar yakin neman zaben shugabancin kasa ta Ganduje/Uzodima ta karade shafukan sadarwa <|section|>news Fastar tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, da gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ta neman tikitin takarar shugaban kasa na hadin gwiwa a 2027, sun taso a shafukan sada zumunta. Fastocin sun nu...
146
<|title|>Zaɓen ƙananan hukumomi: Dan takarar kansila na AAC ya kada na jam’iyya mai mulki PDP a Bauchi <|section|>news Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Bauchi ta ayyana ɗan takarar jam’iyyar adawa ta AAC, Yunusa Muhammad a matsayin wanda ya lashe zaben kujerar Kansila a mazaɓar Papa a zaɓen ƙananan hukumomi da y...
147
<|title|>Mun sha matsin lamba kan mu sa INEC ta soke zaɓen shugaban ƙasa na 2023 – Abdussalami <|section|>news Kwamitin tabbatar da zaman lafiya na kasa a jiya Juma’a ya bayyana yadda wasu magoya bayan jam’iyyu da daidaikun mutane suka dinga shirya manuba a yayin zaban shugaban kasa na 2023, inda kwamitin ya bayyana ...
148
<|title|>Rundunar Ƴansanda ta nuna damuwa kan ƙaruwar laifukan kisan-kai a Kano <|section|>news Rundunar ƴansanda ta jihar Kano ta nuna damuwa kan ƙaruwar aikata laifukan kisan-kai da kuma mutuwa a ruwa. Kakakin rundunar, SP Haruna Ibrahim Kiyawa, ya ce ce a baya-bayan sun samu karuwar aikata kisan-kai yayin fadace-f...
149
<|title|>Gwamnan Kano ya rantsar da sabon kwamishina a sabuwar ma’aikatar tsaro ta jiha <|section|>news Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya rantsar Manjo Janar Muhammad Inuwa Idris Mai Ritaya a matsayin kwamishinan tsaro na cikin gida. Gwamnan ya rantsar da tsohon Janar na sojan ne a yau Juma’a a fadar Gwamnatin ...
150
<|title|>Har yanzu dokar hana shigo da shinkafa ta kan iyakokin tsandauri na aiki – Kwastam <|section|>news Hukumar Kwastam ta Ƙasa ta ce umarnin shugaban ƙasa Bola Tinubu na shigo da kayan abinci ba tare da karɓar haraji ba, bai haɗa da shigo da shinkafa ta kan iyakokin tsandauri ba. Da ya ke jawabi ga manema labara...
151
<|title|>Kashi 30 na malaman makarantun firamare sun bar aiki a shekaru uku — UBEC <|section|>news Shugaban Hukumar Ilimin Bai-daya na Kasa, Hamid Bobboyi, ya bayyana cewa sama da kashi 30 na malaman makarantun firamare a Najeriya sun bar aikin a cikin shekaru uku da su ka gabata. Bobboyi ya bayyana haka ne a yayin w...
152
<|title|>Martani game da cire ni daga sarautar Mujaddadin Bauchi — Sanata Shehu Buba <|section|>news Na samu labari Mai cike da ban mamaki game da wasika Mai dauke da kwanan watan 14 ga watan Augusta inda ake sanar dani cewa Majalisar masarautar Bauchi ta cire ni daga mukamin sarautar mujaddadin Bauchi sakamakon zarg...
153
<|title|>An kama ɗansandan da ya kaiwa ma’aikacin kamfanin KAEDCO hari da wuƙa a Kaduna <|section|>news An gano tare da kama wani dansanda mai matsakaicin shekaru da aka dauka a cikin wani faifan bidiyo yana cin zarafin ma’aikacin Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Kaduna (KAEDCO). Daily Trust ta rawaito cewa wanda a...
