id int64 0 57k | text stringlengths 252 23.2k |
|---|---|
200 | <|title|>KAEDCO ya yanke wutar gidan gwamnatin jihar Kaduna
<|section|>news
Kamfanin rarraba wutar lantarki na jihar Kaduna (KAEDCO) ya yanke wutar gidan gwamnatin jihar Kaduna saboda bashin Naira Biliyan 2.9. Kamfanin cikin wata sanarwa da shugaban sashin yada labaransa, Abdulazeez Abdullahi ya fitar ya ce gidan gwa... |
201 | <|title|>Zanga-zanga: Ka janye manufofin gwamnatinka da ke gallazawa talakawa — PDP ga Tinubu
<|section|>news
Jam’iyyar PDP ta bukaci gwamnatin tarayya karkashin, karkashin mulkin APC da ta gaggauta sake duba duk wasu manufofinta da tsare-tsare daya dagula rayuwa a kasar. Jam’iyyar ta ce APC ta jefa Nijeriya cikin ma... |
202 | <|title|>Zanga-zanga: Gwamnatin Borno ta sassauta dokar hana fita
<|section|>news
Gwamnatin jihar Borno da hukumomin tsaro na jihar sun sassauta dokar hana fita da aka kafa a jihar daga karfe 12 na rana zuwa karfe 3,domin ba da damar musulmai suje sallar Juma’a. Hakan na kunshe cikin wata sanarwa da kakakin rundunar ... |
203 | <|title|>Yara sun shiga zanga-zanga a jihar Borno — Rahoto
<|section|>news
Yara a jihar Borno , daga shekara 10 zuwa 17, sun shiga an dama da su a zanga-zangar matsin rayuwa da aka gudanar a fadin Nijeriya a juya Alhamis. Sai dai kuma yaran, a Maiduguri, babban birnin jihar, sun gudanar da zanga-zangar cikin lumana, ... |
204 | <|title|>Ƴansanda sun kama mutane 269 bisa yin sace-sace a yayin zanga-zanga a Kano
<|section|>news
Rundunar Ƴansanda a jihar Kano ta ce ta cafke mutane 269 a halin yanzu, dangane da barnata dukiya da sace-sacen kayan jama’a a yayin zanga-zangar kuncin rayuwa da aka yi a fadin jihar. A cewar kakakin rundunar, Abdulla... |
205 | <|title|>9mobile ya nemi afuwar kwastomominsa bisa ɗaukewar layi
<|section|>news
Kamfanin sadarwa na 9mobile ya nemi afuwar ‘yan Najeriya sakamakon katsewar Network a wasu bangarori na kasar nan inda ya bayyana cewa hakan ya faru ne sakamakon lalata wayoyi da hanyar service na kamfanin. Masu amfani da 9mobile ne dai ... |
206 | <|title|>Zanga-zanga: An hayo ƴan daba don su tada fitina da sunan kwankwasiyya a Kano — Gwamna Yusuf
<|section|>news
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi zargin cewa wasu masu adawa da gwamnatin sa sun ɗauko hayar ƴan daba domin su tada fitina a jihar a yayin zanga-zangar da ake shirin farawa gobe Alhamis. Gwa... |
207 | <|title|>Ƙarin wasu ƙungiyoyin Arewa sun janye da ga shiga zanga-zangar matsin rayuwa a Nijeriya
<|section|>news
Wasu ƙungiyoyin jihohin Arewacin Najeriya 19 sun barranta kansu daga shiga zanga-zangar da aka tsara farawa daga gobe Alhamis, 1 ga watan Agusta. Yahaya Usman( Siyasar Yanci) (Politics of Freedom), Aliyu A... |
208 | <|title|>Ba zan iya biyan mafi ƙarancin albashi na Naira dubu 70 ba – Gwamnan Gombe
<|section|>news
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahya ya bayyana cewa duba da kason da jihar ke samu daga gwamnatin tarayya, abu ne mai matukar wuya su iya biyan mafi karancin albashi na Naira dubu 70. Shugaban kasa Bola Tinubu ne dai ya s... |
209 | <|title|>Ƴan majalisa 15 sun yi kira ga shugaban NNPC da ya yi murabus
<|section|>news
Ƴan majalisa 15 a karkashin kungiyar The Economy Rescue Group, sun yi kira shugaban kamfanin mai na kasa(NNPCL), Mele Kyari, da ya yi murabus. Kungiyar ta yi zargin rashin gudanar da ayyukanta a karkashin jagorancin Kyari a NNPCL n... |
210 | <|title|>An kama malaman bogi a jami’ar Bayero ta Kano
<|section|>news
Jami’an tsaro a jami’ar Bayero dake Kano sun kama wasu mutane guda biyu da suke kiran kansu a matsayin Malaman jami’ar. An kama mutanen biyu suna siyar da litattafan karatu na bogi ga sabbin ɗaliban ajin farko. Acewar sanarwar da sakataren yaɗa la... |
211 | <|title|>Babban Sifeton Ƴansanda ya baiwa jami’an sa umarnin kare ƴan Nijeriya masu zanga-zanga
<|section|>news
Babban sufeton Ƴansandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya umarci manyan jami’an ƴan sanda da su kare waɗanda suka shirya zanga-zanga kan adawa da tsadar rayuwa daga ranar 1 ga watan Agusta. Wannan na ƙunshe n... |
212 | <|title|>Zanga-Zanga: Gwamnatin Osun ta bada umurnin rufe Makarantu a jihar
<|section|>news
