Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audioduration (s)
2.04
7.86
text
stringlengths
15
102
language
stringclasses
1 value
An tanadar daƙaramin asibiti a kowace jami'a.
hausa
Wani irin hanyar busar da abinci kake yi?
hausa
Shi ne maganin Kwanjamo?
hausa
Baby calm down wakar Rema ne.
hausa
mun yi tseren gudun kar a jiya
hausa
Masanin fasahar lab shine malami a cikin dakin gwaje-gwaje.
hausa
Ku bani kudina aski da nayi muku
hausa
Na ji kana son ka siyar da talabijin ka.
hausa
Shugaban jami'a dole sai farfesa.
hausa
Bukkar ƙasa gini ne na gargajiya da akeyin sa da taɓo.
hausa
Yi amfani da allon yanka yan da sauki.
hausa
Mata mai cikin ta faɗo daga sama.
hausa
Salon gashi na sa gashi yayi kyau.
hausa
Limamai sunyi magana akan satar da aka yi jiya
hausa
Buba ya ƙware wajen haɗa fina-finan katun na Hausa.
hausa
Binta za ta ba ni jaka talatin.
hausa
Na yi labule na daga kaya.
hausa
Wane abinci kuka fi so ku saya.
hausa
Mangoro ruwan rawaya ne.
hausa
Ya kamata kana canja zanin gandaon ka.
hausa
Keke abun hawa ne na matuka.
hausa
Lawal zai je kasuwa a keke napep.
hausa
Bayar da labariLabari maza da mata.
hausa
Harkokin sufuri ya shafi abin hawa.
hausa
NLC kungiya ce.
hausa
Yaran sun danna kan cirowa.
hausa
Ta san yanda ake yin sarƙoki da zobuna da duwatsun ado
hausa
Critiano shine mafi kyawun ɗan wasan ƙwallon ƙafa na.
hausa
Shin waccan farar tattabara ce?
hausa
Ana yarda da mata a matsayin ma'aikatan jinya.
hausa
A ajje albasar a buɗe, idan ba haka zai ruɓe
hausa
Ina tuaka dioki.
hausa
Kwalejin ilimi kuma makarantar sakandare ce.
hausa
Tattaunawa dole ne su kasance cikin yaren da duk mahalarta ke fahimta
hausa
Gulmar abokiyar aiki ta muke yi.
hausa
Yana aiki a admin a banki.
hausa
Yara suna yawan kwaikwayar iyayensu
hausa
Dakakken doya ana kiransa sakwara a jihohin arewa.
hausa
Yaronku ya halarci tseren gudun hijira jiya?
hausa
Maganin anastesiya na matar da jiki.
hausa
Idan akwai gane juna sakanin ma'aurata, za a iya yi.
hausa
Suwetar jaririn ta burge ni.
hausa
Ƴan tada suna kashe mutane batare da imani ba..
hausa
Likita mai ceton rai ne.
hausa
Amma an gaya mun, ka san yaran Larabci.
hausa
Akwai tabarma a ko wani masallaci.
hausa
Yara mara iyaye su ne marayu.
hausa
Al'adar Bahaushe ta haramta kwaɗayi.
hausa
Za a iya kiran ni mutum guda mai nasara?
hausa
Yara su ne mutanen da a su wuce shekara shabiyu ba.
hausa
Akwai wakoki da yawa a tatsuniyoyi.
hausa
Mun je taro a dakin taron makaranta jiya.
hausa
Garba yana da ƙwara a gidansa?
hausa
Kamara mai harbi 1.
hausa
Ganyayyakin na kara kore.
hausa
Yinifom na sojan sama daban ne da na sojan ƙasa.
hausa
A jiya ne shagon aski ya kone
hausa
Majalu shine jarida mai kwalitin faiffa.
hausa
An kama mutumin da ya yiwa yarinyar fyade jiya
hausa
Hajara tana tsinko ganye daga bishiyar zogale.
hausa
Akwai wata shukar tukunyar a kan tebiri
hausa
Zan iya magana da matukin jirgin?
hausa
Jirgin ƙasa ba ya sauri kamar mota.
hausa
Ka kara kyau, aboki na.
hausa
Za ki zo hira da ni ranan jummu'a?
hausa
A likita m akwai amfani da 360 kamara.
hausa
Ina koyon yanda ake yin malafa.
hausa
Soket na talabijin bai kamata y azama iri ɗaya da soket na filla ba.
hausa
Bai kamata a daidaita maza da mata.
hausa
Zaki suna farauta tare a cikin fakiti.
hausa
Akwai kungiyoyin manoma a nan arewa.
hausa
Zan iya rubuta labarin fim.
hausa
Chin chin na iya kasancewa tare da dandano na tsawon makonni.
hausa
Ban san yadda ake kokuwa ba.
hausa
Makwabtana yara ba su san wasan ludo ba
hausa
Ana dinka mun sabon kayan makaranta.
hausa
Je ka nemi sana'an yi.
hausa
Akwai wutan lantarki a bariki.
hausa
Bala zai yi wasan dambe.
hausa
Akwai wani kyankyaso a kan tabarma
hausa
Ban san yadda ake ɗaure goro da screwdriver ba.
hausa
Maza ba su taba zama karuwa ba.
hausa
Wa ke sa komai a bakinsa?
hausa
Na dafa abinci ma yaran gida.
hausa
Scraper kayan aikin zane ne don goge bango.
hausa
Ana amfani da kilifa wajen aski.
hausa
Macanike jirgi sai sun duba jirgi kafin ya tashi
hausa
Ya nemi auren ta amma ta ki.
hausa
Akwai kwanaki biyar na aiki na mako
hausa
Ɗakunan gwaje-gwaje suna nan iri-iri.
hausa
An gasa cake in da kyau.
hausa
Tatsuniyoyi na sa nishaɗi.
hausa
Saura shekara biyu mu gama.
hausa
Bala ya gode wa abokansa na agonci.
hausa
Ina son ku zama cikin wanda aka haɗa aure.
hausa
Lokacin da ruwan ya tafasa kuma ya kai yawan da kake so.
hausa
Na gan ku kuna kallon ƙadangaru.
hausa
Katangar katanga tayi shiru ta kama sauro a cikin duhu
hausa
Ya sayi rodi, guduma da kusoshi
hausa
Ana yin kaciya ne da wuka.
hausa
End of preview. Expand in Data Studio

YAML Metadata Warning:empty or missing yaml metadata in repo card

Check out the documentation for more information.

Hausa TTS NaijaVoices 300 - WAV Files Dataset

This dataset contains 300 decodable WAV audio files for Hausa TTS training.

Files

  • audio/: Folder containing .wav audio files (24kHz)
  • metadata.csv: CSV with file_name, text, language, duration
  • metadata.jsonl: JSONL with the same metadata

Audio Properties

  • Format: WAV (PCM)
  • Sample Rate: 24kHz
  • Duration: 2-15 seconds (verified)
  • Channels: Mono

Usage

import pandas as pd
import soundfile as sf

metadata = pd.read_csv('metadata.csv')
for _, row in metadata.iterrows():
    audio, sr = sf.read(row['file_name'])
    text = row['text']
    # Use audio and text for TTS training

Dataset Statistics

  • Samples: 300
  • Min duration: 2.04s
  • Max duration: 7.86s
  • Mean duration: 3.09s

Source

Derived from vaghawan/hausa-tts-24khz-naijavoices-O0456.

Downloads last month
234