154
<|title|>Kotu a Faransa ta kwace jiragen fadar shugaban kasar Nijeriya guda 3 <|section|>news Wata kotu a kasar Faransa ta bada umarnin kwace jiragen fadar shugaban kasa guda 3. Financial Times ta rawaito cewa jiragen da kotun ta bada umarnin kwacewa sun hada da kirar Falcon 7X da Boeing 737-7N6/BBJ da Airbus A 330-2...
155
<|title|>RAHOTON MU: Ganduje na gunguni yayin da Tinubu ke shirin cire shi daga shugabancin APC zuwa muƙamin Ambasada <|section|>news Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi wa shugaban jam’iyyar APC mai mulki na ƙasa, Abdullahi Ganduje tayin muƙamin jakada a kowace kasa ta Afrika, kamar yadda sahihan majiyoyi su ka shaidawa...
156
<|title|>Ƴan takarar ciyaman za su biya N10m, kansiloli N5m kafin shiga zaɓen ƙananan hukumomi– KANSIEC <|section|>news Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano, KANSIEC, ta sanar da cewa masu neman shugabancin karamar hukuma da kansiloli zasu biya Naira Miliyan 10 da Miliyan 5 a matsayin kudin takara, inda tace ba...
157
<|title|>Masu zanga-zanga da suka kaiwa Babbar Kotun Jiha hari sun sace takardun tuhume-tuhumen da ake wa Ganduje — Gwamnatin Kano <|section|>news Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya yi zargin cewa batagari sun sace takardun tuhume-tuhumen da ake wa tsohon Gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje da iyalansa a yayi...
158
<|title|>Majalisar wakilai ta janye kudurin hukunta ƴan Nijeriya da basu iya sabon taken Nijeriya ba <|section|>news Kakakin majalisar wakilai, Tajudeen Abbas ya janye kudurin da majalisar ke shirin tabbatarwa, wanda ya tanadi cewa duk dan Najeriyan da ya kasa rera taken kasar za a ci shi tarar shi Naira miliyan 5, k...
159
<|title|>Masu rike da muƙamai a gwamnatin Ganduje sun tallafawa mabuƙata da kayan abinci a Kano <|section|>news Ƙungiyar waɗanda su ka riƙe muƙamai a lokacin mulkin tsohon Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, mai suna ‘APC Strong Forum’ sun tallafawa mabuƙata da kayan abinci a jihar Kano. Da ya ke jawabi a yayin rab...
160
<|title|>Bamu kayyade farashin litar mai ba a halin yanzu — Dangote <|section|>news Shugabannin da ke kula da matatar man Ɗangote sun yi watsi da rahotannin da ke nuna cewa an ƙayyade farashin man fetur a kan naira 600 kan kowacce lita, inda ta bayyana rahotannin a matsayin jita-jita marar tushe. A wata sanarwa da ba...
161
<|title|>Naira miliyan 21 na ke karɓa duk wata a majalisar Dattawa: Kawu Sumaila <|section|>news Sanata Abdurrahman Kawu Sumaila mai wakiltar Kano ta kudu ya ce ba wasu kuɗaɗe ba ne ƴan majalisar ke samu da har zai zama wani abin cecekuce game da albashinsu. Sanatan na mayar da martani ne kan kalaman tsohon shugaban ...
162
<|title|>Direba ya kawo jaka maƙare da kuɗi da ya tsinta, inda rundunar ƴansanda ke cigiyar mai ita a Kano <|section|>news Wani direba mai suna Safiyanu Mohammed ya kawo wa Rundunar Ƴansanda ta Jihar Kano wasu makuden kudade da ya tsinta. A wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar, SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya f...
163
<|title|>Ƙasashen Afrika da dama na siyan makamai a hannun Najeriya – Matawalle <|section|>news Gwamnatin tarayya ta ce a yanzu ƙasashen Afrika da dama na siyan makamai da harsasai daga kamfanin samar da makamai na rundunar sojan Najeriya. Gwamnatin ta ce hakan ya yiwu ne bayan samar da dokar kafa kamfanin samar da m...