Daga Salisu Hamisu Ali A yayin da ake shirin fara zanga-zanga a fadin ƙasar nan, gwamnatin jihar Osun ta bada umarnin rufe dukkan makarantun gwamnati da masu zaman kansu a jihar. Babban sakatare na ma’aikatar ilimi, Mista Kehi... |
213 | <|title|>Da Ɗumi-Ɗumi: Majalisar zartarwa ta ƙasa ta amince a siyarwa Dangote ɗanyen mai da Naira ba Dalar Amurka ba
<|section|>news
Daga Salisu Hamisu Ali Majalisar zartarwa ta ƙasa ta amince da a siyarwa da matatar mai ta Dangote ɗanyen mai da kuɗin Naira maimakon Dala. Shugaban hukumar tattara haraji ta tarayya FI... |
214 | <|title|>An fara zanga-zangar matsin rayuwa a Neja har matasa sun rufe babban titin Abuja – Kaduna
<|section|>news
Fusatattun matasa a ƙaramar hukumar Suleja a jihar Neja sun yi tsinke a kan tituna domin zanga-zangar matsin rayuwa a Nijeriya . Masu zanga-zangar sun rufe babban titin Abuja zuwa Kaduna a safiyar yau Li... |
215 | <|title|>Ƴan Boko Haram sun kai hari caji-ofis tare da kashe mutane 2 a Borno
<|section|>news
Ƴan Boko Haram sun kai hari ofishin ƴansanda na Jakana a ƙaramar hukumar Konduga dake jihar Borno. Daily Trust ta rawaito cewa a yayin harin, mayakan sun kashe wani ɗansanda da wata mata, sannan su ka kwashe makaman ƴansanda... |
216 | <|title|>Yan Nijeriya 84 mu ka baiwa tallafin karatu na Muslunci a Malaysia — Yarima
<|section|>news
Yariman Malaysia, Tuanku Jamalullail a kalla ƴan Nijeriya 84 ne ke karatu a jami’o’i daban-daban a Malaysia karkashin tsarin tallafin karatu na Muslunci a ƙasar. Jamalullail ya baiyana haka a jiya Asabar yayin da ya z... |
217 | <|title|>NNPP da APC da PDP sun ƙaurace wa zanga-zangar matsin rayuwa a Kano
<|section|>news
Jam’iyyar NNPP mau mulki da na adawa da suka haɗa da APC da PDP a unguwar Dakata, Ƙaramar Hukumar Nassarawa a jihar Kano sun haɗa kai wajen kauracewa zanga-zangar da ake shirin yi kan matsin rayuwa a fadin kasar nan. Jam’iyyu... |
218 | <|title|>Babu wasu da su ke juya gwamnati na — Tinubu
<|section|>news
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar wa al’ummar ƙasar cewa babu wasu rukunin mutane ko wata ƙungiya da ke juya gwamnatin sa har su yi tasiri a sauye-sauyen tattalin arzikin ƙasar. Shugaban ya kuma jaddada cewa shi ne ya ɗauki nauyin yaƙin n... |
219 | <|title|>Ba za mu shiga zanga-zanga ba saboda bamu san manufar masu shirya ta ba — Matasan Arewa
<|section|>news
Gamayyar Kungiyoyin Matasan Arewa masu rajin Zaman lafiya da Kwanciyar Hankali sun sha alwashin ba za su shiga zanga-zangar da ake shirin yi a fadin kasar ba. A wata sanarwa da ya fitar a yau Alhamis, Kodi... |
220 | <|title|>Gwamnatin Benue ta rufe makarantu 2,100 a fadin jihar
<|section|>news
Hukumar tabbatar da ingancin ilimi ta jihar Binuwai (BEQA) ta gano makarantun firamare da sakandire 2,100 da za a rufe a matakin farko na shirin yaƙi da gurbatattun makarantu a jihar. Dr. Terna Francis, Darakta Janar na BEQA ne ya bayyana ... |
221 | <|title|>Zanga-zanga: Ba za mu bari a ƙona mana ƙasa ba — Rundunar soji
<|section|>news
Shelkwatar tsaro ta ƙasa ta gargadi masu shirin yin zanga-zanga a fadin kasar cewa duk da cewa hakkinsu ne na zanga-zangar, amma ba za ta amince da tashin hankali ba. Daily Trust ta ruwaito cewa wasu mutane na yin gangamin zanga-z... |
222 | <|title|>Sojoji sun koka kan rashin biyan su alawus din aiyukan su
<|section|>news
Wasu daga cikin sojoji da ke ayyukan samar da tsaro a jihar Zamfara sun koka game da yawan jinkirin da ake samu, wajen biyansu kudadensu na alawus, inda suka ce akan biya su kudin wata guda ne kacal bayan kwashe watanni biyu ko uku, la... |
223 | <|title|>Sauyin yanayi: Sarki Sanusi ya buƙaci al’umma su shuka bishiyoyi don magance kwararar hamada
<|section|>news
Sarkin Kano na 16, Malam Muhammadu Sanusi ll ya hori al’ummar jihar Kano da su shuka bishiyu dan magance matsalar kwararar hamada da zafin gari sakamakon sauyin yanayi. Sarki Sanusi ya yi wannan kira ... |
224 | <|title|>Dahiru Mangal ya dauki nauyin yi wa masu ciwon mafitsara 80 aiki a Katsina
<|section|>news
Wata kungiya mai zaman kanta mai suna Dahiru Barau Mangal Foundation ta dauki nauyin yi wa majinyata masu ciwon mafitsara fiye da 80 aikin tiyata a jihar Katsina. Wani mamba a kwamitin amintattu na gidauniyar, Hussaini... |