164
<|title|>BINCIKE: Barcin dare tsirara na ƙara yawan maniyyi ga namiji — Likitoci <|section|>news Masana kiwon lafiya sun bayyana cewa yin barci, musamman tsirara na iya kara yawan maniyyin da maza ke samu ta hanyar baiwa ƴaƴan maraina damar samun iska. Likitoci sun ba da shawarar cewa maza da ke da burin haihuwa su r...
165
<|title|>Tinubu ya ƙaddamar da motoci masu amfani da gas maimakon fetur <|section|>news A yau Litinin ne shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ƙaddamar da kashi na farko na motocin da za su rika amfani da iskar gas, CNG, a fadar shugaban ƙasa dake Villa a Abuja Motocin da yawansu ya kai guda 20, su ne rukuni na farko da...
166
<|title|>Idan APC ta naɗa ni daraktan kamfen na yi alƙawarin zan ciyo mata zaɓen gwamna a 2027– Doguwa <|section|>news Dan majalisar tarayya daga jihar Kano, Alhassan Doguwa, ya sha alwashin ciyo wa jam’iyyar APC a zaben gwamna a 2027. Doguwa ya bayyana haka ne a Abuja a jiya Lahadi, yayin da ya ke mayar da martani k...
167
<|title|>An kama ƙwararren ɗan damfara dake turawa masu POS kuɗin bogi a Adamawa <|section|>news Jami’an hukumar tsaron fararen hula da kadarorin gwamnati ta Civil Defence a jihar Adamawa ta kama wani mutum da ake zargi da ya kware wajen siyan kayayyaki da karbar kudi a wajen masu POS yana yi musu transfer ta bogi. W...
168
<|title|>ALHAKI KWIKWIYO: Ƴanbindiga 30 sun mutu yayin rigimar rabon dabbobi tsakaninsu a Zamfara <|section|>news Wani kazamin faɗa da ya barke a tsakanin yan bindiga a Jihar Zamfara ya yi sanadiyyar mutuwar akalla mutane 30 daga cikin su, wasu kuma suka samu munanan raunuka. Lamarin ya faru ne a kauyen Kawaye da ke ...
169
<|title|>Za mu gayyaci irin su Kwankwaso, Wamako, Dangote da sauransu don gyaran Arewa – Shettima <|section|>news Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya ce za su zauna da manyan attajirai da yan kasuwa da ƴan siyasa da masu fada aji a yankin Arewa domin lalubo hanyar magance matsalolin da yankin ke fuskanta. S...
170
<|title|>Rikicin masarautar Kano na damuna kuma ƴan siyasa ne su ka haifar da shi – Shekarau <|section|>news Tsohon Gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya ce ya damu da rikicin masarautar Kano sai dai ya ce bazai tsoma baki kan rikicin ba. Tsohon Gwamnan wanda ya tattauna da gidan Talabijin na Channels ya zarg...
171
<|title|>Kamata ya yi a daure mafiya yawan shugabanni a Nijeriya — Obasanjo <|section|>news Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya ce galibin wadanda ke rike da mukaman gwamnati a Najeriya ba su da halin shugabancin kasar. Ya kara da cewa kamata ya yi a ce sun kasance a gidan yari a halin yanzu. Obasanjo ya yi...
172
<|title|>Tsadar Rayuwa: Ya kamata Tinubu ya amince cewa ya yi kuskure kuma ya gyara – Shekarau <|section|>news Tsohon Gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya ce kamata ya yi gwamnatin shugaban ƙasa Tinubu ta amsa kuskurenta tare da sake yin duba kan manufofinta. Tattalin arzikin Najeriya dai ya shiga mawuyacin ...