225 | <|title|>Facebook ya goge shafukan ƴan Yahoo – Yahoo 63,000 a Nigeria
<|section|>news
Kamfanin Meta ya sanar da goge shafuka 63,000 na ƴan Najeriya da ke damfarar mutane ta hanyar fakewa da soyayya da kuma maula. Meta da ke da mallakin Facebook da WhatsApp da Instagram ya ce galibi waɗanda suka fi faɗawa tarkon ƴan d... |
226 | <|title|>Zargin azabtar da masu laifi: Gwamnatin Katsina za ta binciki Hisbah a jihar
<|section|>news
Gwamnatin Katsina ta kafa kwamiti da zai binciki zargin da ake wa jami’an hukumar Hisbah na azabtar da jama’a a jihar. Wannan dai na zuwa ne bayan wani bidiyo da ake zargin jami’an hukumar na azabtar da mutane. Sakat... |
227 | <|title|>Ina baƙin cikin yadda maza ke ƙunsa wa mata baƙin ciki a zamanin nan — Kakakin ƴansanda
<|section|>news
Josephine Adeh, Kakakin rundunar ƴansanda ta Abuja, ta nuna takaicin ta kan yadda ta ce maza su na ƙunsa wa ƴan uwanta mata baƙin ciki a zaman yanzu. A wani sako da ta wallafa a shafinta na X, Adeh, a mai ... |
228 | <|title|>Dama can Biden bai cancanci ya tsaya takara ba, in ji Trump
<|section|>news
Dan takarar shugabancin kasar Amurka na jam’iyyar Republican, Donald Trump ya ce “tun tale-tale Joe Biden bai cancanci ya tsaya takara ba. Trump ya fadi hakan ne a jiya Lahadi bayan da Biden ya sanar da ficewar sa daga takarar shugab... |
229 | <|title|>Ku rika amfani da sabbin tayoyi maimakon na gwanjo, hukumar kwastam ta shawarci ƴan Nijeriya
<|section|>news
Hukumar Kwastam ta Kasa, NCS, reshen Jihar Ogun, ta bukaci ƴan Najeriya da su guji amfani da tayoyin gwanjo, wanda aka fi sani da ‘Tokunbo domin magance matsalar hadurran tituna. Kwanturolan Kwastam n... |
230 | <|title|>Muna daf da yin zaɓen ƙananan hukumomi — Gwamnan Kano
<|section|>news
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya tabbatar wa al’ummar jihar kan shirin sa na gudanar da sahihin zabe na kananan hukumomi a jihar. Yusuf ya baiyana hakan ne a Kano yayin taron masu ruwa da tsaki da jam’iyyar NNPP- mai mulki a jiya L... |
231 | <|title|>Akwai ƴan Nijeriyan da sun fi ni kudi – Dangote
<|section|>news
Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, Aliko Dangote, ya ce akwai ƴan Najeriyan da su ka fi shi karfin kudi idan aka kwatanta da shi. Da yake jawabi ga ’yan majalisar wakilai da suka ziyarci matatar man sa a Legas a ranar Asabar, hamshakin attaj... |
232 | <|title|>Dan Majalisar Wakilai ya gwangwanje ƴarsa da kyautar mota don murnar kammala karatun sakandire
<|section|>news
Mamba mai wakiltar mazabar Pankshin/Kanke/Kanam, Yusuf Gagdi, ya baiwa ƴarsa kyautar dalleliyar mota kirar Lexus RX, crossover SUV, domin murnar kammala karatun sakandire tare da samun maki mai kyau... |
233 | <|title|>SANATA BAMIDELE OPEYEMI: Sara da sassaka ba ya hana gamji tofo – Daga Gimba Mansir
<|section|>news
Hakika Sanata Bamidele Opeyem, Jagoran Majalisar Dattawa, wanda ya fito daga Jihar Ekiti na shan yabo da suka a matsayinsa na gogaggen dan majalisa.Gogaggen dan siyasa ne da ya rike mukamai da dama ya kuma samu... |
234 | <|title|>Nijeriya ba ta taba samun koma-baya kamar a gwamnatin Tinubu ba — CNG
<|section|>news
Gamayyar ƙungiyoyin arewacin Najeriya, CNG, ta ce ba a taɓa samun gwamantin da aka sami koma-baya ba a Najeriya, kamar mulkin Bola Ahmed Tinubu ba. A cewar CNG, maimakon a samu ci gaba sai ma koma-baya a ake ta samu, saboda... |
235 | <|title|>DSS sun kama ɗaya daga cikin wadanda su ka yi garkuwa da mahaifiyar Rarara
<|section|>news
Jami’an tsaro na farin kaya (DSS) a Kano sun kama daya daga cikin wadanda su ka shirya yin garkuwa da mahaifiyar fitaccen mawakin siyasar nan, Dauda Kahutu Rarara. Daily Trust ta tattaro cewa jami’an sun kuma kashe mut... |
236 | <|title|>Mafi ƙarancin albashi: Mun amince da N70,000 saboda Tinubu ya mana wasu alƙawaura — NLC
<|section|>news
Shugaban haɗaɗɗiyar ƙungiyar ƙwadago a Najeriya NLC, Joe Ajaero, ya ce sun amince da naira 70,000 ne a matsayin mafi ƙanƙantar albashi saboda wasu alƙawura na daban da Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya yi musu.... |
237 | <|title|>Bani da masaniya a kan dukan da aka yi wa Danbilki Kwamanda — Gwamnan Kaduna
<|section|>news
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya nesanta kansa daga cin zarafi da aka yi wa wani jigo a jam’iyyar APC a jihar Kano, Abdul-Majeed Al Mustapha, wanda aka fi sani da Dan-Bilki Kwamanda. A cikin faifan bidiyon da ke ya... |
238 | <|title|>Miloniyoyi 300 ne za su tsere daga Najeriya a 2024 – Rahoto
<|section|>news
An yi hasashen Najeriya za ta yi asarar miloniyoyi har guda 300 zuwa wasu kasashe a 2024, a cewar wani rahoto akan hijira daga Kamfanin Henley & Partners. A cewar rahoton, kusan miloniyoyi 128,000 na duniya ana hasashen za su yi ƙaur... |
239 | <|title|>Sabbin Sarakunan Rano da Karaye masu daraja ta biyu sun yi mubaya’a ga Sarki Sanusi
<|section|>news
Sabbin sarakunan Rano da Karaye masu daraja ta biyu da gwamnan Kano , Abba Kabir Yusuf ya naɗa a matsayin ma sun yi mubaya’a ga Sarkin Kano na 16, Malam Muhammadu Sanusi II a ranar Laraba. Sun kai wa sarki San... |
240 | <|title|>Gwamna Abba ya naɗa sarakuna 3 masu daraja ta biyu a Kano
<|section|>news
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da naɗin sarakuna uku masu daraja ta biyu a jihar. Sanarwar da daraktan yaɗa labaran gwamnan, Sanusi Bature, ya fitar ta ce sarakunan da aka amince da naɗa su sun haɗa da Muhammad Mahraz ... |
241 | <|title|>DA ƊUMI-ƊUMI: Majalisar Dattawa ta tsige Ndume a matsayin Bulaliyar Majalisa
<|section|>news
...yayin da APC ta ce masa ya fice daga jam’iyyar Majalisar dattawa, a yau Laraba, ta sanar da tsige Sanata Mohamed Ali Ndume (Borno ta Kudu) a matsayin Bulaliyar Majalisa. Yayin da shugaban majalisar dattawa, Godswi... |
242 | <|title|>YANZU-YANZU: Ƴanbindiga sun sako mahaifiyar Rarara
<|section|>news
Hajiya Hauwa’u Adamu, mahaifiyar shararren mawaƙin siyasar nan, Dauda Adamu, wanda aka fi sani da Rarara, ta shaki iskar ƴanci daga hannun masu garkuwa da mutane. Wata majiya daga dangin tsohuwar ta shaida wa Daily Trust cewar Hajiya Hauwa’u ... |
243 | <|title|>Kotu ta yi fatali da roƙon a cire rubutun ajami a kuɗin Nijeriya
<|section|>news
Wata babbar kotun tarayya a jihar Legas ta yi watsi da wata ƙara da aka shigar gabanta na neman cire rubutun ajami daga jikin kuɗin Nijeriya. Barista Malcolm Omirhobo ne ya shigar da ƙarar, inda yake ƙalubalantar Babban Bankin N... |
244 | <|title|>LGBTQ: Ƴansanda sun tsare wani ɗan gwagwarmaya don ya yi kira da a binciki wata ƙungiya a Neja
<|section|>news
Rundunar ƴansanda a jihar Neja ta tsare wani mai fafutuka kuma mai sharhi kan al’amuran zamantakewar al’umma a garin Minna, Muhammad Yahaya Usman, bisa zarginsa da wani sako da ya wallafa a shafinsa... |
245 | <|title|>Gwamnatin Kano ta maka tsohon Kwamishina da ƙannensa a kotu bisa zargin karkatar da N2.8bn
<|section|>news
Gwamnatin jihar Kano ta maka tsohon kwamishinan kananan hukumomi, Murtala Sule-Garo da ƙannensa guda biyu, Mustapha Sule-Garo da Mohammed Sule-Garo a gaban kotu, bisa tuhume-tuhume har guda bakwai kan z... |
246 | <|title|>An saken samun mutuwar ɗan majalisa a Majalisar Wakilai
<|section|>news
Majalisar Wakilai ta sake rasa mamba, Ekene Abubakar Adams, mai wakiltar mazabar Chikun/Kajuru a jihar Kaduna. A wata sanarwa da kakakin majalisar, Rep. Akin Rotimi Jr, ya fitar a yau Talata, Adams ya mutu da safiyar yau Talata, yana da ... |
247 | <|title|>DA DUMI-DUMI: UAE ta ɗage takunkumin hana biza akan ƴan Nijeriya
<|section|>news
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa ta cimma yarjejeniya da kasar Hadaddiyar Daular Larabawa, UAE, na baiwa masu fasfo din Najeriya damar samun bizar tafiya kasar daga yau (Litinin). Ministan yada labaran Najeriya Mohammed Idr... |
248 | <|title|>Hukumar Kwastam ta gargadi yan Nijeriya kan daskararrun kaji da aka shigo da su daga Kwatano
<|section|>news
Hukumar Kwastam ta Kasa, reshen Jihar Ogun ta gargadi yan kasa akan cin wasu daskararrun kaji da talo-talo da aka yi fasa-kaurinsu uwa cikin kasar. Kwantarola na jihar, James Ojo, wanda yayi gargadin ... |
249 | <|title|>DA ƊUMI-ƊUMI: Kotu ta hana Aminu Ado Bayero nuna kan sa a matsayin Sarkin Kano
<|section|>news
Wata Babbar Kotun Jiha a jihar Kano ta hana Aminu Ado Bayero da sauran Sarakuna huɗu, na Ƙaraye, Bichi, Gaya da Rano nuna kan su a matsayin sarakuna a Kano. Da yanke yanke hukuncin a yau Litinin, Mai Shari’a Amina ... |
250 | <|title|>Kashi 5 ne kacal na mata ke riƙe da muƙaman siyasa a Nijeriya — Shugabar mata ta APC