173
<|title|>Ƴan bindiga sun kashe dagaci tare da sace mutane da dama a Kaduna <|section|>news Rahotanni sun bayyana cewa ƴan bindiga sun kai hari kauyen Gefe dake mazabar Kallah a karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna inda suka kashe dagacin garin da mutum daya. Haka kuma ƴan bindigar sun sace mazauna garin da dama cik...
174
<|title|>Ƙungiyar ƙwadago ta kira taron gaggawa bayan jami’an tsaro sun kai sumame ofisoshin ta <|section|>news Biyo bayan samamen da jami’an tsaro suka kai shelkwatar ƙungiyar kwadago ta ƙasa NLC, kungiyar ta kira taron gaggawa na kwamitin koli a gobe Asabar. Hakan na zuwa ne a yayin da kungiyar marubuta Ƴan kwadago...
175
<|title|>Gwamnatin Kano za ta maka Ganduje da Garo a kotu bisa zargin karkatar da Naira biliyan 57.4 <|section|>news Gwamnatin jihar Kano ta shigar da sabuwar kara na tuhumar tsohon Gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje da Murtala Sule Garo da wasu mutane biyu. Acewar takardar karar, ana tuhumar Murtala Garo da Lamin...
176
<|title|>Babu gaskiya a ikirarin Tinubu na baiwa jihohi Biliyan 570 – Gwamna Makinde <|section|>news Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya musanta ikirarin shugaban kasa Bola Tinubu na cewa gwamnatin tarayya ta bai wa jihohi 36 Naira Biliyan 570 inda ya ce babu gaskiya a bayanin. A wata sanarwa da Gwamnan ya sanywa han...
177
<|title|>Zanga-zanga: Jawabin da ka yi wa ƴan Nijeriya a yayin zanga-zanga holoƙo ne, gwamna Bala ya caccaki Tinubu <|section|>news Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya caccaki jawabin da shugaban kasa Bola Tinubu ya yi ga ƴan Najeriya a lokacin da ake Zanga-Zanga, ya na mai cewa bai taɓa bukatun masu zanga-zangar...
178
<|title|>Ba mu kai samame ofishin NLC ba – DSS <|section|>news Rundunar tsaro ta farin kaya DSS ta musanta rahotan cewa jami’anta sun kai sumame shelkwatar kungiyar kwadago ta kasa NLC. Bayanan na DSS na zuwa ne bayan kungiyar kwadago ta zargi jami’an tsaron da kai sumame shelkwatar ta da ke Abuja. NLC ta ce jami’an ...
179
<|title|>Zanga-Zanga ta saka mu a mawuyacin hali, mu na rokon da a dena haka – Almajirai <|section|>news Wasu almajirai dake bara a titunan jihar Kano, sun roƙi masu shirya zanga-zanga da su tausaya wa al’umma su dakata haka. Baba Haliru mai shekaru 70 daga Rijiyar Zaki, ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na kasa...
180
<|title|>Hukumar kula da shige da fice ta dakatar da jami’inta da aka kama yana maula <|section|>news Hukumar kula da shige da fice ta ƙasa, NIS, ta dakatar da wani jami’inta mai mukamin ASI 2, Okpravero C. Ufuoma dake aiki a filin jirgin sama na Murtala Muhammad da ke Legas. An kama jami’in ne a wani bidiyo da aka h...
181
<|title|>Shugaban ma’aikatan Aminu Ado Bayero ya yi mubaya’a ga Sarki Sanusi <|section|>news Tsohon shugaban ma’aikata na tuɓaɓɓen Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero kuma Hakimin Ƙaramar Hukumar Kumbotso, Alhaji Ahmad Ado Bayero ya yi mubaya’a ga Sarkin Kano na 16, Malam Muhammadu Sanusi II. Ahmad Bayero na rike da Saraut...
182
<|title|>Mun yi nadamar kashe matashi a Zariya — Rundunar sojin Nijeriya <|section|>news Rundunar sojin kasa ta Najeriya ta nuna nadamarta kan yadda wani sojanta ya kashe wani daga cikin masu zanga-zanga a unguwar Samaru da ke Zaria a jihar Kaduna. A wata sanarwa da darektan hulda da jama’a na rundunar sojin Manjo Ja...
183
<|title|>Zanga-zanga: Zaman lafiya ya fara dawo wa a Kano bayan sassauta dokar hana fita <|section|>news Daga Salisu Ali Al’amura sun fara komawa yadda su ke a fadin jihar Kano bayan zanga-zangar adawa da matsin tattalin arziki da aka fara ranar 1 ga watan Agusta. DAILY NIGERIAN HAUSA ta rawaito cewa zanga-zangar dai...
184
<|title|>Gwamnatin Nijeriya ta sanar da lokacin da za a dakatar da karɓar harajin shigo da kayan abinci <|section|>news Gwamnatin Najeriya ta ce daga mako mai zuwa ne za a fara aiwatar da umarnin da ta bayar na dakatar da karbar haraji a kan kayayyakin abinci da ake shigar da su kasar daga waje. Tun a watan Yuli ne g...
185
<|title|>Shugaba Tinubu ya naɗa shugabannin ma’aikatun da ke ƙarƙashin ma’aikatar jin-ƙai <|section|>news Domin kawo sauki da ake buƙata ga rayuwar ƴan Najeriya da kuma tabbatar da ingancin shirye-shiryen jin kai da ci gaban al’umma, Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin wasu kwararrun ƴan Najeriya guda bakwai da za...
186
<|title|>Wasu masu amfana da shigo da mai Nijeriya ne ke yi wa Dangote zangon-ƙasa — Obasanjo <|section|>news Tsohon shugaban ƙasa , Olusegun Obasanjo ya ce wadanda suke cin gajiyar shigo da tataccen mai cikin Nijeriya ne ke kokarin yi wa matatar man Dangote zangon ƙasa. Obasanjo ya bayyana haka ne a wata hira da jar...
187
<|title|>Farashin kayan abinci zai sakko – Kwastam <|section|>news Kwanturola Janar na Hukumar Kwastam ta Ƙasa, Bashir Adeniyi Adewale, ya bayyana fatan cewa dakatar da karbar harajin shigo da kayayyakin abinci zai sakko da farashin kayan abincin. Adewale yayi bayanin cewa hukumarsa a shirye ta ke wajen aiwatar da um...
188
<|title|>Matsin rayuwa: Ma’aikata za su iya yin rijistar siyan buhun shinkafa kan Naira dubu 40 <|section|>news A wani yunƙuri na rage tsadar kayan abinci a Nigeria, gwamnatin tarayya ta sanar da shirin siyar da shinkafa mai nauyin 50Kg kan Naira dubu 40 ga ma’aikata. Acewar wasikar da ta fito daga ma’aikatar ayyuka ...
189
<|title|>Ƴan Shi’ah ne da hannu wajen ɗaga tutar Russia yayin zanga-zanga — Majiyoyin tsaro <|section|>news Wasu majiyoyi daga hukumomin tsaro sun tabbatar da cewa ƴan ƙungiyar Shi’ah ne ke ɗaga tutar kasar Russia a yayin zanga-zangar da ake gudanarwa a fadin Nijeriya. Jaridar THE WHISTLER ta rawaito cewa wasu majiyo...
190
<|title|>YANZU-YANZU: An kama telan dake ɗinka tutar Russia da masu zanga-zanga ka ɗaga wa a Kano <|section|>news Jami’an tsaro sun kama ɗaya daga cikin masu hannu a yaɗuwar tutar ƙasar Russi a yayin zanga-zanga a Kano. Daily Trust ta rawaito cewa, dubban matasa da ke zanga-zangar matsin rayuwa sun daga tutar Russia ...