<|section|>news
Shugabar mata ta jam’iyyar APC ta kasa, Dakta Mary Idele Alile, ta ce kashi 5 cikin 100 ne kacal na mata a Najeriya ke rike da mukaman siyasa. Dr Mary ta bayyana hakan ne a lokacin da take jawabi a wajen kadd... |
251 | <|title|>Shigo da kayan abinci zai lalata ɓangaren noma, Shugaban bankin Afrika ya gargaɗi NijeriyaShigo da kayan abinci zai lalata ɓangaren noma, Shugaban bankin Afrika ya gargaɗi Nijeriya
<|section|>news
Shugaban bankin Afirka, AfDB, Akinwumi Adesina ya gargaɗi gwamnatin taraiya cewa shirin ta na bada damar shigo d... |
252 | <|title|>An sallamo Trump daga asibiti bayan an yi yunƙurin kashe shi
<|section|>news
Ɗan takarar shugabancin ƙasar Amurka a jam’iyyar Republican, Donald Trump ya dawo gidansa da ke New Jersey daga asibiti bayan ya samu rauni a yunƙurin kisan sa da aka yi. An harbi Trump a yayin da ya ke jawabi a wani taro a Pennsylv... |
253 | <|title|>Gwamnatin Kano ta rusa kwamitin riƙo na Kano Pillars tare da ƙin amincewa da nadin sabon koci
<|section|>news
Gwamnatin jihar Kano ta rusa kwamitin riƙo na ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa ta Kano Pillars. Kwamishinan Wasanni da Cigaban Matasa na jihar, Mustapha Rabi’u Kwankwaso ne ya sanar da rushe kwamitin a ranar Ju... |
254 | <|title|>Masarautar Kano ta tabbatar da afkuwar gobara a fadar Sarki Sanusi
<|section|>news
Majalisar Masarautar Kano ta tabbatar da afkuwar gobara a Gidan Rumfa, inda a yanzu haka Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ko ya ke zaune. Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne da karfe 11:pm. a daren jiya Juma’a, inda ta kama fadar ... |
255 | <|title|>Na fice daga APC ne saboda ba ta tausayin talaka — Doguwa
<|section|>news
Sanata Mas’ud El-Jibril Doguwa, tsohon Sanata a jihar Kano ya sanar da ficewar sa daga jam’iyyar APC. Doguwa, a wata sanarwa da ya fitar a jiya Alhamis ya ce da shi da magoya bayan sa, abokaina ƴan uwa duk sun fice daga APC. A sanarwar... |
256 | <|title|>Kotu ta umarci tsohon ministan wutar lantarki da ya biya Naira biliyan 10 sannan ta bada belin sa
<|section|>news
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja a yau Juma’a, ta bada belin tsohon ministan wutar lantarki, Saleh Mamman akan kuɗi Naira biliyan 10 tare da mutane biyu da za su tsaya masa. Mai shari’a Jame... |
257 | <|title|>Gini mai hawa-biyu ya danne ɗalibai a Jos
<|section|>news
Wani gini mai hawa-biyu na makarantar Saint Academy da ke Jos a jihar Plateau ya ruguje, inda ake fargabar ya rutsa da dalibai da dama. Ginin da ke dauke da ajujuwa da ofisoshi ya ruguje a yau Juma’a, yayin da daliban ke rubuta jarabawar zangon karatu... |
258 | <|title|>Tinubu ya yaba da hukuncin Kotun Ƙoli na baiwa ƙananan hukumomi ƴancin kai
<|section|>news
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yaba wa Kotun Koli bisa hukuncin da ta yanke a yau Alhamis, wanda ya baiwa ƙananan hukumomi ƴancin cin-gashin kansu. Hukuncin ya nuna cewa daga yanzu, kason ƙananan hukumomi na wala-... |
259 | <|title|>LGBTQ: Burkina Faso ta yi sabuwar dokar hana auren jinsi
<|section|>news
Burkina Faso ta kasance ƙasar Afirka ta baya-bayan nan da ta haramta auren jinsi. Gwamnatin mulkin sojin ƙasar ce ta sanya hannu kan dokar a lokacin taron majalisar zartaswar ƙasar. Ministan shari’a na ƙasar Edasso Rodrigue Bayala ya ce... |
260 | <|title|>2027: Tinubu da Uba Sani kun ci taliyar ƙarshe — El-Rufai
<|section|>news
Ɗan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Bashir El-Rufai ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu zango ɗaya tak zai yi a mulkin Najeriya, yana mai cewa taliyar ƙarshe ya ke ci yanzu. Haka kuma ya kara da cewa shima gwamnan Kaduna, Uba Sani, ... |
261 | <|title|>Kotun koli ta bada umarnin baiwa kananan hukumomi yancinsu na cin gashin-kai
<|section|>news
A yau alhamis ne kotun kolin kasar nan ta bayyana cewa daga yanzu duk wani kason da ake baiwa kananan hukumomi ya kamata a biya su kai tsaye a asusunsu. Mai shari’a Emmanuel Agim, wanda ya jagoranci kwamitin mutane b... |
262 | <|title|>NAFDAC ta gano maganin feshi na kimanin Naira Miliyan 20 a Sakkwato
<|section|>news
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Najeriya, NAFDAC, ta ƙwato magungunan feshi da basu da inganci da na bogi da kuma waɗanda aka haramta shiga da su ƙasar da kuɗin su ya kai naira miliyan 20 a kasuwannin jihar So... |
263 | <|title|>Majalisar wakilai na tuhumar ministar mata bisa zargin kashe N45m don bikin sabuwar shekara da kuma N20m a sayen audugar mata
<|section|>news
Majalisar wakilai ta tuhumi ministar harkokin mata, Uju Kennedy-Ohaneye da zargin kashe wasu makudan kudade ba gaura ba dalili, wadanda suka hada da Naira miliyan 45 n... |
264 | <|title|>Matsin rayuwa: Tinubu ya ƙi bari ministoci da ƴan majalisa su gana da shi — Sanata Ndume
<|section|>news
Bulaliyar Majalisar Dattawa, Sanata Ali Ndume, ya bayyana damuwarsa kan tsadar rayuwa da karancin abinci a Nijeriya. A wata hira da yayi da BBC Hausa, wacce Daily Trust ta fassara, Ndume ya ce gazawar gwa... |
265 | <|title|>Tinubu ya baiwa Farfesa Jega muƙami
<|section|>news
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya baiwa tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega muƙami. An bayyana muƙamin ne a lokacin da Tinubu ya kaddamar da kwamitin shugaban kasa kan aiwatar da garambawul akan harkar kiwon ... |
266 | <|title|>Zaman da nayi a kusa da masallaci ya sa na ji ina kaunar Musulunci — Tonto Dikeh
<|section|>news
Fitacciyar jarumar fina-finan Nollywood, Tonto Dikeh, ta fito fili ta nuna kaunar ta ga addinin Musulunci. A wani sako da ta wallafa a shafinta na Instagram a yau Talata, Dikeh ta bayyana yadda ta zauna a wani hi... |
267 | <|title|>Hisbah ta barranta kan ta da jami’in da aka ɗauka a bidiyo ya na goyon bayan auren jinsi
<|section|>news
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta barranta kan ta da wani jami’in ta, Idris Ahmed, wanda aka nuna shi a wani faifan bidiyo yana goyon bayan ƙungiyar fafutikar kare hakkin ƴan Madigo, Luwadi da Daudu, wanda ... |
268 | <|title|>Sheikh Dahiru Bauchi ya sadaukar da rayuwarsa wajen yi wa Musulunci hidima — Tinubu
<|section|>news
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya babban malamin addinin musulunci Shiekh Dahiru Bauchi murnar cika shekara 100 a duniya. A sanarwar da fadar shugaban ta fitar, Bola Tinubu ya bayyana Shehin malamin a ma... |
269 | <|title|>YANZU-YANZU: Majalisar wakilai ta buƙaci gwamnatin Tinubu ta dakatar da yarjejeniyar Samoa
<|section|>news
Majalisar wakilan Najeriya ta bukaci gwamnatin tarayya ta gaggauta dakatar da yarjejeniyar Samoa da ta tayar da ƙura a kasar. A zaman da ta yi yau Talata, majalisar ta ce ya kamata a dakatar da yarjejen... |
270 | <|title|>Ƙirƙirar sabuwar jiha: An yi barazanar yiwa Sanata Ned Nwoko kiranye daga majalisar dattawa
<|section|>news
Wata kungiyar siyasa da zamantakewar al’ummar jihar Delta mai suna ‘Ndokwa Renaissance Group’, ta yi barazanar haɗa kan al’ummar yankin Sanatan Delta ta Arewa domin yiwa Sanata Ned Nwoko da ke wakiltar... |
271 | <|title|>An tsinci gawar dalibar jami’ar Nsukka a cikin kwata
<|section|>news
Hukumomi a Jami’ar Nsukka sun tabbatar da mutuwar wata ɗaliba ƴar aji ɗaya da aka gano gawar ta a magudanar ruwa a ranar Juma’a, 5 ga watan Yuli. An samu gawar marigayiyar mai suna Favor Okenyi da ke karatu a sashen nazarin kimiyyar aikin l... |
272 | <|title|>NAFDAC ta kama magungunan ma’aurata na sama da Naira Miliyan 12 a Sokoto
<|section|>news
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa, NAFDAC, ta kama kwakayen magungunan jima’i da kudinsu ya kai Naira miliyan 12 a Sokoto. Ko’odinetan hukumar ta NAFDAC a jihar, Garba Adamu, ya shaidawa kamfanin dilla... |
273 | <|title|>Ma’aikatan Samsung sun fara yajin-aiki saboda ƙin biyansu haƙƙoƙinsu
<|section|>news
Dubban ma’aikatan kamfanin ƙere-ƙeren kayan wuta da fasaha, Samsung, ne suka tsunduma yajin aiki na kwanaki uku, suna masu kokawa da shirin biyan diyya na kamfanin, lamarin da ya kawo tsaiko a ayyukan masana’antar Yajin aiki... |
274 | <|title|>Shekarar 1446: Sarki Sanusi ya roƙi Allah da Ya kawo ƙarshen rigingimu tsakanin Musulmai
<|section|>news
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi ll ya yi addu’ar Allah Ya kawo ƙarshen rigingimu da bambance-bambance tsakanin Musulmai a fadin duniya. Sarkin ya yi wannan addu’a ce a sakon sa na sabuwar shekarar add... |
275 | <|title|>Ƴan kasuwa sun baiyana dalilin da ya sa wahalar man fetur ta dawo