191
<|title|>Dambarwar masarautar Kano: Kotun Ɗaukaka Ƙara ta kori wasu roƙo 3 da Aminu Babba ya shigar gaban ta <|section|>news Kotun Ɗaukaka Ƙara a Abuja ta yi kori wasu roƙo guda uku da Aminu Babba Dan’agundi ya shigar gaban ta saboda rashin cancanta. Dan’agundi ya shigar da roƙon ne domin gyara wasu kura-kurai a baya...
192
<|title|>Gwamnatin Kano ta ƙaddamar da shirin raba kayan noma na gwamnatin taraiya a Kano <|section|>news Manoma dubu ɗaya ne su ka fara amfana da kayan noma da gwamnatin Kano ta ƙaddamar a ƙarƙashin shirin gwamnatin taraiya mai taken ‘Special Agro-Industrial Processing Zones’, SAPZ. Shirin na ɗaya daga cikin tsare-t...
193
<|title|>Kashi 90 na kuɗaɗen shigar ƙaramar hukumar Fagge karkatar da su ake kuma zan yi maganin hakan — Salisu Masu <|section|>news Sabon Shugaban Ƙaramar Hukumar Fagge, Salisu Usman Masu ya baiyana takaici kan yadda ya ce ana karkatar da kusan kashi 90 na kuɗaɗen shigar ƙaramar hukumar. A wata hira da wakilin Daily...
194
<|title|>Zan fitar da al’ummar Tudunwada kunya, in ji Sa’adatu, mace ciyaman ta farko a tarihin Kano <|section|>news Hajiya Sa’adatu Salisu Yushau, zaɓaɓɓiyar shugabar ƙaramar hukumar Tudunwada ta karbi rantsuwar kama aiki. Hajiya Sa’adatu na daya daga cikin ciyamomi 44 da gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya rantsar a ...
195
<|title|>Tinubu ya na aiki sosai amma waɗanda ya naɗa a mukamai ba sa yayata wa — APC <|section|>news Tony Okocha, shugaban riƙo na jam’iyyar APC a jihar Rivers, a jiya Lahadi a Abuja, ya bayyana cewa ba a yayata nasarorin da Shugaba Bola Tinubu ya samu a mulkin sa a halin yanzu. Ya bayyana haka ne a lokacin da ya ke...
196
<|title|>Hajjin baɗi: Mun gano yadda ake amfani da sunan mu a nemi kwangilar kama masaukai da abinci a Saudia — NAHCON <|section|>news Hukumar Alhazai ta Ƙasa, NAHCON, ta ce ta gano yadda wasu ɓatagari ke amfani da sunan ta wajen nemo kwangilar kama masaukai da ciyar da alhazai a Saudi Arebiya. Hukumar ta kara da cew...
197
<|title|>Ba ni na kafa kungiyar Abba Tsaya da Kafar ka ba kuma ba da yawu na ba — Baffa Bichi <|section|>news Sakataren Gwamnatin Jihar Kano, Abdullahi Baffa Bichi ya nisanta kan sa da wata ƙungiya mai suna Abba Tsaya da Kafar ka, wacce ke rajin ganin an samu sabani tsakanin gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da ma...
198
<|title|>Kotu a Kaduna ta hana wani mutum shiga dakin tsohuwar matarsa <|section|>news Wata kotun shari’a da ke zaune a Magajin Gari, Kaduna, Jihar Kaduna, ta umarci wani mutum, Aminu Adamu, da kada ya ziyarci dakin tsohuwar matarsa domin ganawa da ‘ya’yansa. A cewar Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN), alka...
199
<|title|>Dalilin da ya sa mu ka sake ƙara farashin mai — NNPC <|section|>news Kamfanin mai na ƙasa ,NNPCL ya kare matakin da ya dauka na ƙara kuɗin man fetur a karo na biyu cikin wata guda. Lawal Sade, shugaban NNPCL sashen kasuwanci da cinikayya na kamfanin ya ce hakan ta faru ne saboda yanayin farashin ɗanyen mai a...