<|section|>news
Ƙungiyar manyan dillalan man fetur sun baiyana dalilan da suka sanya dogayen layukan motoci su ka sake dawowa a Abuja da ma wasu sassan Nijeriya . Dillalan, ƙarƙashin Ƙungiyar Manyan Dillalan Makamashi ta Ƙasa, MEMAN, &ta alaka... |
276 | <|title|>Kotu ta umarci Minista Sadiya Farouk ta bada bayanin yadda ta raba biliyan 729 ga talakawa
<|section|>news
Babbar kotun tarayyar da ke Legas ta umarci tsohuwar minsitar jinƙai, Sadiya Umar Farouk, da ta yi bayanin yadda aka kashe naira biliyan 729 na tallafin da aka raba wa talakawan ƙasar na tsawon wata shi... |
277 | <|title|>Mu da ECOWAS haihata-haihata — Nijer, Mali da Burkina Faso
<|section|>news
Shugabannin gwamnatin mulkin soji a Nijar da Mali da kuma Burkina Faso sun ce ba zasu koma ƙungiyar bunƙasa tattalin arzikin yammacin Afirka, Ecowas ba. Shugabannin uku sun gana a karon farko, domin ƙulla wata haɗaka da za ta fuskanci... |
278 | <|title|>Nan da 2030 kashi 64 na ƴan Nijeriya za su fuskanci barazanar yunwa — Majilisar Ɗinkin Duniya
<|section|>news
Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargaɗin cewar ‘yan Najeriya miliyan 82 – kimanin kashi 64 na ‘yan ƙasar – ka iya fuskantar matsalar yunwa nan da shekarar 2030. Haka kuma MDD ta yi kira da gwamnatin ƙa... |
279 | <|title|>Yadda gwamnan Neja ya bada umarnin a daki wani malami a wajen zaman makoki
<|section|>news
An ga Gwamnan jihar Neja, Umar Bago, a wani faifan bidiyo, na baiwa jami’an tsaron sa umarnin su mammari wani malamin addini. A bidiyo, an hango gwamnan na bada umarnin a kama tare da karantar da malamin dan kawai ya n... |
280 | <|title|>Ɓarawo ya sace sadaki a wajen ɗaurin aure
<|section|>news
Wani ɓarawo da ba a gan shi ba ya sace kuɗin sadaki a aljihun wakilin ango a wajen wani ɗaurin aure a jihar Kano. An ce ana zargin ɓarawon ya zare kuɗin ne ana daf da fara ɗaurin auren bayan sallar Juma’a a masallacin Juma’a na unguwar Gadon Kaya dake... |
281 | <|title|>Sarki Sanusi ya yabawa gwamna Yusuf bisa biyan ƴan fansho haƙƙoƙinsu
<|section|>news
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya yabawa Gwamna Abba Kabir Yusuf bisa namijin kokarin da yake yi na magance matsalolin ƴan fansho a jihar da kuma kula da ilimin yara mata. Sani Abba Yola, Darakta a Ma’aikatar Yada L... |
282 | <|title|>Kotu ta saka ranar yanke hukunci kan ƙarar da ke neman a tsige Ganduje daga shugabancin jam’iyya
<|section|>news
A yau Juma’a ne wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta sanya ranar 18 ga watan Satumba domin yanke hukunci kan karar da ke neman tsige Dr Abdullahi Ganduje a matsayin shugaban jam’iyyar APC na ... |
283 | <|title|>Rikicin masarauta: Lauyoyin Aminu Bayero sun ajiye aikin kare shi a kotu
<|section|>news
Lauyoyin da ke kare Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero kan rikicin masarauta a kotu, ƙarƙashin Abddul Muhammed ami darajar SAN sun zare hannunsu da ga kare Sarkin a gaban Babbar Kotun jiha. Masu shigar da ƙara a shari’a... |
284 | <|title|>Ƙarya kike, ban taɓa kwana a gidan ki ba, Alkali Dandago ya faɗa wa Sadiya Haruna
<|section|>news
Babban alkalin majistare a jihar Kano mai ritaya, Muntari Dandago, ya musanta ikirarin da wata shahararriyar mai sana’ar kayan-mata kuma ‘yar wasan kwaikwayo, Sadiya Haruna ta yi cewa yakan je gidanta ya ci abin... |
285 | <|title|>Kano: Kansila ya raba kayan karatu ga haziƙan ɗalibai 43 a mazaɓar sa
<|section|>news
Bashir Shehu Aliyu, kansilan riƙo na mazaɓar Achika, ƙaramar hukumar Wudil da ke jihar Kano, ya raba kayan karatu ga wasu haziƙan ɗalibai a mazaɓar. Da ya ke zanta wa da DAILY NIGERIAN HAUSA, Aliyu ya ce ya raba kayan ne a ... |
286 | <|title|>Mutane biyu sun mutu a faɗan manoma da makiyaya a Jigawa
<|section|>news
Rundunar ƴansandan jihar Jigawa ta ce an kashe mutane biyu tare da kona gidaje uku a wani rikici tsakanin makiyaya da manoma a karamar hukumar Brinin Kudu a jiya Talata. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da DSP Lawan Shiisu, jami’... |
287 | <|title|>Sanatocin Kudu-maso-Gabas sun gana da ministan Shari’a akan sakin Nnamdi Kanu
<|section|>news
Sanatoci 15 daga yankin Kudu-Maso-Gabas sun yi wata ganawar sirri da babban lauyan gwamnatin tarayya kuma ministan shari’a, Lateef Fagbemi (SAN) tare da neman a sako mai fafutukar kafa kasar Biafra, Nnamdi Kanu da a... |
288 | <|title|>Tinubu ya yi ta’zaiyyar rasuwar ɗan jarida, Kabiru Yusuf
<|section|>news
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da ta’zaiyyar rasuwar wani gogaggen ɗan jarida, Kabir Yusuf. Marigayi Yusuf ya rasu a jiya Talata. Kafin rasuwar sa, marigayin shi ne wakilin jaridar The Triumph da Radio France a Abuja. A sanarwa... |
289 | <|title|>Tsohon mijin Diezani ya kai ta ƙara don haramta mata amfani da sunansa
<|section|>news
Tsohon babban hafsan sojin ruwa a Najeriya, Rear Admiral Alison ya kai ƙara gaban kotu domin hana tsohuwar mai ɗakinsa Diezani Alison Madueke yin amfani da sunansa. Madueke ya buƙaci kotu ta bai wa tsohuwar ministan man fe... |
290 | <|title|>Mutane 4 sun tsira yayin da gini mai hawa huɗu ya ruguje a Abuja
<|section|>news
Wani gini mai hawa hudu ya ruguje a Unguwar Garki da ke Abuja, inda wasu suka makale a cikin ɓaraguzai. Shaidun gani da ido sun ce ginin bene mai hawa hudu da ke otal din Westbrook, a unguwar Garki 11, ya ruguje ne da misalin ka... |
291 | <|title|>Gwamnatin Taraiya ba za ta iya ɗaukar nauyin ilimi ita kaɗai ba — Minista
<|section|>news
Ministan Ilimi, Farfesa Tahir Mamman, ya ce Gwamnatin Tarayya, FG, ita kadai ba za ta iya ɗaukar nauyin ilimi a Najiriya ba. Ya bayyana haka ne a wani taron karrama Dr Emeka Offor da matarsa, Dokta Adaora Offor da jami’... |
292 | <|title|>EFCC za ta binciki jami’an ta bisa zargin cin zarafin wata mata
<|section|>news
Hukumar EFCC ta kafa kwamitin ladabtarwa don bincikar wasu jami’an ta biyu da ake zargi da cin zarafin wata mata a wani samame da suka kai a wani otal a Legas ranar Alhamis. Kakakin EFCC, Dele Oyewale, wanda ya bayyana hakan a wa... |
293 | <|title|>Yawan mamata a harin bam ɗin Borno ya ƙaru
<|section|>news
Ƙarin mutane biyu da harin bam ya rutsa da su a garin Gwoza na jihar Borno sun rasa rayukansu yayin da sauran da suka jikkata ke karbar magani a asibitin kwararru na jihar dake Maiduguri. Mataimakin gwamnan jihar, Alhaji Umar Kadafur ne ya bayyana ha... |
294 | <|title|>Mutane 3 sun mutu, gidaje 50 sun rushe sakamakon ruwan sama mai ƙarfi a Yobe
<|section|>news
Akalla mutane uku ne suka mutu yayin da 7 suka samu raunuka bayan da wani gini ya rufta sakamakon mamakon ruwan sama a karamar hukumar Nangere da ke jihar Yobe. Daily Trust ta ruwaito cewa, lamarin ya faru ne a Tsoho... |
295 | <|title|>Jirgin rundunar sojin sama ya faɗo amma direban ya sha
<|section|>news
Wani jirgin sama mai saukar ungulu na rundunar sojojin saman Najeriya (NAF) ya yi haɗari da sanyin safiyar yau Litinin a kauyen Tami da ke karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna. Wani ganau da bai so a ambaci sunansa ba ya ce lamarin ya far... |
296 | <|title|>Tinubu ya naɗa sabbin sakatarorin din-din-din
<|section|>news
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da nadin sabbin sakatarorin dindindin na gwamnatin tarayya guda takwas da za su cike guraben da ake da su a wasu jihohi da shiyyoyin ƙasar a ma’aikatan gwamnati. Ajuri Ngelale, mai ba shugaban kasa shawara na mu... |
297 | <|title|>Gwamnatin Gombe ta dakatar da kansila da dagaci bisa zargin satar taransifoma
<|section|>news
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya amince da dakatar da dagacin garin Majidadi da ke yankin ƙaramar hukumar Akko, Mohammed Majidadi bisa zargin hannu a sace wata taransifoma. Cikin wata sanarwa da sakata... |
298 | <|title|>DA ƊUMI-ƊUMI: An yi garkuwa da mahaifiyar Rarara a Katsina
<|section|>news
An yi garkuwa da Haj. Halima Adamu, mahaifiyar fitaccen mawakin Hausan nan, Dauda Adamu, wanda aka fi sani da Rarara. An sace ta ne a gidanta da ke kauyen Kahutu a karamar hukumar Danja a jihar Katsina, kamar yadda wata majiya ta bayy... |
299 | <|title|>Ba ni da alaƙar ƴan uwantaka da Sarki Aminu Ado Bayero, in ji sabon Kwamishinan Ƴansanda na Kano
<|section|>news
Sabon Kwamishinan Ƴansanda na jihar Kano, Salman Garba ya musanta zargin cewa shi ɗan uwa ne na jini ga tuɓaɓɓen Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero. A taron manema labarai a ofishin sa a juya Laraba, K... |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.